Muzaharar Ashura: Rikici ya Barke Tsakanin ‘Yan Shi’a da ‘Yan Sanda a Jahar Sokoto
Muzaharar Ashura: Rikici ya Barke Tsakanin 'Yan Shi'a da 'Yan Sanda a Jahar Sokoto
Rikici ya barke yayin taron muzaharar Ashura a jahar.
Sokoto Yan Shi'a sun yi ikirarin cewa an kashe musu yan'uwa da an jikkata wasu.
'Yan sanda sun ce...
Sanata Saidu Dansadau ya Bayyana ‘Yan Bindigan da Suka Addabi Jahar Zamfara
Sanata Saidu Dansadau ya Bayyana 'Yan Bindigan da Suka Addabi Jahar Zamfara
Sanata Saidu Dansadau ya ce wasu daga cikin ‘yan ta’addan da suka isa kudancin masarautar Dansadau dake karamar hukumar Maru ta jahar Zamfara ‘yan kasashen ketare ne.
A wata...
Ba zai Yiwu na Bar Mulki a Matsayin Wanda ya Gaza ba – Shugaba...
Ba zai Yiwu na Bar Mulki a Matsayin Wanda ya Gaza ba - Shugaba Buhari
Buhari yace ba zai yiwu ya bar mulki a matsayin wanda ya gaza ba.
Shugaban kasa ya gana da manyan hafsoshin tsaro a ranar Alhamis.
Buhari ya...
Ba Zan Hana Mika Kyari ga Gwamnatin Amurka ta Hanyar ‘Ex Parte’ ba –...
Ba Zan Hana Mika Kyari ga Gwamnatin Amurka ta Hanyar 'Ex Parte' ba - Alkali Mohammed
Kotu ta yi watsi da bukatar hana hukumar yan sanda damke Abba Kyari.
Hakazalika kotun tace ba zata hana mika DCP Kyari ga gwamnatin Amurka...
‘Yan Daba Sun Kashe ‘Dalibin Jami’ar Jos
'Yan Daba Sun Kashe 'Dalibin Jami'ar Jos
Wasu da ake zaton 'yan daba sun halaka wani dalibin jami'ar Jos ta hanyar caka masa wuka.
An tattaro cewa dalibin na a cikin a daidaita sahu lokacin da maharan suka far masa.
Shugaban kungiyar...
PDP Zuwa APGA: Hukumar INEC ta Canza Sunan ɗan Takarar Gwamna a Jahar Anambra
PDP Zuwa APGA: Hukumar INEC ta Canza Sunan ɗan Takarar Gwamna a Jahar Anambra
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta sake fitar da sunayen yan takarar gwamna a zaɓen Anambra dake tafe.
Har yanzun dai INEC bata sanya sunan ɗan...
Auran Shekara 10: Miji ya Nemi Kotu ta Raba Auransa da Matarsa a Jahar...
Auran Shekara 10: Miji ya Nemi Kotu ta Raba Auransa da Matarsa a Jahar Legas
Kotu ta raba aure na shekara 10 saboda sata da miji ya ce matarsa ta fitine shi da shi.
Magidancin da ya yi karar matarsa a...
Abubuwa 4 da Nake Matukar So – Mai Martaba Nasiru Ado Bayero
Abubuwa 4 da Nake Matukar So - Mai Martaba Nasiru Ado Bayero
Mai martaba sarkin Bichi, sirikin shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana abubuwa 4 da yake matukar so.
A wani bidiyo wanda aka tattauna dashi, ya bayyana yadda yake matukar...
EFFC ta Kama Tsohon Gwamnan Jahar Abia, Theodore Orji
EFFC ta Kama Tsohon Gwamnan Jahar Abia, Theodore Orji
EFCC ta kama tsohon gwamnan Abia, Theodore Orji, a filin jirgin Nnamdi Azikwe dake Abuja.
Tsohon gwamnan ya jima cikin waɗanda EFCC ke gudanar da bincike a kansu tare da ƴaƴansa.
Hukumar ta...
Watanni Babu Wuta: NNPC Zai Samar da Wutar Lantarki a Jahar Borno
Watanni Babu Wuta: NNPC Zai Samar da Wutar Lantarki a Jahar Borno
NNPC da wasu kamfanoni za su samar da wutar lantarki na gaggawa a Maiduguri.
Mutanen garin Maiduguri da kewaye sun dade suna fama da matsalar rashin wuta.
CMEC da GE...