Hukumar EFCC ta Bayyana Yadda Tsohon AGF, Ahmed Idris ya karɓi Cin Hancin N15bn
Hukumar EFCC ta Bayyana Yadda Tsohon AGF, Ahmed Idris ya karɓi Cin Hancin N15bn
Abuja - Acanta Janar na ƙasa (AGF) da aka dakatar, Ahmed Idris, ya karɓi biliyan N15bn ta bayan fage domin ya gaggauta biyan jihohi masu fitar...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta Kama Bama-Bamai a Cikin Mota Kirar Mercedes Benz
Rundunar 'Yan Sandan Jihar Kano ta Kama Bama-Bamai a Cikin Mota Kirar Mercedes Benz
Dorayi, Kano - Rundunar ‘yan sanda a ranar Alhamis ta ce ta kama wasu bama-bamai a cikin wata mota kirar Mercedes Benz da ke kan hanyar...
Mutane da Dama za su Tsinduma Jarumai a Wuta Idan Suna da Dama –...
Mutane da Dama za su Tsinduma Jarumai a Wuta Idan Suna da Dama - Jaruma Hauwa Waraka
Fitacciyar Jarumar masa'antar fina-finan arewa, Kannywood, Hauwa Abubakar ta ce mafi yawancin mutane suna yi wa jarumai zato mara kyau.
Jarumar da aka fi...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta Kama Mutane 198 da Ake Zargin ‘Yan Ta’adda...
Rundunar 'Yan Sandan Jihar Kano ta Kama Mutane 198 da Ake Zargin 'Yan Ta'adda ne
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta bayyana kame wasu mutum 198 da ake zargin 'yan ta'adda ne.
An gurfanar da wasu daga cikin 'yan ta'addan da...
UNOCT, ONSA za ta Karbi Bakuncin Babban Taron Yaki da Ta’addanci na Kasa da...
UNOCT, ONSA za ta Karbi Bakuncin Babban Taron Yaki da Ta'addanci na Kasa da Kasa a Abuja
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Maj.-Gen. Babagana Monguno (rtd), ya kai ziyarar aiki ta kwanaki biyu a ofishin yaki da ta'addanci...
‘Yan Bindiga Sun Kashe ‘Yan Sanda 5 da Farar Hula 3 a Jihar Katsina
'Yan Bindiga Sun Kashe 'Yan Sanda 5 da Farar Hula 3 a Jihar Katsina
Wasu 'yan bindiga sun hallaka 'yan sanda 5 da wasu farar hula akalla 3 a yankin karamar hukumar Kankara ta jihar Katsina a Najeriya.
Bayanai sun nuna...
Likita a Zambia ya Kuduri Aniyar Yin Tattaki Domin Haramta Shan Barasa
Likita a Zambia ya Kuduri Aniyar Yin Tattaki Domin Haramta Shan Barasa
Wani likita a Zambia ya kuduri aniyar yin tattaki na nisan kilomita 140 (mil 87) da kafa domin janyo hankalin hukuma ta haramta shan giya a kasar.
Dakta Brian...
Gwamnatin Najeriya na Son Hana Hawa Babura
Gwamnatin Najeriya na Son Hana Hawa Babura
Gwamnatin Najeriya ta ce tana duba yuwuwar hana amfani da babura domin dakile ayyukan masu satar mutane da ‘yan ta’adda.
Ministan Shari’a kuma babban lauyan gwamnati Abubakar Malami shi ne ya sanar da haka...
An Ceto Jami’an ‘Yan Sanda 10 da ‘Yan Bindiga Suka yi Garkuwa da su...
An Ceto Jami'an 'Yan Sanda 10 da 'Yan Bindiga Suka yi Garkuwa da su a Jihar Kogi
Jami'an yan sandan da wasu miyagun yan bindiga suka yi garkuwa da su a jihar Kogi sun kubuta.
An ceto jami'an yan sandan su...
Bincike ya Nuna an fi Kashe Mazauna Yankin Arewa a Najeriya
Bincike ya Nuna an fi Kashe Mazauna Yankin Arewa a Najeriya
Bincike ya nuna fiye da kashi 70 na wadanda aka kashe a Najeriya a watan Yuni mazauna yankin Arewa ne.
Beacon Consulting Limited ta ce Jihar Sokoto ne kan gaba...