Najeriya ta Doke Sao Tome da Principe 10-0
Najeriya ta Doke Sao Tome da Principe 10-0
Najeriya ta je har kasar São Tomé and Príncipe inda ta buga wasa na biyu na zuwa gasar AFCON.
‘Yan wasan Super Eagles sun doke São Tomé and Príncipe da ci 10-0 a...
Gwamnatin Togo ta Saka Dokar Ta-ɓa-ci a Arewacin ƙasar
Gwamnatin Togo ta Saka Dokar Ta-ɓa-ci a Arewacin ƙasar
Gwamnatin Togo ta saka dokar ta-ɓa-ci kan tsaro a yankin kan iyakarta ta arewacin ƙasar.
Dokar za ta shafe wata uku tana aiki kuma ana sa ran majalisar tarayyar ƙasar za ta...
‘Yan Bindiga Sun yi Awon Gaba da ‘Yan Kasuwa 50 a Jihar Zamfara
'Yan Bindiga Sun yi Awon Gaba da 'Yan Kasuwa 50 a Jihar Zamfara
Wani abun bakin ciki ya sake samun Najeriya bayan an yi garkuwa da wasu yan kasuwa 50 a Gusau, jihar Zamfara.
An tattaro cewa mutanen da abun ya...
Jiga-Jigan APC da Suka Sauya Sheka Zuwa PDP a Jihar Kebbi
Jiga-Jigan APC da Suka Sauya Sheka Zuwa PDP a Jihar Kebbi
A halin da ake ciki a yanzu, jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na rasa karfinta a jihar Kebbi yayin da Peoples Democratic Party (PDP) ke kara karfi bayan wasu...
Damfarar Akanta Janar: EFCC ta Sako Babban Hadimin Gwamna Zulum
Damfarar Akanta Janar: EFCC ta Sako Babban Hadimin Gwamna Zulum
Hukumar yaki da almundahana tare hana yiwa tattalin arzirkin kasa zagon kasa ta sako babban hadimin gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, wanda ta cafke.
Kamen yazo ne bayan wata wallafa da...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Shugaban Matasan Jam’iyyar APGA
'Yan Bindiga Sun Kashe Shugaban Matasan Jam'iyyar APGA
Yan bindiga sun sake kai farmaki jihar Anambra inda suka kashe wani shugaban matasan jam’iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA), Emeka Alaehobi.
Miyagun sun kashe Alaehobi ne a garin Utuh da ke karamar...
Ganduje ne Yafi Cancanta ya Zama Abokin Tafiyar Tinubu – Hadimin Ganduje
Ganduje ne Yafi Cancanta ya Zama Abokin Tafiyar Tinubu - Hadimin Ganduje
Ana tsaka da neman ganin an zabi wanda zai zama abokin tafiyar Bola Tinubu a matsayin mai rike da tutar jam'iyyar APC a zaben 2023, hadimin gwamnan jihar...
Mako Guda ba Tare da Imam Shuaib Agaka, na Yushau A. Shuaib
Mako Guda ba Tare da Imam Shuaib Agaka, na Yushau A. Shuaib
Tick… tick… kaska… Kuma numfashin ya tsaya kwatsam da karfe 11.33 na dare ranar Asabar, Yuni 4, 2022.
A lokacin ne na rasa abin kaunata uba na uwa kuma...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 6 a Jihar Ondo
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 6 a Jihar Ondo
Aƙalla mutum shida aka kashe a wani harin bindiga da aka kai unguwar Sabo kan hausawa da ke cikin gari a jihar Ondo, cikin daren Laraba.
'Yan bindiga su kai wannan hari...
Ina Tare da Tinubu Kuma Zan Mara ma sa Baya Wajen Cimma Nasara a...
Ina Tare da Tinubu Kuma Zan Mara ma sa Baya Wajen Cimma Nasara a Zaɓen 2023 - Shugaba Buhari
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya ce, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ne mutumin da ya fi dacewa da takarar shugabanci a...