Sojojin Najeriya Sun Lalata Haramtattun Wuraren Tace Man Fetur 30 a Jahohi 3
Sojojin Najeriya Sun Lalata Haramtattun Wuraren Tace Man Fetur 30 a Jahohi 3
Dakarun sojan Najeriya sun lalata haramtattun wuraren tace man fetur 30, sannan suka kwashe sama da lita miliyan 12 na gas na ɗin ababen hawa a ayyukan...
‘Yan Sandan Isra’ila Sun Harbe ‘Dan Bindiga da ya Hallaka Mutane 2
'Yan Sandan Isra'ila Sun Harbe 'Dan Bindiga da ya Hallaka Mutane 2
'Yan sandan Isra'ila sun ce sun harbe wani dan bindiga da ya harbe mutum biyu tare da raunata wasu 12 a wani harbin kan mai-tsautsayi da ya yi...
Shugaba Buhari ya Nemi Majalisa ta ƙara Yawan Kuɗin Tallafin Man Fetur na Kasafin...
Shugaba Buhari ya Nemi Majalisa ta ƙara Yawan Kuɗin Tallafin Man Fetur na Kasafin Kuɗin 2022
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nemi majalisar tarayyar ƙasar ta ƙara yawan kuɗin tallafin man fetur na kasafin kuɗin 2022 daga biliyan 442 zuwa...
Mun Tafka Mummunar Asara Mai Yawa a Yaƙin da mu ka ƙaddamar a Ukaraine...
Mun Tafka Mummunar Asara Mai Yawa a Yaƙin da mu ka ƙaddamar a Ukaraine - Rasha
Rasha ta yarda cewa ta "mummunan asara kuma mai yawa" a yaƙin da ta ƙaddamar a Ukaraine, yayin da mamayar ke shiga kwana na...
Bincike ya Nuna Najeriya ce Kasa ta 3 da Aka fi Cin Naman Kare
Bincike ya Nuna Najeriya ce Kasa ta 3 da Aka fi Cin Naman Kare
Wani binciken masana ya bayyana cewar Najeriya ce kasa ta 3 da aka fi cin naman kare a duniya, bayan kasashen Koriya ta Kudu da Vietnam.
Rahotan...
Shugaba Buhari ya Karɓi Rahoton Kwamatin yi wa Tsarin Raba kuɗin Haraji kwaskwarima
Shugaba Buhari ya Karɓi Rahoton Kwamatin yi wa Tsarin Raba kuɗin Haraji kwaskwarima
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya karɓi wani rahoto da ya ba shi shawara kan yadda za a yi wa tsarin raba kuɗaɗen shiga tsakanin gwamnatin tarayya da...
Gwamna Matawalle ya Raba wa Sarakunan Gargajiya da ke Jaharsa Manyan Motocin Alfarma 260
Gwamna Matawalle ya Raba wa Sarakunan Gargajiya da ke Jaharsa Manyan Motocin Alfarma 260
Gwamnan Jihar Zamfara a arewacin Najeriya, Bello Matawalle, ya raba wa sarakunan gargajiya da ke jihar manyan motocin alfarma.
Rahoton da kafar Channels TV ta ruwaito ya...
Cryptocurrency: Babban Bankin Najeriya ya ci Tarar Bankuna 4 Kan Saɓa Umarnin da ya...
Cryptocurrency: Babban Bankin Najeriya ya ci Tarar Bankuna 4 Kan Saɓa Umarnin da ya Bayar
Babban Bankin Najeriya CBN ya ci tarar bankunan kasuwanci huɗu a ƙasar saboda saɓa umarnin da ya bayar na haramta gudanar da hulɗa da kuɗin...
Tabbas an Kai Hari Kan Sansanin Sojoji a Kaduna – Lai Mohammed
Tabbas an Kai Hari Kan Sansanin Sojoji a Kaduna - Lai Mohammed
Ministan Yaɗa Labarai a Najeriya Lai Mohammed ya tabbatar da kai hari kan sansanin sojan ƙasar da 'yan bindiga suka kai a Jihar Kaduna.
Ministan ya ce duk da...
Shirin Humanitarian Open House: Yadda Ma’aikatar ta Baiwa Dubban Mutane Mamaki Dangane da Aiyukan...
Shirin Humanitarian Open House: Yadda Ma'aikatar ta Baiwa Dubban Mutane Mamaki Dangane da Aiyukan da ta Cimma
A ranar 22 ga Maris, 2022 ne dubban ‘yan Najeriya suka rasa abin faɗa game da ayyukan Ma’aikatar kula da harkokin jin kai,...