‘Yan Bindiga Sun Sako Daliban Kwalejin Noma ta Jahar Zamfara Dake Bakura
'Yan Bindiga Sun Sako Daliban Kwalejin Noma ta Jahar Zamfara Dake Bakura
Rahoto daga jahar Zamfara na tabbatar da cewa, an sako daliban da aka sace a kwalejin noma ta Bakura.
An rawaito cewa, gobe Juma'a za a kai daliban da...
Matsalar Tsaro: Sanata Ali Ndume Ya Nuna Damuwarsa Kan Shirun Shugaba Buhari
Matsalar Tsaro: Sanata Ali Ndume Ya Nuna Damuwarsa Kan Shirun Shugaba Buhari
Sanata Ali Ndume, ya kirayi shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya fito ya yiwa yan Najeriya jawabi.
Sanatan APC yace bai kamata Buhari ya yi gum da bakinsa a lokacin...
‘Yan Bindiga Sun Sako Daliban Makarantar Islamiyyar Tegina
'Yan Bindiga Sun Sako Daliban Makarantar Islamiyyar Tegina
Rahoto daga jahar Neja na bayyana cewa, an sako daliban makarantar Islamiyya da aka sace.
A halin yanzu an ce suna kan hanyarsu da zuwa birnin Minna daga ta hanyar Kagara daga Birnin...
Mutane 7 Sun Mutu Bayan Sun Ci Tsire a Jahar Abia
Mutane 7 Sun Mutu Bayan Sun Ci Tsire a Jahar Abia
Wasu iyalai sun bakunci lahira bayan da suka ci suya da mai gidan ya sayo a kasuwa.
Rahoto daga jahar Abia ya bayyana cewa, akalla mutane bakwai ne suka mutu...
Bayan Nada Sabon Shugaba a PDP: Kotu ta Dawo da Secondus Kan Kujerarsa
Bayan Nada Sabon Shugaba a PDP: Kotu ta Dawo da Secondus Kan Kujerarsa
Wata babbar kotu a jahar Kebbi ta soke umarnin dakatarwa, tace Uche Secondus ya koma kan kujerarsa ta shugaban PDP.
Alkalin kotun, mai shari'a Nusrat Umar, itace ta...
An Kama Mutanen da Sukai Garkuwa da Matar Kwamishina a Jahar Benue
An Kama Mutanen da Sukai Garkuwa da Matar Kwamishina a Jahar Benue
An cafke wasu mutane da suka yi awon gaba da matar kwamishina a jahar Benue, an kuma garkamesu.
An kame su da muggan makamai da sauran kayayyakin aikata laifuka...
Sabuwar Dokar da Kungiyar Taliban ta Fiyar a Kasar Afghanistan
Sabuwar Dokar da Kungiyar Taliban ta Fiyar a Kasar Afghanistan
Kungiyar Taliban a Afghanistan ta bayyana sabuwar doka ga mata da kuma mutanen kasar.
Kungiyar ta ce ta haramta kida, sannan mata ba za su yi tafiya mai nisa sai da...
Ribar da NNPC ta Samu a Karshen Shekarar 2020
Ribar da NNPC ta Samu a Karshen Shekarar 2020
NNPC ta bayyana ribar naira biliyan 287 da ta samu a karshen shekarar 2020, a karo na farko cikin shekaru 44 a tarihin kamfanin.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari kuma ministan fetur ya...
Goodluck Jonathan ya Zama Shugaban Jami’ar Cavendish ta Kasar Uganda
Goodluck Jonathan ya Zama Shugaban Jami'ar Cavendish ta Kasar Uganda
Tsohom shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya zama shugaban jami'ar Cavendish ta kasar Uganda.
Tsohon shugaban ya zama mutum na uku da zai jagoranci jami'ar tun bayan da aka kafa ta.
Rahotanni sun...
Hira da Soja: DSS ta Sammaci ‘Yan Jaridar ChannelsTV
Hira da Soja: DSS ta Sammaci 'Yan Jaridar ChannelsTV
Gwamnati tarayya ta sammaci yan jarida zuwa Abuja.
Wannan ya biyo bayan wasikar tuhumar da hukumar NBC ta aikewa Channels.
Gwamnati na tuhumar ChannelsTV da yunkurin tayar da tarzoma a kasa.
Rahotanni na nuna...





















