Bola Tinubu ya Bawa LASU Gudumawar Naira 1bn

0
Bola Tinubu ya Bawa LASU Gudumawar Naira 1bn Tsohon gwamnan jihar Legas, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya ba da gudummawar Naira biliyan 1 don gina cibiyar jagoranci a jami’ar jihar ta Legas. Mataimakin shugaban jami'ar ta jihar Legas ne ya sanar...

PDP Zuwa APC: Kotu ta Dage Zaman Shari’a Kan Sauya Shekar Gwamnan Jahar Cross...

0
PDP Zuwa APC: Kotu ta Dage Zaman Shari'a Kan Sauya Shekar Gwamnan Jahar Cross River   Babban kotun tarayya dake Abuja ta dage zaman shari'a kan karar da jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta shigar na kwace kujerar Gwamnan jihar Cross...

An Tsinci Gawar Jarumar Fim a Dakin Otel a Jahar Benue

0
An Tsinci Gawar Jarumar Fim a Dakin Otel a Jahar Benue Rundunar yan sanda na Jihar Benue ta tabbatar da cewa an tsinci gawar wata Takor Veronica a dakin otel a unguwar Nyinma. Yan sanda sun ce an tarar da gawarta...

Kungiyar YBN ta kaddamar da Karin Reshe Uku a Tafiyar ta

0
Kungiyar YBN ta kaddamar da Karin Reshe Uku a Tafiyar ta Kungiyar tallata takarar shugabancin kasa ta Gwamna Yahaya Bello,wato Yahaya Bello Network (YBN) sun kaddamar da karin reshina guda 3 a karkashin kungiyar,wannan na zama karin azamar zurfafa kyakkyawar...

Babu Takarar da Zan Fito a 2023 – Babatunde Fashola

0
Babu Takarar da Zan Fito a 2023 - Babatunde Fashola Ministan ayyuka da gidaje a Najeriya, Babatunde Fashola, ya ce babu takarar da zai fito a 2023 sai ta shugabancin gidansa. Ƙungiyoyi da dama sun jima suna kira ga Fashola ya...

Shugaba Buhari Zai Gana da Jiga-Jigan Sanatocin APC a Abuja

0
Shugaba Buhari Zai Gana da Jiga-Jigan Sanatocin APC a Abuja Bayan ganawa da gwamnonin jam'iyyar APC, shugaba Buhari zai gana da jiga-jigan sanatocin APC a Abuja. Rahoton da muka samo daga majiya ya bayyana cewa, za su yi zaman ne da...

Gwamna Obaseki ya Kori Ma’aikata 513 Daga Bakin Aiki

0
Gwamna Obaseki ya Kori Ma'aikata 513 Daga Bakin Aiki   Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya amince da korar ma'aikata 513 daga bakin aiki waɗan da ke sashin harkokin wasanni. A wani kundi mai ɗauke da sanarwan korar ma'aikatan, gwamnan ya ce...

Da Fadin Cigaba a Baki Zai Kawo Cigaba, da Mun Kasance Kasa Mafi Cigaba...

0
Da Fadin Cigaba a Baki Zai Kawo Cigaba, da Mun Kasance Kasa Mafi Cigaba a Duniya - Tinubu   Jigon jam'iyyar APC, Bola Tinubu, ya bayyana cewa lokaci ya yi da ya kamata yan Najeriya su fadawa juna gaskiya. Asiwaju Bola Tinubu,...

Shugaban APC: Girmamawan da Gwamnoni ke wa Shugaba Buhari Yasa Suke Amince da Zaɓinsa...

0
Shugaban APC: Girmamawan da Gwamnoni ke wa Shugaba Buhari Yasa Suke Amince da Zaɓinsa - Gwamna Abdullahi Sule   Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya ce girmamawan da gwamnoni ke wa Buhari yasa suka amince da zaɓinsa. An kai ruwa rana...

Sojan Najeriya ya harbe Fararen Hula 3 Tare da Raunata Mutane 13

0
Sojan Najeriya ya harbe Fararen Hula 3 Tare da Raunata Mutane 13 Wani sojan Najeriya da ake zargin yana tu'ammali da miyagun kwoyoyi ya harbe akalla fararen hula uku har lahira kuma ya raunata wasu mutum 13 yayin wani harbin...