Ambaliyar Ruwa ta Kashe Mutane 10 a Jihar Adamawa
Ambaliyar Ruwa ta Kashe Mutane 10 a Jihar Adamawa
Gwamnatin jihar Adamawa ta tabbatar da mutuwar mutum 10 a wata mummunar Ambaliya da ta tashi mutanen kauyuka da dama.
Shugaban hukumar ba da agajin gaggawa ta jihar ya ce sama da...
Yadda Matashiya ta Rungumi Sana’ar POP
Yadda Matashiya ta Rungumi Sana'ar POP
Wata kyakkyawar mace ‘yar Najeriya mai suna Okeke Stephanie ta ba da mamaki yayin da ta bayyana sana'ar da ta ke yi.
Stephanie dai ta kama sana'ar POP ne, lamarin da wasu ke ganin ba...
Bayan Harbin ‘Yan Bindiga: Jigon APC ya Rasa Ransa
Bayan Harbin 'Yan Bindiga: Jigon APC ya Rasa Ransa
Wasu maharan sun farmaki wurin bikin karin shekara a Legas, sun bindige hadimin shugaban ƙaramar hukuma har Lahira.
Kakakin yan sandan jihar Legas ya tabbatar da cewa harbin bindiga ne ya yi...
Tankin Ruwa ya yi Sanadiyyar Kashe Mutane 2 a Jihar Legas
Tankin Ruwa ya yi Sanadiyyar Kashe Mutane 2 a Jihar Legas
Hukumar ba da agajin gaggawa ta kasa ta bayyana yadda wani iflia'i ya fado wa wasu mazauna jihar Legas.
Mutum biyu sun mutu yayin da uku suka raunata lokacin da...
Mutan Arewa Mazauna Legas Sun Bayyana Niyyar Baiwa Tinubu Kuri’u Miliyan 1.5
Mutan Arewa Mazauna Legas Sun Bayyana Niyyar Baiwa Tinubu Kuri'u Miliyan 1.5
Jama'ar Arewa mazauna Legas sun bayyana niyyar tarawa Tinubu kuri’u miliyan 1.5 a zaben 2023.
Yan Arewan sun ce ba zasu kasa a gwiwa ba wajen baiwa Bola Ahmed...
Gwamna Wike ya Garkame wuraren Kasuwancin ‘Dan Siyasar Takarar Atiku
Gwamna Wike ya Garkame wuraren Kasuwancin 'Dan Siyasar Takarar Atiku
Gwamnatin jihar Ribas ta garkame wasu wuraren kasuwanci mallakin dan tsagin Atiku a jam'iyyar PDP.
Jami'an tsaro sun dura wasu otal, mashaya da gidan mai mallakin Hon Austin Opara, an kame...
Kizz Daniel: Manyan ‘Yan Siyasa 3 da Suka Shiga Gasar Rawar ‘Bugu’
Kizz Daniel: Manyan 'Yan Siyasa 3 da Suka Shiga Gasar Rawar 'Bugu'
Tun bayan da shahararren mawakin nan na Najeriya, Kizz Daniel ya saki wakarsa mai taken ‘Buga’ sai ya samu karbuwa a wajen mutane kuma kowa so yake ya...
Hukumar da ke Sanya Ido a Kan Kafafen Watsa Labarai ta Kwace Lasisin AIT,Silverbird...
Hukumar da ke Sanya Ido a Kan Kafafen Watsa Labarai ta Kwace Lasisin AIT,Silverbird da FM
Hukumar da ke sanya ido a kan kafafen watsa labaran Najeriya, National Broadcasting Commission (NBC) ta kwace lasisin wasu kafafen watsa labarai saboda gaza...
Guguwa ta yi Sanadin Mutuwar Mutane 12 da Yara 3 a Turai
Guguwa ta yi Sanadin Mutuwar Mutane 12 da Yara 3 a Turai
Wata guguwa mai karfin gaske da ta afka wasu yankunan Turai, ta yi sanadin mutuwar mutum 12 ciki har da yara uku.
Yawancin wadanda suka mutun sun fado ne...
IATA ta Gargadi Najeriya Kan Rike Kudaden Jiragen Saman Kasashen Waje
IATA ta Gargadi Najeriya Kan Rike Kudaden Jiragen Saman Kasashen Waje
Kungiyar da ke kula da zirga-zirgar jiragen sama ta duniya IATA, ta yi gargadin cewa gazawar Najeriya na biyan kamfanonin jiragen sama na kasashen waje dala miliyan 464, zai...