Abubuwa 6 Game da Harin NDA

0
Abubuwa 6 Game da Harin NDA   Wasu tsagerun 'yan bindiga sun kai mumunan hari makarantar horar da Sojin Najeriya NDA dake jahar Kaduna. Rahoton ya nuna cewa 'yan bindigan sun hallaka mutum biyu yayinda suka yi awon gaba da jami'in Soja...

Harin NDA: ‘Yan Bindigan Sun Nemi Kudin Fasar Manjo Dantong

0
Harin NDA: 'Yan Bindigan Sun Nemi Kudin Fasar Manjo Dantong   'Yan bindigan da suka kai hari NDA sun bukaci kudin fansa. Yayinda suka kashe Sojoji biyu, ko mutum daya ba'a kashe cikinsu ba. Wannan abu ya janyo suka iri-iri ga hukumar Sojoji. Kaduna...

Mulkin Soja: Yadda Aka Garkame ni a Kurkuku na Shekara 1 – Muhammadu Sanusi...

0
Mulkin Soja: Yadda Aka Garkame ni a Kurkuku na Shekara 1 - Muhammadu Sanusi II   Tsohon Sarkin Kano, Malam Muhammadu Sanusi II ya dauko labarin daure shi. Muhammadu Sanusi II yace an garkame shi ne saboda yana sukar mulkin soja. Mai martaban...

Kungiyar ACF ta Bayyana Harin ‘Yan Bindiga a NDA a Matsayin Abun Bakin Ciki

0
Kungiyar ACF ta Bayyana Harin 'Yan Bindiga a NDA a Matsayin Abun Bakin Ciki   Kungiyar ACF ta yi martani a kan harin da ‘yan bindiga suka kaiwa Kwalejin horon sojoji na Najeriya (NDA). Kungiyar arewar ta bayyana lamarin a matsayin abun...

Sace Mahaifin Kakakinta: An Dakatar da Zaman Majalisa a Jahar Zamfara

0
Sace Mahaifin Kakakinta: An Dakatar da Zaman Majalisa a Jahar Zamfara   Majalisar Jahar Zamfara ta dakatar da zamanta saboda sace mahaifin kakakinta. Yan bindiga sun sace Alhaji Mua'azu Abubakar ne yayin harin da suka kai a garinsu. Majiya daga majalisar ta ce...

Tsabar Rashin Tsaron Kasar nan ne ya Kawo Harin ‘Yan Bindiga a NDA –...

0
Tsabar Rashin Tsaron Kasar nan ne ya Kawo Harin 'Yan Bindiga a NDA - 'Yan Najeriya   ‘Yan Najeriya sun bayyana mamakinsu karara a kan yadda ‘yan bindiga suka afka har cikin NDA. An samu rahotanni akan yadda ‘yan bindiga suka fada...

Gwamnatin Zamfara ta Nada Sabon Shugaban Ma’aikatan Jahar

0
Gwamnatin Zamfara ta Nada Sabon Shugaban Ma'aikatan Jahar   Gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya amince da nadin Alhaji Kabiru Muhammad Gayari a matsayin sabon shugaban ma’aikatan jahar. Hadimin gwamnan, Yusuf Idris Gusau ne ya tabbatar da nadin a yau Talata, 24 ga...

Harin NDA: Sunayen Sojojin da ‘Yan Bindiga Suka Kashe da Sojan da Suka Sace

0
Harin NDA: Sunayen Sojojin da 'Yan Bindiga Suka Kashe da  Sojan da Suka Sace   A ranar Talata da safe ne wasu miyagun mutane suka harbe wani babban soja mai suna Wulah da wani CM Okonkwo har lahira. 'Yan bindigan sun afka...

An Tsige Kakakin Majalisar Jahar Kebbi, Hon.Ismaila Kamba

0
An Tsige Kakakin Majalisar Jahar Kebbi, Hon.Ismaila  Kamba   An tsige Honarabul Ismaila Abdulmummuni Kamba, kakakin majalisar jahar Kebbi da mataimakinsa, Muhammadu Buhari Aliyu daga kujerunsu. An nada Muhammad Abubakar Lolo mai wakiltar yammacin Bagudo a matsayin sabon kakakin da kuma Mohammed...

Mutane na Cikin Halin Talauci a Najeriya – Ministan Noma

0
Mutane na Cikin Halin Talauci a Najeriya - Ministan Noma   Karamin Ministan noma ya bayyana halin da Najeriya ke ciki game da abinci. Shi kuwa Ministan Noma, Nanono, yace akwai bakar talauci a Najeriya. An gudanar da taron ciyar da Najeriya a...