Sojojin Najeriya Sun Hada Kai da Kasar Rasha ta Fannin Sojoji da Fasaha

0
Sojojin Najeriya Sun Hada Kai da Kasar Rasha ta Fannin Sojoji da Fasaha   Gwamnatin Najeriya ta sake rattaba hannu da kasar Rasha ta fannin sojoji da fasaha. Wannan na zuwa ne bayan karewar wa'adin yarjejeniyar ta shekaru da suka gabata. Legit ta...

Sabon Hari: An Kama Mutane 10 da Ake Zargi a Jahar Plateau

0
Sabon Hari: An Kama Mutane 10 da Ake Zargi a Jahar Plateau   An kama mutane 10 da ake zargin suna da hannu a sabon harin da aka kai kauyen Yelwa Zangam da ke Jos ta arewa, jahar Filato. Gwamnan jahar, Simon...

Canja Sheka: Femi Fani Kayode ya Caccaki Mataimakin Gwamna Matawalle, Mahdi Gusau

0
Canja Sheka: Femi Fani Kayode ya Caccaki Mataimakin Gwamna Matawalle, Mahdi Gusau   Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode ya caccaki mataimakin gwamnan jahar Zamfara, Mahdi Gusau. Hakan ya biyo bayan kin canja shekar da yayi daga jam’iyyar PDP zuwa APC...

Shugaba Buhari ya Magantu Kan Harin ‘Yan Bindiga a NDA

0
Shugaba Buhari ya Magantu Kan Harin 'Yan Bindiga a NDA   Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi martani kan harin da 'yan bindiga suka kai NDA. Ya ce, wannan ya kamata ya zama izina, ya kuma zama sanadin da zai sa a...

Fadar Shugaban Kasa na Zargin Gwamna Ortom Kan Sanadiyyar Mutuwar Mutane da Dama a...

0
Fadar Shugaban Kasa na Zargin Gwamna Ortom Kan Sanadiyyar Mutuwar Mutane da Dama a Jaharsa   Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, gwamna Ortom na Benue ya yi sanadiyyar mutuwar mutane da dama. Garba Shehu, mai magana da yawun shugaban kasa ne ya...

Sojoji Sun Kama Wanda Yake Samarwa da Boko Haram Takin Zamani a Yobe

0
Sojoji Sun Kama Wanda Yake Samarwa da Boko Haram Takin Zamani a Yobe   Rundunar sojojin kasa na shashi na biyu na JTF na arewa maso yamma sun damki wani Yusuf Saleh. Ana zarginsa da kai wa ‘yan Boko Haram takin Urea...

Mika Wuya: Mutane 27 Sun Mutu Sakamakon Musayar Wuta Tsakanin ISWAP da Boko Haram

0
Mika Wuya: Mutane 27 Sun Mutu Sakamakon Musayar Wuta Tsakanin ISWAP da Boko Haram   Rikici ya barke tsakanin yan Boko Haram da ISWAP yayinda wasu ke kokarin mika wuya. An kashe akalla mutum 27 a musayar wuta da suka tsakaninsu. Yan Boko...

Ya Kamata ku Dinga Bincikar Hanyoyin Samun Kudaden Abokan Harkokin ku – EFFC ga...

0
Ya Kamata ku Dinga Bincikar Hanyoyin Samun Kudaden Abokan Harkokin ku - EFFC ga Bankuna   EFCC ta umarci bankuna a kan su dinga bincika hanyoyin samun kudaden abokan harkokinsu. Abdulrasheed Bawa, shugaban EFCC ya yi wannan furucin a ranar Talata bayan...

Gwamna Matawalle ya Nemi a Saka Dokar ta Bace a Arewacin Najeriya Baki...

0
A Saka Dokar ta Bace a Arewacin Najeriya Baki ɗaya - Gwamna Matawalle   Gwamnan Zamfara, Bello Matawalle, ya yi kira da a saka dokar ta bace a arewacin Najeriya baki ɗaya. Gwamnan yace yana da yakinin idan aka ɗauki wannan matakin...

Kylian Mbappa: Shin Ko PSG ta Yarda da Tayin Real Madrid Kan $188 ?

0
Kylian Mbappa: Shin Ko PSG ta Yarda da Tayin Real Madrid Kan $188 ?   PSG ta yi watsi da tayin Real Madrid na dala miliyan $188m don ɗaukar ɗan wasa Kylian Mbappe. Daraktan wasanni na PSG yace kungiyar ba zata siyar...