Gidauniyar Malam Inuwa ta ba da Gudunmawar Mota ga Kungiyar Mata Masu Yaki da...
Gidauniyar Malam Inuwa ta ba da Gudunmawar Mota ga Kungiyar Mata Masu Yaki da Cin Zarafin Mata da Kananan Yara
A ƙoƙarin da ta ke cigaba da yi wajen tallafawa rayuwar al'umma ta ɓangarori daban-daban, gidauniyar Malam Inuwa wacce mai...
Ni Kadai ne Zan Iya Cin Galaba Akan APC – Gwamna Wike
Ni Kadai ne Zan Iya Cin Galaba Akan APC - Gwamna Wike
Gwamnan Jihar Ribas kuma dan takarar shugaban kasa karkashin PDP, Nyesom Wike ya ce shi kadai ne zai iya cin galaba akan APC.
Ya bayyana hakan ne a ranar...
Idan ka Yaki Ta’addanci da Karfin Bindiga Zalla, ‘Yan Ta’adda za su Dawo su...
Idan ka Yaki Ta’addanci da Karfin Bindiga Zalla, ‘Yan Ta’adda za su Dawo su Yake ka - Guterres ga Buhari
Shugaban majalisar dinkin Duniya ya kawo wata ziyarar gani da ido zuwa yankin Arewacin Najeriya.
Mista Antonio Guterres ya hadu da...
Tulin Kwarewa da na Samu ta Isa a ba ni Dama na Gaji Buhari...
Tulin Kwarewa da na Samu ta Isa a ba ni Dama na Gaji Buhari a 2023 - Oshiomhole
Tsohon shugaban APC na ƙasa, Adams Oshiomhole, ya ce tulin kwarewar da ya samu ta isa a ba shi dama ya gaji...
2023: Sanata Kabiru Gaya ya Jagoranci Sayawa Osinbajo Fom Din Takara N100m
2023: Sanata Kabiru Gaya ya Jagoranci Sayawa Osinbajo Fom Din Takara N100m
Abuja - An sayawa mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, Fom din takara kujeran shugaban kasa ranar Alhamis, 5 ga Mayu, 2022 a birnin tarayya Abuja.
Fom din, wanda...
Shugaban NITDA ya Halarci Bikin Sallah a Rana ta Biyu a Haɗejia
Shugaban NITDA ya Halarci Bikin Sallah a Rana ta Biyu a Haɗejia
A cigaba da ziyarar sallah da ya ke yi a mahaifarsa, (Haɗejia, Jihar Jigawa), mai girma shugaban hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani ta ƙasa, (NITDA), Malam Kashif Inuwa...
Shugaban NITDA ya Gudanar da Ziyarar Sallah a Mahaifarsa, Haɗejia
Shugaban NITDA ya Gudanar da Ziyarar Sallah a Mahaifarsa, Haɗejia
Mai girma shugaban hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani ta ƙasa, (NITDA), Malam Kashif Inuwa Abdullahi, (CCIE), ya gudanar da ziyarar barka da sallah a mahaifarsa, (Haɗejia).
A jiya rana ta farko,...
Manyan Hafsoshin Rundunar Kasa da na Sama Sun yi Bikin Karamar Sallah Tare da...
Manyan Hafsoshin Rundunar Kasa da na Sama Sun yi Bikin Karamar Sallah Tare da Dakarun su a Fagen Daga... Sun yi Alkawarin Inganta Walwalar Dakarun
Babban hafsan sojin k'asan Najeriya Laftanar Janar Faruk Yahaya tare da takwaransa na rundunar sojin...
Gidauniyar Qatar da Tallafawar Gidauniyar Malam Inuwa ta Rabawa Marayu Kayan Sallah a Jihar...
Gidauniyar Qatar da Tallafawar Gidauniyar Malam Inuwa ta Rabawa Marayu Kayan Sallah a Jihar Jigawa
Gidauniyar ayyukan jinƙai da taimakon al'umma ta ƙasar Qatar ta gudanar da rabon tallafin kayan sallah ɗinkakku ga yara marayu mata da maza sama da...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Shugaban Tsagin APC a Jahar Bayelsa Sunday Frank-Oputu
'Yan Bindiga Sun Kashe Shugaban Tsagin APC a Jahar Bayelsa Sunday Frank-Oputu
Bayelsa- Wasu gungun ‘yan bindiga sun kashe wani shugaban tsagin APC a jihar Bayelsa Sunday Frank-Oputu.
The Nation ta tattaro cewa an kashe Frank-Oputu, dan kabilar Igbomotoru ne a...