‘Yan Ta’adda Sun Sake Sako Mutane 7 Cikin Fasinjojin Jirgin Kasa na Abuja-Kaduna

0
'Yan Ta'adda Sun Sake Sako Mutane 7 Cikin Fasinjojin Jirgin Kasa na Abuja-Kaduna   Yan ta'addan da suka kai hari a jirgin kasa na Abuja zuwa Kaduna a ranar 28 ga watan Maris, sun sake sako mutum bakwai da suka hada...

‘Yan Bindiga Sun Hallaka Sojoji 17 da Farar Hula 4 a Iyakar Mali, Burkina...

0
'Yan Bindiga Sun Hallaka Sojoji 17 da Farar Hula 4 a Iyakar Mali, Burkina Faso da Nijar   Sojoji a ƙalla 17 ne da fararen hula huɗu aka kashe ranar Lahadi, sannan ba a ga wasu mutum tara ba, biyo bayan...

Jami’an Amotekun a Jihar Ondo Sun Kama ‘Yan Arewa 168

0
Jami'an Amotekun a Jihar Ondo Sun Kama 'Yan Arewa 168   Jami'an tsaro masu zaman kansu a jihar Ondo wadanda aka fi sani da Amotekun sun tsare wasu mutane 168 da ake zargi da kutse a cikin manyan motoci biyu. Wannan ya...

Mace ‘Daya ba za ta Iya da Kaifin Basira ta ba – Mai Mata...

0
Mace 'Daya ba za ta Iya da Kaifin Basira ta ba - Mai Mata 15 da Yara 107   David Sakayo Kaluhana, dattijo ne mai matan aure 15 da kuma yara guda 107. Magidancin wanda ke alfahari da kansa ya bayyana cewa...

Sunayen ‘Yan Shia’a 6 da Jami’an Tsaro Suka Kashe a Zaria

0
Sunayen 'Yan Shia'a 6 da Jami'an Tsaro Suka Kashe a Zaria   Shugaban Kungiyar IMN ta Zaria ya bayyana sunayen mambobinsu wadanda suka rasa rayukansu a tattakin Ashura a Zaria. Kamar yadda ya bayyana, akwai Jafar Jushi, Kazeem Magume, Ali Samaru, Muhsin...

Manufofin Gwamnatin Buhari Kan Tattalin Arziki za su Lalata Arzikin Najeriya – Muhammad Sanusi...

0
Manufofin Gwamnatin Buhari Kan Tattalin Arziki za su Lalata Arzikin Najeriya - Muhammad Sanusi II   Tsohon Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II, ya bayyana cewa ya gargadi gwamnatin Buhari da cewa manufofinta na tattalin arziki za su lalata arzikin Najeriya. Halifa Sanusi...

Rikicin Cikin Gida: Jam’iyyar PDP ta ‘Dage Taronta na NEC

0
Rikicin Cikin Gida: Jam'iyyar PDP ta 'Dage Taronta na NEC   Jam'iyyar PDP na kara dagulewa, ta dage wasu taruka guda biyu da za ta yi a makon nan masu muhimmanci. Ana ta kai ruwa rana tsakanin Atiku Abubakar, dan takarar shugaban...

Jami’an Tsaro Sun Kama ‘Yan Ta’addan da Suka Kai Hari Cocin Owo

0
Jami'an Tsaro Sun Kama 'Yan Ta'addan da Suka Kai Hari Cocin Owo   FCT Abuja - Hedkwatar Tsaro ta kasa ta ce ta kama yan ta'addan da suka kai hari a cocin St Francis Catholic Church a Owo, Jihar Ondo, rahoton...

Bayan Ranto N3.7m: Direban Adaidaita Sahu ya Hadu da Gamon sa

0
Bayan Ranto N3.7m: Direban Adaidaita Sahu ya Hadu da Gamon sa   Wani matukin adaidaita ya hadu da bacin rana bayan ya ranto kudi har naira miliyan 3.7 sannan ya yi waddaka da su. Direban adaidaitan ya je wani gidan rawa ne...

Tsaron Jihar Oyo na Cikin Matsala Idan Har Gwamna Makinde ya Zarce a 2023...

0
Tsaron Jihar Oyo na Cikin Matsala Idan Har Gwamna Makinde ya Zarce a 2023 - APC   Jam'iyyar APC a jihar Oyo ta yi gargaɗin cewa tsaron jihar na cikin matsala idan har gwamna Makinde ya zarce a Ofis a 2023. A...