Shugaban NITDA ya Buɗe Katafaren Ɗakin Gwaje-Gwajen Ƙirƙira na Ƙasa
Shugaban NITDA ya Buɗe Katafaren Ɗakin Gwaje-Gwajen Ƙirƙira na Ƙasa
Mai girma shugaban hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamami ta ƙasa, (NITDA), Malam Kashif Inuwa Abdullahi, (CCIE), a yau ya buɗe wani katafaren ɗakin zamani na gwaje-gwajen ƙere-ƙeren kayayyakin fasahar sadarwar...
Lambobin Yabo ga Shugaban NITDA
Lambobin Yabo ga Shugaban NITDA
Hoto Na Farko:- Ƙungiyar Injiniyoyin lantarki, Institute of Electrical and Electronic Engineers (IEEE), ne su ka karrama mai girma shugaban hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani ta ƙasa, (NITDA), Malam Kashif Inuwa Abdullahi, (CCIE), da lambar...
Hukumar EFCC ta Cafke Babban Akanta Janar na ƙasar Ahmed Idris
Hukumar EFCC ta Cafke Babban Akanta Janar na ƙasar Ahmed Idris
Hukumar Yaƙi da Masu Yiwa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati a Nijeriya EFCC, ta cafke Babban Akanta Janar na ƙasar Ahmed Idris bisa zargin karkatar da kudade gami da almundahanar...
2023: Kotu ta yi Umarnin Aika ‘Dan Takarar Gwamna na PDP a Ribas Gidan...
2023: Kotu ta yi Umarnin Aika 'Dan Takarar Gwamna na PDP a Ribas Gidan Gyara Hali
Rivers - Babbar kotun jihar Ribas ta saka ranar sauraron bukatar bayar da belin dan takarar gwamna na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a...
‘Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da ɗan Majalisar Jahar Anambra
'Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da ɗan Majalisar Jahar Anambra
Wasu miyagun yan bindiga sun sace ɗan majalisar jiha mai wakiltar Aguata 1 a majalisar dokokin jihar Anambra, sun bar motarsa.
Kakakin hukumar yan sanda na jihar, Mista Ikenga, ya tabbatar...
Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Legas ta Kama Waɗanda Suka Kona Mawaki Akan N100
Rundunar 'Yan Sandan Jahar Legas ta Kama Waɗanda Suka Kona Mawaki Akan N100
Rundunar 'yan sanda ta kame wasu mutum hudu da ake zargi da kashe wani mawaki a jihar Legas tare da kone shi.
Wannan lamari ya faru ne yayin...
Mutum ɗaya ne ya Siya Fom ɗin Takarar Shugaban Kasa a 2023 a Jam’iyyar...
Mutum ɗaya ne ya Siya Fom ɗin Takarar Shugaban Kasa a 2023 a Jam'iyyar NNPP - Buba Galadima
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Kwankwaso, ya shiga tsaren takarar shugaban kasa a 2023 a karkashin jam'iyyar NNPP mai tasowa.
Wani tsohon...
Shin da Gaske Gwamna Ganduje ya Hakura da Neman Kujerar Sanata a Zaben 2023...
Shin da Gaske Gwamna Ganduje ya Hakura da Neman Kujerar Sanata a Zaben 2023 ?
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ba zai nemi kujerar Majalisar Dattawa a Kano a zabe mai zuwa ba.
Dr. Abdullahi Ganduje ya hakura Barau Ibrahim Jibrin ya...
‘Yan Bindiga Sun ƙona Sakatariyar ƙaramar Hukuma da Kotun Majistire a Jahar Anambra
'Yan Bindiga Sun ƙona Sakatariyar ƙaramar Hukuma da Kotun Majistire a Jahar Anambra
Wasu tsagerun yan bindiga sun kone ƙaramar hukuma guda da wata Kotun Majistire a jihar Anambra da daren jiya Lahadi.
Wata majiya ta ce maharan sun kona fayil-fayin...
Siyasar Kano: Mako Mar Shekarau a Yau
Siyasar Kano: Mako Mar Shekarau a Yau
Alamu sun gama tabbatar da cewa, a yau ne tsohon gwamnan Kano Shekarau zai koma jam'iyyar NNPP mai tasowa.
Wannan na zuwa ne bayan da tashin-tashina ta barke a siyasar Kano musamman a jam'iyya...