Abinda Aka Raba a Walimar Yusuf Buhari da Zahra Bayero a Matsayin Tukwuici

0
Abinda Aka Raba a Walimar Yusuf Buhari da Zahra Bayero a Matsayin Tukwuici   Rabon Iphone 12 Pro aka yi a wajen walimar Yusuf Buhari da Zahara Bayero. An ga sababbin wayar IPhone dauke da sunan Amarya da Ango da aka kyautar. Rabon...

Kotu ta Dakatar da Shugaban Jam’iyyar PDP na Kasa, Uche Secondus

0
Kotu ta Dakatar da Shugaban Jam'iyyar PDP na Kasa, Uche Secondus   Rivers - Rikicin babbar jam'iyyar hamayya PDP ya sake ɗaukar eani sabon salo ranar Litinin a jahar Ribas, kamar yadda dailytrust ta rawaito. Wata babbar kotu a jahar Ribas ta...

Gwamnatin Tarayya ta Bayyana Adadin Mutane da Zasu Amfana da N-Power Rukunin C

0
Gwamnatin Tarayya ta Bayyana Adadin Mutane da Zasu Amfana da N-Power Rukunin C   Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, ta shirya tsaf don fara aiwatar da shirin N-Power. Gwamnatin ta kuma bayyana mafitar da shirin na N-Power zai samar a cikin al'ummar...

Bayan Harin ‘Yan Bindiga: Jami’an Tsaro Sun Tsananta Sintiri a Jahar Zamfara

0
Bayan Harin 'Yan Bindiga: Jami'an Tsaro Sun Tsananta Sintiri a Jahar Zamfara Rundunar 'yan sandan jahar Zamfara da wasu hukumomin tsaro sun tsananta sintiri a Zamfara. An samu bayanai kan cewa miyagun 'yan bindiga za su kai farmaki wasu yankunan Tsafe...

Zamu Saka Tsauraran Matakai Kan Wanda Basu yi Rigakafin Corona ba – Gwamatin Jahar...

0
Zamu Saka Tsauraran Matakai Kan Wanda Basu yi Rigakafin Corona ba - Gwamatin Jahar Edo   Gwamnatin jahar Edo ta bayyana cewa dole ne maazauna jahar su yi riga-kafin corona ko kuma ta bullo musu ta bayan gida. Gwamnan jahar, Godwin Obaseki...

Matar Tsohon Firemiyan Yankin Gabas, Lady Adanma Okpara ta Mutu

0
Matar Tsohon Firemiyan Yankin Gabas, Lady Adanma Okpara ta Mutu   Lady Adanma Okpara, matar marigayi tsohon firemiyan yankin gabas, ta riga mu gidan gaskiya. Ta rasu ne sa'o'in farko na ranar Litinin yayin da watanni kadan suka rage ta cika shekaru...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 4 Sun Kuma yi Garkuwa da Mutane 50 a...

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 4 Sun Kuma yi Garkuwa da Mutane 50 a Jahar Zamfara   'Yan bindiga sun afka garin Goron Namaye sun kashe mutum hudu sun sace 50 a Zamfara. Rundunar yan sandan jahar Zamfara ta bakin kakakinta SP...

NARD: Kotun NIC ta Umarci Kungiyar Likitoci da ta Dakatar da Yajin Aiki

0
NARD: Kotun NIC ta Umarci Kungiyar Likitoci da ta Dakatar da Yajin Aiki   Abuja - Kotun ma'aikata ta kasa dake zamanta a Abuja (NIC) ta umarci kungiyar likitoci masu neman kwarewa (NARD) ta dakatar da yajin aikin da take. Alkalin kotun,...

Sojoji Sun Kuɓutar da Matafiya 15 Daga Hannun ‘Yan Bindiga a Jahar Kaduna

0
Sojoji Sun Kuɓutar da Matafiya 15 Daga Hannun 'Yan Bindiga a Jahar Kaduna   Sojojin Operation Safe Haven sun kuɓutar da wasu matafiya 15 daga hannun yan bindiga a jahar Kaduna. Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na jahar, Samuel Aruwan, shine...

Ya Zama Wajibi ‘Yan Najeriya Su yi wa Kansu Karantun ta Nutsu a 2023...

0
Ya Zama Wajibi 'Yan Najeriya Su yi wa Kansu Karantun ta Nutsu a 2023 - Gwamna Tambuwal   Gwamnan jahar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, yace duba da halin da Najeriya ke ciki tana bukatar shugaba ɗan zamani. Gwamnan yace ya zama wajibi...