Kungiyar Kiristoci ta CACN ta Fara Bayar da Katin Shaida ga Malamanta

0
Kungiyar Kiristoci ta CACN ta Fara Bayar da Katin Shaida ga Malamanta   Wata kungiyar addini da aka fi sani da kungiyar limaman addinin Kirista a Najeriya (CACN) ta sanar da matakin bayar da katin shaida ga malamanta a Najeriya. Kungiyar ta...

Matar da ta Nemi Mijin Wata, Ko Mijin da ya Nemi Matar Wani ba...

0
Matar da ta Nemi Mijin Wata, Ko Mijin da ya Nemi Matar Wani ba Laifi Bane a Ghana - Malamin Jami'a   Malamin jami'a a kasar Ghana ya bayyana cewa, ba laifi bane a kasar idan aka kama mutum da matar...

Yajin Aikin ASUU: KASU ta yi Biris da Umarnin Gwamna El-Rufai

0
Yajin Aikin ASUU: KASU ta yi Biris da Umarnin Gwamna El-Rufai   Malamai a Jami'ar Jihar Kaduna wato KASU, mambobi na kungiyar ASUU sun ki komawa bakin aiki duk da barazanar kora da Gwamna El-Rufai ya yi. Malaman, cikin wani sanarwar bayan...

Jiga-Jigan PDP Sun Sauya Sheƙa Zuwa APC a Jihar Kebbi

0
Jiga-Jigan PDP Sun Sauya Sheƙa Zuwa APC a Jihar Kebbi   Jam'iyyar PDP ta gamu da sabon koma baya a yunkurinta na kwace mulkin jihar Kebbi daga hannun jam'iyyar APC a zaɓen 2023. Jigon PDP a ƙaramar hukumar Maiyama, Alhaji Abubakar Kurun...

Shugaba Buhari ya Baiwa Sabbin Sakatarorin Dindindin 3 da ya Naɗa Rantsuwar Fara Aiki

0
Shugaba Buhari ya Baiwa Sabbin Sakatarorin Dindindin 3 da ya Naɗa Rantsuwar Fara Aiki   Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya baiwa Sabbin sakatarorin dindindin uku da ya naɗa rantsuwar fara aiki a Abuja. Buhari ya rantsar da sabbin Sakatarorin ne gabanin fara...

Karfafa Tsaro: IGP Usman Baba ya ba da Umarnin Kara Yawan Jami’an ‘Yan Sanda...

0
Karfafa Tsaro: IGP Usman Baba ya ba da Umarnin Kara Yawan Jami'an 'Yan Sanda Zuwa Abuja   Sufeto janar na 'yan sandan Najeriya ya ba da umarnin kara yawan jami'ai da ke aiki a zagayen babban birnin tarayya Abuja. An samu aukuwar...

Bayan Rasa 200k a Gurin Caca: Matashi ya Fadi Sumamme

0
Bayan Rasa 200k a Gurin Caca: Matashi ya Fadi Sumamme Wani mutum ya hadu da bacin rana inda ya yi asarar zunzurutun kudi har N200,000 a wajen buga caca. Mutumin ya yanke jiki ya fadi sumamme a bakin shagon gidan cacan...

Bata Gari Sun Kona Gidan Jigon APC, Abubakar Usman

0
Bata Gari Sun Kona Gidan Jigon APC, Abubakar Usman   Benue - Rikicin jam'iyyar APC a Jihar Benue ya dauki sabon salo a yayin da wasu bata gari, a safiyar ranar Laraba suka cinna wuta a gidan jigon jam'iyyar APC, Alhaji...

Kotu ta Raba Auren Mutumin da ya Auri Jikarsa a Zamfara

0
Kotu ta Raba Auren Mutumin da ya Auri Jikarsa a Zamfara   Wata babban kotun shari'a a karamar hukumar Tsafe a Jihar Zamfara ta warware aure tsakanin wani mutum da jikarsa. Mutumin mai suna Musa Tsafe ya auri jikarsa mai suna Wasila...

‘Yan Bindiga Sun Harbi AIG, Sun Kashe Jami’in Tsaronsa

0
'Yan Bindiga Sun Harbi AIG, Sun Kashe Jami'in Tsaronsa   Jihar Kaduna- Wasu ‘yan ta’adda sun kai farmaki kan ayarin motocin mataimakin sufeto Janar na ‘yan sanda na shiyya ta 12 da hedikwatarsa da ke Bauchi, Audu Madaki, inda suka raunata...