Dandalin Ci gaba da Farfaɗo da Tafkin Lake Chad Ya Samar da Dabaru Don...
Dandalin Ci gaba da Farfaɗo da Tafkin Lake Chad Ya Samar da Dabaru Don Samun Kwanciyar Hankali a Yankin
An kammala taron yini biyu, kan ci gaba da farfado da yankin tafkin Chadi a Abuja, tare da yin ƙira ga...
Minista Sadiya Farouq ta yi Allah Wadai da Harin da Aka Kai wa Garuruwa...
Minista Sadiya Farouq ta yi Allah Wadai da Harin da Aka Kai wa Garuruwa Biyar a Jahar Plateau
Ministar kula da harkokin jin kai, agaji da inganta rayuwar al'umma, Sadiya Umar Farouq ta yi Allah wadai da hare-haren da aka...
Yadda Shugaban NITDA ya Sanya Farin Ciki a Zukatan Marayu a Jahar Jigawa
Yadda Shugaban NITDA ya Sanya Farin Ciki a Zukatan Marayu a Jahar Jigawa
Yara marayu na daga cikin rukunin mutane waɗanda bakasafai al'umma ke damuwa da duba da halin da su ke ciki ba, balle har su kai ga tunanin...
2023: Zan Maimaita Duk Nasarorin da na Samu a Ribas a Matakin Tarayya –...
2023: Zan Maimaita Duk Nasarorin da na Samu a Ribas a Matakin Tarayya - Rotimi Amaechi
Ministan Sufuri na Najeriya, Rotimi Amaechi ya ci gaba da neman goyon bayan al'umma kan kudirin sa na takarar shugaban kasa.
Gabanin zaben 2023, Amaechi...
Shugaba Buhari ya Aminci da Bude Sabbin Polytechnic a Jahohi 3
Shugaba Buhari ya Aminci da Bude Sabbin Polytechnic a Jahohi 3
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da bude wasu sabbin Polytechnic guda uku a cikin wasu jihohi don saukaka wa mutane samun karatun gaba da sakandare.
Darektan watsa labarai da...
‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane 19 a Jahar Benue
'Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane 19 a Jahar Benue
Wasu tsagerun yan bindiga sun farmaki wasu garuruwa a jihar Benue inda suka hallaka mutane 19 da basu ji ba basu gani ba.
Faruwar lamarin ya sanya matasa yin zanga-zanga a babban...
Mun Gano Tushen Harin da ya yi Sanadin Rasa Shugaban Miyetti Allah – Rundunar...
Mun Gano Tushen Harin da ya yi Sanadin Rasa Shugaban Miyetti Allah - Rundunar 'Yan Sandan Najeriya
Rundunar yan sandan Najeriya a Abuja ta ce ta gano tushen harin da ya yi sanadin rasuwar shugaban Miyetti Allah.
Kwamishinan Yan Sanda na...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Sojojin Benin Biyar
'Yan Bindiga Sun Kashe Sojojin Benin Biyar
An kashe sojojin Benin biyar a cikin wani harin da 'yan bindiga suka kai a gandun dajin Pendjari da ke arewacin kasar.
Yankin arewacin Benin na fuskantar karuwar hare-haren masu ikirarin jihadi.
Kazalika yankin ya...
Ban Ki-Moon ya Jinjina wa Shugaba Buhari Game da Shawo Kan Matsalar Tsaro
Ban Ki-Moon ya Jinjina wa Shugaba Buhari Game da Shawo Kan Matsalar Tsaro
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya nuna jin dadi kan kalaman da tsohon Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Ban Ki-moon ya yi kan rawar da gwamnatinsa...
Sayen Form Din Takarar Gwamna da Injinya Magaji Mu’azu Yayi Yaja Cece-kuce
Sayen Form Din Takarar Gwamna da Injinya Magaji Mu’azu Yayi Yaja Cece-kuce
Tsohon kwamishinan ayyuka na jihar Kano ya sayi fam din tsayawa takarar Gwamnan jihar karkashin Inuwar Babbar Jam’iyya adawa ta PDP.
Ya shaidawa Politics Digest cewa zai rika bayyanawa...