Sojoji na yin Murabus: Rundunar Sojin Najeriya ta Musanta Rahotannin
Sojoji na yin Murabus: Rundunar Sojin Najeriya ta Musanta Rahotannin
Rundunar Sojin Najeriya ta musanta rahotannin kafafen yaɗa labarai na baya-bayan nan da ke nuna cewa jami'anta sun yi murabus daga aikinsu ne saboda cin hanci da rashawa, da rashin...
DSS Sun Kama Shugaban ƙungiyar ƙwadago Ajaero
DSS Sun Kama Shugaban ƙungiyar ƙwadago Ajaero
Jami’an hukumar tsaron farin kaya ta DSS sun kama shugaban ƙungiyar ƙwadago ta Najeriya NLC, Joe Ajaero.
Kungiyar ta NLC ta bayyana a shafin sada zumuntarta na X cewa an kama shugaban nasu ne...
PDP ta Mutu, APC ta Jefa Kanta Cikin Halaka – Kwankwaso
PDP ta Mutu, APC ta Jefa Kanta Cikin Halaka - Kwankwaso
Jagoran jam'iyyar NNPP a Najeriya, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya ce jam'iyyar PDP mai hamayya a ƙasar ta mutu a fagen siyasar ƙasar.
Yayin da yake jawabi a ofishin jam'iyyar...
Kare Fararen Hula: Sudan ta yi Fatali da ƙudirin MDD
Kare Fararen Hula: Sudan ta yi Fatali da ƙudirin MDD
Sudan ta yi watsi da ƙudurin Majalisar Dinkin Duniya na girke jami'an tsaron ƙasashen duniya a ƙasar domin kare fararen hula.
Wata tawagar ƙwararru ta Majalisar Dinkin Duniya ta bayar da...
Karin Harajin VAT Zai Jefa Talaka Cikin Mawuyacin Hali – Atiku
Karin Harajin VAT Zai Jefa Talaka Cikin Mawuyacin Hali - Atiku
Abuja - Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, ya ce karin harajin VAT da ake shirin yi a kasar nan zai zama wata wuta da za ta cinye rayuwar...
Ƴan Najeriya na ji a Jika – Jigon APC ga Tinubu
Ƴan Najeriya na ji a Jika - Jigon APC ga Tinubu
Jihar Osun - Wani jigo a jam'iyyar APC a jihar Osun, Olatunbosun Oyintiloye, ya ba Shugaba Bola Tinubu shawara.
Olatunbosun Oyintiloye ya buƙaci Shugaba Tinubu da ya gaggauta cire ƴan...
SERAP ta Soki Karin Kudin Fetur
SERAP ta Soki Karin Kudin Fetur
Abuja - Kungiyar kare hakkin jama’a da tattalin arzikin kasa (SERAP) ta bukaci Shugaba Bola Tinubu da ya umurci kamfanin NNPCL ya gaggauta janye karin kudin fetur.
A wata wasika mai kwanan wata 7 ga...
Mutane 30 Sun Mutu Sakamakon Fashewar Tankar Mai a Neja
Mutane 30 Sun Mutu Sakamakon Fashewar Tankar Mai a Neja
Neja - Sama da mutane 30 ne aka tabbatar da mutuwarsu sakamakon fashewar tankar mai a karamar hukumar Agaie ta jihar Neja.
An bayyana cewa tankar man ta yi karo ne...
Shugaba Tinubu na Shirya Yiwa Majalisar Ministoci Garambawul
Shugaba Tinubu na Shirya Yiwa Majalisar Ministoci Garambawul
FCT, Abuja - Akwai yiwuwar shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yiwa majalisar ministocinsa garambawul.
Idan ba wani sauyi aka samu ba, Shugaba Tinubu zai yi garambawul ɗin ne a cikin sati mai...
Gwamnatina na ɗaukar Matakai Masu Tsauri ne Don Gina ƙasarmu – Tinubu
Gwamnatina na ɗaukar Matakai Masu Tsauri ne Don Gina ƙasarmu - Tinubu
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ce gwamnatinsa na ɗaukar matakai masu tsauri ne domin gina ƙasar tare da samar mata ingantaccen ci gaba.
Yayin da yake jawabi ga ƙungiyar...