2023: Doyin Okupe ya Marawa Peter Obi Baya
2023: Doyin Okupe ya Marawa Peter Obi Baya
Wani sabon ci gaba ya samu a jam'iyyar PDP a daidai lokacin da zaben Najeriya ke kara kusantowa nan da 2023.
Doyin Okupe daya daga cikin masu neman tsayawa takarar shugaban kasa a...
Kotu ta Dakatar da Gwamna Ganduje Daga Rushe Shugabancin KACCIMA
Kotu ta Dakatar da Gwamna Ganduje Daga Rushe Shugabancin KACCIMA
Wata kotun tarayya da ke Jihar Kano wacce alkali Jane Esienanwan Inyang ta yi hukunci, ta dakatar da gwamna Abdullahi Umar Ganduje daga rushe shugabancin KACCIMA.
An samu rahoto akan yadda...
Harin Jirgin Kasa na Abuja-Kaduna: Na Gargadi Hukumomin Gwamnatin Tarayya Game da Yin Tafiye-Tafiyen...
Harin Jirgin Kasa na Abuja-Kaduna: Na Gargadi Hukumomin Gwamnatin Tarayya Game da Yin Tafiye-Tafiyen Dare a jirgin - Gwamna El-Rufai
Bisa ga alamu ana yar nuna yatsa tsakanin hukumomin gwamnatin tarayya da na jiha game da harin da yan ta'adda...
Ɗan takarar Gwamna a PDP a Jahar Osun ya yi Murabus Daga Jam’iyyar
Ɗan takarar Gwamna a PDP a Jahar Osun ya yi Murabus Daga Jam'iyyar
Ɗan takarar gwamna a zaɓen fidda gwani na jam'iyyar PDP a jihar Osun ya yi murabus daga kasancewarsa mamba.
Dakta Akin Ogunbiyi, jigo a PDP reshen Osun ya...
‘Yan Ta’adda Sun yi Ajalin Jama’a da Dama a Jahar Benue
'Yan Ta'adda Sun yi Ajalin Jama'a da Dama a Jahar Benue
Sabon farmakin 'yan ta'adda a garun Naka da ke karamar hukumar Gwer ta jihar Benue ya yi ajalin jama'a masu yawa.
An gano cewa miyagun sun bayyana da yawansu a...
Jirgin Kasa na Kaduna-Abuja: Minista Sadiya Umar Farouq ta Jajantawa Waɗanda Harin ya Rutsa...
Jirgin Kasa na Kaduna-Abuja: Minista Sadiya Umar Farouq ta Jajantawa Waɗanda Harin ya Rutsa da su
Ministan kula da Harkokin jin kai agajin gaggawa da inganta rayuwar al'umma, Sadiya Umar Farouq ta aika sakon ta’aziyya zuwa ga iyalan waɗanda suka...
Ma’ikatar Jin Kai da Agaji ta Kaddamar da Siyasar Kasa Akan IDP Kunshe da...
Ma'ikatar Jin Kai da Agaji ta Kaddamar da Siyasar Kasa Akan IDP Kunshe da Kafafen Yaɗa Labarai Zuwa shirin Budaddiyar Gida na Ma'aikatar
Ministan kula harkokin jin kai agajin gaggawa da inganta rayuwar al'umma, Sadiya Umar Farouq ta kaddamar da...
Yanayin Tsaro: Baya ga Azman, Kamfanin Jiragen Sama na Air Peace ya Dakatar da...
Yanayin Tsaro: Baya ga Azman, Kamfanin Jiragen Sama na Air Peace ya Dakatar da Aiki a Kaduna
Jaridar Daily Trust ta rahoto cewa, kamfanin jiragen sama na Air Peace ya dakatar da ayyukansa zuwa filin jirgin sama na Kaduna.
Wata majiya...
Yajin Aikin ASUU: Za mu Mayar da Titunan Abuja Ajujuwanmu Har Zuwa Lokacin da...
Yajin Aikin ASUU: Za mu Mayar da Titunan Abuja Ajujuwanmu Har Zuwa Lokacin da aka Bude Makarantu - NANS
Daliban Najeriya karkashin kungiyar NANS za su cigaba da yin zanga-zanga a titunan Abuja kan yajin aikin da ASUU ke yi.
Sunday...
An Harbi Tsohon Mataimakin Gwamnan Zamfara, Ibrahim Wakkala a Harin Jirgin Kasar Abuja-Kaduna
An Harbi Tsohon Mataimakin Gwamnan Zamfara, Ibrahim Wakkala a Harin Jirgin Kasar Abuja-Kaduna
Tsohon mataimakin gwamnan Zamfara, Ibrahim Wakkala, na a cikin jirgin kasan Kaduna zuwa Abuja da aka kaiwa hari a ranar Litinin.
Wakkala ya samu rauni ta sanadiyar harbin...