2023: Kotu ta yi Umarnin Aika ‘Dan Takarar Gwamna na PDP a Ribas Gidan Gyara Hali

 

Rivers – Babbar kotun jihar Ribas ta saka ranar sauraron bukatar bayar da belin dan takarar gwamna na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Ribas, Hon. Farah Dagogo, wanda ke tsare.

Jaridar Leadership ta rahoto cewa alkalin kotun, Mai shari’a Chinwendu Nworgu, ya tsayar da ranar Juma’a, 20 ga watan Mayu domin zama kan lamarin.

Don haka, Nworgu, ya yi umurnin mayar da Dagogo wanda ya kuma kasance dan majalisar wakilai gidan gyara hali da ke Port Harcourt.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here