Zanga-Zanga: Jami’ar BUK ta Dakatar da ɗaukar Darussa

0
Zanga-Zanga: Jami'ar BUK ta Dakatar da ɗaukar Darussa Hukumar gudanarwar Jami'ar Bayero da ke jihar Kano ta sanar dakatar da ɗaukar darussa zuwa wani lokaci sakamakon zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa da ake ci gaba da yi a faɗin Najeriya. Wata...

Hukuncin da Ƴan sandan Somaliya Suka Dauka Kan Mata Masu Saka Niƙabi

0
Hukuncin da Ƴan sandan Somaliya Suka Dauka Kan Mata Masu Saka Niƙabi   Ƴan sanda a birnin Kismayo da ke kudancin Somaliya sun ce za su ɗaure ko su ci tarar matan da ke rufe fuskarsu da niƙabi saboda fargabar cewa...

Ba za su Amince a Riƙa Kaɗa Tutar Wata ƙasa ba a Najeriya –...

0
Ba za su Amince a Riƙa Kaɗa Tutar Wata ƙasa ba a Najeriya - Shugaban Hafsan Tsaro   Babban hafsan hafsoshin tsaron Najeriya Christopher Musa ya ce ba za su amince a riƙa kaɗa tutar wata ƙasa ba a Najeriya. Christopher Musa...

Shugaba Tinubu na Ganawar Sirri da Manyan Hafsoshin Tsaron Nigeriya 

0
Shugaba Tinubu na Ganawar Sirri da Manyan Hafsoshin Tsaron Nigeriya    FCT Abuja - Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu na ganawar sirri yanzu haka da manyan hafsoshin tsaron ƙasar nan a Aso Villa da ke birnin tarayya Abuja. Taron dai na gudana...

Bulama ya Gargaɗi Masu Amfani da Tutar Rasha a Wajen Zanga-Zanga 

0
Bulama ya Gargaɗi Masu Amfani da Tutar Rasha a Wajen Zanga-Zanga      Daruruwan masu zanga-zanga sun bi titunan yawancin jihohin arewacin Najeriya da kuma Legas, a yayin da aka shiga rana ta biyar da fara zanga-zangar kuncin rayuwa a kasar. An ga...

Zanga-Zanga: Najeriya ta Gargaɗi ƴan ƙasarta Masu Shirin Zuwa Birtaniya 

0
Zanga-Zanga: Najeriya ta Gargaɗi ƴan ƙasarta Masu Shirin Zuwa Birtaniya    Gwamnatin Birtaniya ta gudanar da taron gaggawa inda aka tattauna a kan yadda za a shawo kan hargitsi mai nasaba da kin jinin ƴan ci-rani a sassan ingila da kuma...

Adadin Mutanen da Aka Kashe a Zanga-Zangar Bangladesh 

0
Adadin Mutanen da Aka Kashe a Zanga-Zangar Bangladesh   Masu zanga zanga a Bangladesh na kira ga Firaimistan kasar Sheikh Hasina ta sauka daga mukaminta, yayin da dubban masu zanga zangar suka hallara don maci zuwa Dhaka. Halin da ake ciki a...

Zanga-Zanga: Firaiministar Bangladesh Sheikh Hasina, ta yi Murabus

0
Zanga-Zanga: Firaiministar Bangladesh Sheikh Hasina, ta yi Murabus   Firaiministar Bangladesh Sheikh Hasina, ta yi murabus sannan kuma ta bar kasar. Rahotanni sun ce ta gudu ta bar kasar ne tare da ‘yar uwarta inda ta nufi kasar India. Dubban masu zanga zanga...

Jawabin Shugaba Tinubu Kan Zanga-Zangar Tsadar Rayuwa 

0
Jawabin Shugaba Tinubu Kan Zanga-Zangar Tsadar Rayuwa    A jawabinsa na farko tun bayan da aka fara zanga zangar nuna rashin amincewa da tsadar rayuwa a sassan kasar daban daban shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nuna takaici kan tarzomar da ta...

Adadin Mutanen da Aka Kama Masu Fasa Shaguna da Sunan Zanga-Zanga a Kano da...

0
Adadin Mutanen da Aka Kama Masu Fasa Shaguna da Sunan Zanga-Zanga a Kano da Jihar Nasarawa   An sa dokar hana zirga-zirga ta awa 24 a Kano bayan zanga-zangar tsadar rayuwa ta rikide zuwa tarzoma a jihar. Hakan na zuwa ne bayan...