Dakarun Sojin K’asa Sun Hallaka Gawurtaccen ‘Dan Awaren IPOB/ESN Ejike da ‘Yan Bindiga Uku...
Dakarun Sojin K'asa Sun Hallaka Gawurtaccen 'Dan Awaren IPOB/ESN Ejike da 'Yan Bindiga Uku a Jihar Anambra
Dakarun rundunar sojin k'asan Najeriya da ke yankin Kudu maso Gabas sun samu nasarar hallaka gawurtattun y'an k'ungiyar aware ta IPOB/ESN hud'u a...
Shugaban (NITDA) ya Halarci Taron Karrama Mai Girma Gwamnan Jigawa:-
Shugaban (NITDA) ya Halarci Taron Karrama Mai Girma Gwamnan Jigawa:-
Mai girma shugaban hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani ta ƙasa, (NITDA), Malam Kashif Inuwa Abdullahi, (CCIE), a yau ya halarci taron karrama mai girma gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Muhammad Badaru...
Shugaban (NITDA) ya Halarci Taron ba wa Ministan Sufuri Ɗan Amanar Daura
Shugaban (NITDA) ya Halarci Taron ba wa Ministan Sufuri Ɗan Amanar Daura
Mai girma shugaban hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani ta ƙasa, (NITDA), Malam Kashif Inuwa Abdullahi, (CCIE), a jiya, ya halarci taron bikin naɗin ministan sufuri, mista Rotimi Chibuke...
Kungiyar UKCCSG ta Nuna Rashin Jindadin ta Kan Yajin Aikin ‘Yan Adaidaita Sahu a...
Kungiyar UKCCSG ta Nuna Rashin Jindadin ta Kan Yajin Aikin 'Yan Adaidaita Sahu a Jahar Kano
Inuwar kungiyoyi masu zaman kansu ta jihar kano, Mai labin Umbrella of kano concern civil Society groups, ta bukaci gwamnan jihar kano dr. Abdullahi...
LABARINA SERIES: Dalilin Ficewar Sumayya Daga Shirin – Dr.SYS
LABARINA SERIES: Dalilin Ficewar Sumayya Daga Shirin - Dr.SYS
Abinda ya faru,
Dalilin ficewar Nafisa Abdullahi (Sumayya) daga series din.
Wace zata maye gurbin ta?
Daga Sameen Y Saeed (Dr.SYS)
Labarina series, shine daya tilo tun kafuwar masana'antar shirya fina-finai ta "Kannywood", ba'a taba...
Shugaban Hukumar NITDA, Malam Kashif Ya Ɗauki Nauyin Koyawa Masu Buƙata Ta Musamman Sana’o’in...
Shugaban Hukumar NITDA, Malam Kashif Ya Ɗauki Nauyin Koyawa Masu Buƙata Ta Musamman Sana’o’in Dogaro Da Kai
A ƙoƙarinsa na ci gaba da samarwa ɗimbin al’ummomi daban-daban hanyoyin dogaro da kai, Shugaban hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani ta ƙasa, (NITDA),...
Sharhi Barista Nura Ahmad Bayan Gabatar da Shirin HASKEN MATASA Akan Rashin Tsaro
Sharhi Barista Nura Ahmad Bayan Gabatar da Shirin HASKEN MATASA Akan Rashin Tsaro
A cikin Shirin HASKEN MATASA Wanda Gidauniyar Aminu Magashi Garba ke daukar nauyi Shirin a duk ranar laraba a tashar Express Radio da misalin karfe 4:30 na...
Shugaba Buhari Kaka ne Wanda ya Dace ya Gane Cewa Kasar Nan Rushewa ta...
Shugaba Buhari Kaka ne Wanda ya Dace ya Gane Cewa Kasar Nan Rushewa ta ke yi - Gwamna Ortom
Gwamnan jahar Binuwai, Samuel Ortom, ya yi kira ga shugaba Buhari da ya gaggauta daukar mataki domin Najeriya tana ragargajewa ne...
ƙasar Chadi na Shirin Tura Sojoji Dubu 1 Zuwa Mali
ƙasar Chadi na Shirin Tura Sojoji Dubu 1 Zuwa Mali
Ma'aikatar harkokin wajen Mali ta bayyana cewa ƙasar Chadi na shirin tura mata ƙarin sojoji dubu domin taimaka mata yaƙi da masu iƙirarin jihadi a daidai lokacin da Faransa ke...
Gwamnatin Nasarawa ta Haramta Amfani da Sayar da Gawayi a Jahar ta
Gwamnatin Nasarawa ta Haramta Amfani da Sayar da Gawayi a Jahar ta
Gwamnatin Jahar Nasarawa a Najeriya ta haramta amfani da sayar da gawayi da kuma amfani da shi a wani yunƙuri na kare muhallin jahar.
Jaridar Punch ta rawaito babban...