Rikicin Rasha da Ukraine: ‘Yan Najeriya Sun Roki Shugaba Buhari ya Gargadi Minista Lai...
Rikicin Rasha da Ukraine: 'Yan Najeriya Sun Roki Shugaba Buhari ya Gargadi Minista Lai Mohammed ya Kame Bakinsa Game da Lamarin
Ma'abota amfani da dandalin sada zumunta a Najeriya sun roki gwamnatin tarayya ta rufa wa kasar asiri ta yi...
Shugaban NITDA ya Karɓi Baƙuncin Jakadan ƙasar Sweden a Nageriya
Shugaban NITDA ya Karɓi Baƙuncin Jakadan ƙasar Sweden a Nageriya
Mai girma shugaban hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani ta ƙasa, (NITDA), Malam Kashif Inuwa Abdullahi, (CCIE), a wannan rana, ya karɓi baƙuncin jakadan ƙasar Sweden a Nageriya, mista Carl-Micheal Gräns,...
Gwamnatin Tarayya na Shirin Kwaso Daliban ‘Yan Najeriya Dake Zaune a Kasar Ukraine
Gwamnatin Tarayya na Shirin Kwaso Daliban 'Yan Najeriya Dake Zaune a Kasar Ukraine
Daliban Najeriya mazauna kasar Ukraniya sun kai kuka ga shugaba Buhari ya kwashesu cikin gaggawa.
Daliban sun aika wasikar kar ka kwana ga Buhari saboda an fara kai...
Cunkoso: Mutanen da Suka Rayu Shekara 20 a Legas Sun Cancanci Shiga Aljanna Kyauta...
Cunkoso: Mutanen da Suka Rayu Shekara 20 a Legas Sun Cancanci Shiga Aljanna Kyauta - Gwamna El-Rufa'i
Gwamna Nasiru El-Rufa'i na jihar Kaduna ya ce wahalar da mutanen Legas ke sha wajen cunkoson ababen hawa na ba shi mamaki.
Gwamnan yace...
Rikicin Ukraine da Rasha: ‘Yan Wasan Brazil Sun Roki Gwamnatin Kasarsu da ta Taimaka...
Rikicin Ukraine da Rasha: 'Yan Wasan Brazil Sun Roki Gwamnatin Kasarsu da ta Taimaka ta Kwashe su Daga Ukraine
Yan wasan Brazil da ke wasa a kungiyoyin Shakhtar Donetsk da Dynamo Kyiv sun roki gwamnatin kasarsu da ta taimaka ta...
Jerin Takunkumai 10 da Birtaniya ta Saka wa Rasha
Jerin Takunkumai 10 da Birtaniya ta Saka wa Rasha
Waɗannan su ne jerin takunkuman da Firaministan Birtaniya Boris Johnson ya sanar da saka su a kan Rasha:
1.Za a riƙe dukkan ƙadarorin bankunan Rasha kuma za a cire ta daga tsarin...
Gwamnatin Tarayya ta Assasa Karin Kasafi Don Cike Gibi a Shirin Farfaɗo da Sashen...
Gwamnatin Tarayya ta Assasa Karin Kasafi Don Cike Gibi a Shirin Farfaɗo da Sashen da Rikice-Riciken da ke Afkuwa
Ministan kula da Al'amuran jin kai da sarrafa annoba da cigaban Al'umma, Sadiya Umar Farouq ta kaddamar da aikin farfado da...
Mutane 2 Sun Rasa Rayukansu a Zaben Deleget na PDP a Jahar Osun
Mutane 2 Sun Rasa Rayukansu a Zaben Deleget na PDP a Jahar Osun
Akalla mutum biyu sun rasa rayukansu yayinda da dama suka jikkata a zaben deleget na jam'iyyar People’s Democratic Party PDP dake gudana a jihar Osun.
Kakakin hukumar yan...
Gwamnan Kwara ya yi Magana Kan Sanya Hijabi Cikin Makarantun Jahar
Gwamnan Kwara ya yi Magana Kan Sanya Hijabi Cikin Makarantun Jahar
Gwamnan jahar Kwara, Abdulrahman Abdulrazaq, ya bayyana cewa ko shakka babu yana tare da dalibai mata Musulmai kan lamarin sanya Hijabi cikin makarantun jahar.
Yace wannan ita ce matsayarsa saboda...
Gwamnatin Tarayya na Shirin Rattafa Hannu Kan Sabon Bashin $3.387bn Don yin Ayyuka 10...
Gwamnatin Tarayya na Shirin Rattafa Hannu Kan Sabon Bashin $3.387bn Don yin Ayyuka 10 - Zainab Ahmed
Ministar kudi, kasafin kudi, da shirye-shiryen kasa, Zainab Ahmed, ta bayyana cewa gwamnatin tarayya na shirin rattafa hannu kan sabon bashin $3.387 billion...