Jam’iyyar PDP ta Nada Sabon Shugaban Jam’iyyar na kasa
Jam'iyyar PDP ta Nada Sabon Shugaban Jam'iyyar na kasa
FCT, Abuja - Bayan kwanaki biyu ana dambarwa kan shugabancin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na kasa, an nada mataimakin shugaban jam'iyyar na kasa (kudu), Yemi Akinwonmi a matsayin mukadashin shugaba.
Mai...
GEEP 2.0: Gwamnatin Tarayya Tayi Sabon Shirin Tsarin TraderMoni, MarketMoni da FarmerMoni
GEEP 2.0: Gwamnatin Tarayya Tayi Sabon Shirin Tsarin TraderMoni, MarketMoni da FarmerMoni
Gwamnatin Muhammadu Buhari ta shigo da sabon samfurin tsari na GEEP 2.0.
Marasa karfi za su amfana da TraderMoni, MarketMoni, da kuma FarmerMoni.
An kuma kara kudin da ake rabawa...
A Cikin Watanni 3 Tattalin Arzikin Najeriya ya Karu da 5.01%
A Cikin Watanni 3 Tattalin Arzikin Najeriya ya Karu da 5.01%
Labari mai dadi dake bayyana shine na habakar tattalin arzikin Najeriya da kashi 5.01 a cikin watanni uku.
Kamar yadda rahoton NBS ya nuna, an samu wannan nasarar ne bayan...
Tin 2015: Gwamna Ganduje da Rabi’u Kwankwaso Sun Hadu
Tin 2015: Gwamna Ganduje da Rabi'u Kwankwaso Sun Hadu
Abokan siyasa da suka zama abokan hamayya sun sake haduwa da juna.
Kwankwaso ya kasance maigidan Ganduje na tsawon shekaru amma abubuwa suka tabarbare tsakaninsu.
Jiga-jigan siyasan biyu zasu hau jirgi daya zuwa...
Tegina: Shugaban Makarantar ya Bayyana Halin da Daliban ke Ciki a Hannun ‘Yan Bindiga
Tegina: Shugaban Makarantar ya Bayyana Halin da Daliban ke Ciki a Hannun 'Yan Bindiga
Biyar daga cikin yaran makarantar Islamiyya ta Tegina da ke hannun ‘yan bindiga na cikin mawuyacin hali.
Shugaban makarantar, Abubakar Alhassan, ne ya bayyana cewa yan bindigan...
Gwamnonin APC Sun Yaba da Jagorancin Gwamna Zulum
Gwamnonin APC Sun Yaba da Jagorancin Gwamna Zulum
Kungiyar gwamnonin APC ta aike ta sakon taya murnar ranar haihuwa ga gwamna Babagana Umaru Zulum.
Gwamnonin sun bayyana cewa Zulum na taka muhimmiyar rawa wajen yaki da matsalar tsaro a faɗin Najeriya.
A...
Majalisar Wakilai ta Koka da Rashin Tsaro
Majalisar Wakilai ta Koka da Rashin Tsaro
Mambobin kungiyar marasa rinjaye a majalisar wakilai sun koka kan halin da kasar ke ciki na rashin tsaro.
Sun kuma bayyana cewa 'yan Najeriya basu cancanci shiga wannan mawuyacin yanayi da suke ciki ba.
A...
Dalilin da Yasa Gwamnatin Jahar Kaduna ta Kwashe Dalibanta Daga Jos
Dalilin da Yasa Gwamnatin Jahar Kaduna ta Kwashe Dalibanta Daga Jos
Duba da yadda rikici a Jos yake kara ta'azzara, gwamnatin jahar Kaduna ta kwashe dalibai 'yan asalin jahar Kaduna a Filato.
Wannan na zuwa ne bayan barkewar rikici a 'yan...
Sojojin Najeriya Sunyi Artabu da Mayakan Boko Haram a Yobe
Sojojin Najeriya Sunyi Artabu da Mayakan Boko Haram a Yobe
Sojojin Najeriya sun fafata da wasu da ake zargin mayakan Boko Haram ne a Babbangida dake jahar Yobe.
Mazauna garin Babbangida, Hedkwatar karamar hukumar Tarmuwa, sun tsorata da harin, inda suka...
Adadin Gidajen da ‘Yan Bindiga Suka Shiga a Harin NDA
Adadin Gidajen da 'Yan Bindiga Suka Shiga a Harin NDA
‘Yan bindigan da suka shiga barikin Afaka da ke NDA a jahar Kaduna ranar Talata sun afka gidaje 5 wadanda suke kusa da juna ne.
Kamar yadda jami’an binciken sirri suka...





















