Mutane 22 Sun Rasa Rayukansu Bayan Harin da Rasha ta Kai Birnin Sumy na...
Mutane 22 Sun Rasa Rayukansu Bayan Harin da Rasha ta Kai Birnin Sumy na UKraine
Mun sami karin bayani kan wani hari da Rasha ta kai da yayi sanadin mutuwar mutum 22 - cikinsu har da kananan yara uku -...
Kamfanonin Sufurin Jirgin Sama Sun Soke Sauka da Tashin Jiragen Saboda Tsadar Man Fetur...
Kamfanonin Sufurin Jirgin Sama Sun Soke Sauka da Tashin Jiragen Saboda Tsadar Man Fetur a Najeriya
Da alama babu sauki nan kusa kan batun tsadar man fetur a Najeriya, matsalar da ta tilasta wa kamfanonin sufurin jirgin sama kara farashin...
PDP ta Mika Sunayen Masu Maye Gurbin Gwamnan Jahar Ebonyi da Mataimakinsa
PDP ta Mika Sunayen Masu Maye Gurbin Gwamnan Jahar Ebonyi da Mataimakinsa
A yau ne kotu a Abuja ta ba da umarnin a tsige gwamnan jihar Ebonyi bayan da ya koma jam'iyyar APC daga PDP.
Tsigewar ta shafi mataimakinsa, wanda tare...
Rikicin Rasha da Ukraine: An Dakatar da Haska Wasannin Premier Rasha
Rikicin Rasha da Ukraine: An Dakatar da Haska Wasannin Premier Rasha
Hukumar shirya gasar Premier ta dakatar da yarjejeniyarta da Rasha na haska gasar sakamakon mamayar da Rashan ta yi wa Ukrain me makwabtaka da ita.
Wannan mataki zai fara aiki...
Kocin Najeriya Augustine Eguavoen na Fatan Dawo da Victor Moses
Kocin Najeriya Augustine Eguavoen na Fatan Dawo da Victor Moses
Mai horas da tawagar Super Eagles Augustine Eguavoen na son janyo hankalin tsohon dan wasan Chelsea Victor Moses ya koma bugawa kasarsa da za ta halarci Qatar 2022.
Dan wasan mai...
Muna Shirin Rage Dogaro da Arzikin Gas na Rasha – Tarayyar Turai
Muna Shirin Rage Dogaro da Arzikin Gas na Rasha - Tarayyar Turai
Kungiyar tarayyar Turai ta ce tana shirin rage dogaro kacokan akan gas din Rasha da kaso biyu bisa uku kafin nan da karshen shekarar da muke ciki.
Kwamishinonin kungiyar...
Rikicin Rasha da Ukraine: Fararen Hula Sun Fara Ficewa Daga Sumy na Ukraine
Rikicin Rasha da Ukraine: Fararen Hula Sun Fara Ficewa Daga Sumy na Ukraine
Fararen hula sun fara ficewa dagakofar ragon da Rasha ta yi wa birnin Sumy na Ukraine bayan da Rasha ta amince ta daina yi wa birnin lugudan...
Kotu a Jahar Kano ta Tura Abdulmajid Danbilki Kwamanda Gidan Yari
Kotu a Jahar Kano ta Tura Abdulmajid Danbilki Kwamanda Gidan Yari
Wata kotu a Kano ta aike da Abdulmajid Danbilki Kwamanda daya daga cikin jiga-jigan APC a jihar a gidan yari
Danbilki zai gaba da zama a gidan yari har zuwa...
Kotu ta Kwace Kujerar Gwamnan Jahar Ebonyi da Mataimakinsa Kelechi Igwe
Kotu ta Kwace Kujerar Gwamnan Jahar Ebonyi da Mataimakinsa Kelechi Igwe
Gwamna David Umahi na Jihar Ebonyi da mataimakinsa Kelechi Igwe sun rasa kujerunsu saboda ficewa daga jam'iyyar PDP zuwa APC.
Kotun ta yanke hukuncin cewa kuri'un da suka samu yayin...
APC ta Mutu, Allah ya ji Kanta – Dino Melaye
APC ta Mutu, Allah ya ji Kanta - Dino Melaye
A yanzu haka, rikicin shugabanci ya baibaye jam'iyyar APC gabannin babban taronta na kasa.
Sanata Dino Melaye ya yi amfani da wannan damar wajen yi mata ba'a, inda ya ce an...