‘Yan Sanda Ghana Sun Kama Sanannen ‘Dan Kwallon Kafa, Fire Man da Kawunan Mutane...
'Yan Sanda Ghana Sun Kama Sanannen 'Dan Kwallon Kafa, Fire Man da Kawunan Mutane 3
‘Yan sandan kasar Ghana sun damki wani sanannen dan kwallo, Richard Gyamfi wanda aka fi sani da Fire Man da kawunan mutane 3 a firjinsa.
Bayan...
NDA: ‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Makarantar Horar da Sojojin Najeriya
NDA: 'Yan Bindiga Sun Kai Hari Makarantar Horar da Sojojin Najeriya
Hukumar makarantar NDA ta tabbatar da harin da 'yan bindiga suka kai mata a safiyar yau Talata.
Kakakin NDA, Manjo Bashir Jajira ne ya tabbatar da lamarin inda ya sha...
Shugaba Buhari ya ki Maida Hankali a ɓangaren Tsaro – Gwamna Ortom
Shugaba Buhari ya ki Maida Hankali a ɓangaren Tsaro - Gwamna Ortom
Gwamnan Benuwai, Samuel Ortom, yace ba'a taba yin gwamnati mai muni kamar ta Buhari ba a bangaren tsaro.
Gwamnan yace shugaba Buhari ya ki maida hankali tare da baiwa...
Hukumar EFCC ta Kama Mutane 2 Kan Asirin Samun Arziki a Jahar Borno
Hukumar EFCC ta Kama Mutane 2 Kan Asirin Samun Arziki a Jahar Borno
Jami'an hukumar EFCC sun kama wasu mutane biyu kan batun yin asirin samun dukiya a Borno.
Wani Abubakar Bakura ya ce wani Malam Ayu Sugum ne ya ce...
Shekara 65 a Duniya: Takaitaccen Tarihin Sarkin Musulmai, Sa’ad Abubakar
Shekara 65 a Duniya: Takaitaccen Tarihin Sarkin Musulmai, Sa'ad Abubakar
A yau 24 ga watan Agustan 2021 Sarkin Musulmi yake cika shekara 65.
Muhammad Sa’ad Abubakar shi ne ‘dan auta wajen Sultan Abubakar III.
Mahaifinsa ya shekara 50 kan kujerar Sarkin Musulmai,...
Atiku Abubakar da Gwamna Obaseki Sun Hada Gwiwa Don Kayar da Jam’iyyar APC a...
Atiku Abubakar da Gwamna Obaseki Sun Hada Gwiwa Don Kayar da Jam'iyyar APC a 2023
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar, ya ce tarurrukan sulhu da ke gudana tsakanin shugabannin PDP na samun sakamako mai kyau.
Abubakar ya bayyana haka a...
Kungiyar Likitoci NARD ta Mayarwa da Kotu Martani Kan Umarnin Komawa Bakin Aiki
Kungiyar Likitoci NARD ta Mayarwa da Kotu Martani Kan Umarnin Komawa Bakin Aiki
Kungiyar Likitoci NARD tace sam bata san da cigaba da zaman kotu ranar Litinin ba.
Shugaban kungiyar, Uyilawa Okhuaihesuyi, yace kungiyar ta ga rahoton zaman a shafukan jaridu.
Shugaban...
Hukuncin da Kotu ta Yanke wa Sadiya Haruna
Hukuncin da Kotu ta Yanke wa Sadiya Haruna
Hukumar Hisbah ta jahar Kano ta damki wata ‘yar wasan kwaikwayo na Kannywood, Sadiya Haruna wacce ta shahara a kafafen sada zumunta.
Hukumar ta kama ta ne bisa laifin yada hotuna da kalaman...
Kungiyar TSG ta Caccaki Gwamna Yahaya Bello Kan Taba Tinubu
Kungiyar TSG ta Caccaki Gwamna Yahaya Bello Kan Taba Tinubu
Tinubu Support Group ta yi wa Gwamnan jahar Kogi, Yahaya Bello raddi.
Kungiyar TSG ta maida martani ne bayan Gwamnan ya tabo Bola Tinubu.
Bello ya ba Tinubu shawara ya hakura da...
Shugaban Majalisar Dattijai ya Nemi Gwamnatin Tarayya Akan ta Rage Ciyo Bashi
Shugaban Majalisar Dattijai ya Nemi Gwamnatin Tarayya Akan ta Rage Ciyo Bashi
Shugaban majalisar dattijai, Sanata Ahmad Lawan, yace ya zama wajibi a nemo hanyar rage ciyo bashin gwamnatin tarayya.
Lawan ya bayyana haka ne jin kaɗan bayan fitowa daga wata...





















