Sanata Omo Agege ya Yaba wa Mutumin da ya Tuƙa Tankar Fetur da ke...
Sanata Omo Agege ya Yaba wa Mutumin da ya Tuƙa Tankar Fetur da ke ci da Wuta ya Fitar da Ita Daga Cikin Mutane a Jihar Delta.
Wani mutumi ya ja hankalin mutane bayan ya nuna rashin tsoro, ya Tuƙa...
Kotu ta Yankewa Mutane 2 Daga Cikin Abokan Abba Kyari Hukunci
Kotu ta Yankewa Mutane 2 Daga Cikin Abokan Abba Kyari Hukunci
A yau ne wata babbar kotu da ke zamanta a Abuja ta yankewa biyu daga cikin abokan harkallar Abba Kyari hukunci.
Hakazalika, kotun ta bayyana ranakun da za ta zauna...
Sojojin Najeriya Sun Cire Haramcin Hawa Keke a Borno
Sojojin Najeriya Sun Cire Haramcin Hawa Keke a Borno
Sojojin Najeriya a Jihar Borno sun cire haramcin da suka saka na hawa keke a Ƙaramar Hukumar Dikwa.
Rundunar sojin haɗin gwiwa mai lamba 24 da ke Dikwa a Jihar Borno wadda...
Bayan Kashe Mutane 50: Gwamnatin Burkina Faso za tai Zaman Makoki na Kwana 3
Bayan Kashe Mutane 50: Gwamnatin Burkina Faso za tai Zaman Makoki na Kwana 3
Gwamnatin Burkina Faso ta sanar da zaman makoki na kwana uku daga yau Talata bayan kashe aƙalla mutum 50 a ƙarshen mako a arewacin ƙasar.
Shugaban mulkin...
Ƴan Sandan Saudiyya Sun kama Ƴan ƙasar Biyu Kan Dukan Mai Tsaron Shago
Ƴan Sandan Saudiyya Sun kama Ƴan ƙasar Biyu Kan Dukan Mai Tsaron Shago
Ƴan sanda a birnin Riyadh na Saudiyya sun kama wasu ƴan ƙasar biyu sakamakon dukan da suka yi wa wani ma'aikaci a wani rukunin shaguna a birnin.
A...
‘Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Shugaban CAN na Shiyyar Jos
'Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Shugaban CAN na Shiyyar Jos
Daga karshen makon jiya zuwa yanzu, an dauke malaman addinin kirista biyar a Oyo, Kogi da Jos.
A jihar Filato, ‘Yan bindiga sun je har gida ne sun yi awon-gaba...
Allah ya yi Basaraken Gargajiya a Jihar Kogi, Alhaji Muhammadu Kabir Isa II Rasuwa
Allah ya yi Basaraken Gargajiya a Jihar Kogi, Alhaji Muhammadu Kabir Isa II Rasuwa
A yau ne muke samun labarin rasuwar basaraken gargajiya a jihar Kogi, Alhaji Muhammadu Kabir Isa (II).
An ruwaito cewa, Allah ya yiwa Maiyaki rasuwa ne a...
Mabobin APC a Jihar Yobe Suna Barazanar Maka Jam’iyyar a Kotu
Mabobin APC a Jihar Yobe Suna Barazanar Maka Jam'iyyar a Kotu
Wasu fusatattun mabobin jam'iyyar APC a jihar Yobe suna barazanar maka jam'iyyar a kotu kan zaben fidda gwani.
A cewarsu, kujerun majalisar tarayya 2 da na majalisar jiha 5 ne...
Zan Iya Magance Matsalar Tsaro da Najeriya ke Fuskanta a Halin Yanzu – Kwankwaso
Zan Iya Magance Matsalar Tsaro da Najeriya ke Fuskanta a Halin Yanzu - Kwankwaso
Tsohon gwamnan Kano, kuma dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NNPP mai kwandon kayan dadi ya bayyana manufarsa.
Kwankwaso ya bayyana cewa, shi ne zai iya magance...
Taron Commonwealth 2022: Shugaba Buhari Zai Jagoranci Najeriya Zuwa Rwanda
Taron Commonwealth 2022: Shugaba Buhari Zai Jagoranci Najeriya Zuwa Rwanda
Jirgin shugaban kasa Muhammadu Buhari zai daga zuwa kasar Rwanda domin halartan taron shugabannin kungiyar Commonwealth na 2022.
Shugaba Buhari zai jagoranci tawagar Najeriya zuwa wannan babban taron ne a cikin...