Jerin Sunayen ‘Yan Takarar Shugaban Kasa da APC ta Tantance
Jerin Sunayen 'Yan Takarar Shugaban Kasa da APC ta Tantance
A yau ne jam'yyar APC ta fara atisayen tantance 'yan takarar da za gwabza a zaben fidda gwaninta na makon nan.
Wannan na zuwa ne daidai lokacin da jam'iyyar ke daukar...
Jam’iyyar LP ta Tsayar da Peter Obi a Matsayin ɗan Takarar Shugaban Kasa
Jam'iyyar LP ta Tsayar da Peter Obi a Matsayin ɗan Takarar Shugaban Kasa
Tsohon gwamnan jihar Anambra, Peter Obi, ya zama dan takarar shugaban kasa na jam’iyar Labour (LP) a zabukan 2023 da ke tafe.
Ya sami nasarar ne a yau...
Wanda ya Siya Chelsea
Wanda ya Siya Chelsea
An kammala cinikin Chelsea ga ɗan kasuwar Amurka Todd Boehly kanfam biliyan 4.25.
A watan Maris attajirin Rasha Roman Abramovich ya saka Chelsea kasuwa bayan alaƙanta shi da shugaban Rasha Vladimir Putin.
Boehly cikin wata sanarwa ya yi...
2023: Jam’iyyar APC na Tantance ‘Yan Takarar Shugaban ƙasa
2023: Jam'iyyar APC na Tantance 'Yan Takarar Shugaban ƙasa
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya na tantance masu neman takarar shugabancin kasar a karkashin tutar jam`iyyar.
Da farko dai jam`iyyar ta tsayar da ranar Talatar da ta gabata a matsayin ranar...
Jarrabawar ‘Qualifying’ a Jihar Kano
Jarrabawar 'Qualifying' a Jihar Kano
Faduwar jarrabawar "Qualifying" da rashin biyawa dalibai kudin da zasu rubuta jarrabawar SSCE ba karamar barazana ga ilimi bace a jihar Kano. Wannan shi zai kara tabbatar da lalacewar ilimi a jihar. Kuma zai kara...
Champions League na 14: Real Madrid ta Doke Liverpool
Champions League na 14: Real Madrid ta Doke Liverpool
Real Madrid ta dauki Champions League na bana, bayan doke Liverpool 1-0 a karawar da suka yi a filin Stade de France da ke birnin Paris din Faransa ranar Asabar.
Vinicius Junior...
Shin da Gaske Kwankwaso ya Karbi Kudi Daga Hannun Gwamna Nyesom Wike ?
Shin da Gaske Kwankwaso ya Karbi Kudi Daga Hannun Gwamna Nyesom Wike ?
Rabiu Musa Kwankwaso ya nesanta kansa da zargin hada-kai da Nyesom Wike wajen samun takara.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce babu abin da ya hada shi da...
Atiku Abubakar ya Lashe Zaben Fidda Gwanin ‘Yan Takaran Shugaban Kasa
Atiku Abubakar ya Lashe Zaben Fidda Gwanin 'Yan Takaran Shugaban Kasa
Bayan sa'o'i sama 15 da deleget suka taru a farfajiyar Velodrome na filin kwallon Abuja, an sanar da sakamako
Alhaji Atiku Abubakar ya samu gagarumar nasara kan Gwamnan jihar Rivers,...
Idan ana so Ayi Takara, Bai Kamata ‘Yan Daba su Shiga Cikin Zabe ba...
Idan ana so Ayi Takara, Bai Kamata ‘Yan Daba su Shiga Cikin Zabe ba - Bashir Ahmad
Bashir Ahmad ya tsaya neman takarar kujerar ‘dan majalisar wakilan tarayya a jihar Kano.
Tsohon Mai taimakawa shugaban Najeriyan ya bada labarin abin da...
‘Yar Asalin Najeriya ta Zama Magajiyar Gari a Birtaniya
'Yar Asalin Najeriya ta Zama Magajiyar Gari a Birtaniya
Pauline Akhere George, yar asalin karamar hukumar Esan ta Gabas a Jihar Edo ta zama Magajiyar Garin Lambeth Borough a Birtaniya.
Ms Akhere George ce mace ta farko, haifafiyar Najeriya da ta...