Rashin Biyan Albashi: Kungiyar NARD ta yi Allah-Wadai da Gwamnatin Jahar Abia

0
Rashin Biyan Albashi: Kungiyar NARD ta yi Allah-Wadai da Gwamnatin Jahar Abia   Kungiyar NARD tace akwai Likitocinta da sun yi wata da watanni babu albashi. A jahar Abia, NARD ta na zargin gwamna da kin biyan albashin watanni har 19. Likitocin da...

Fadar Shugaban Kasa ta Bayyana Cewa Zata Hukunta Duk Ma’aikacin Fadar da ta Samu...

0
Fadar Shugaban Kasa ta Bayyana Cewa Zata Hukunta Duk Ma'aikacin Fadar da ta Samu da Cin Amana   Tijjani Umar, sakataren din-din-din na Fadar Shugaban Kasa, ya ce za a hukunta duk wani ma’aikacin Fadar Shugaban Kasa da aka samu da...

‘Yan Bindiga Sun Sace Mutane 7 a Unguwar Zango Dake Jahar Kaduna

0
'Yan Bindiga Sun Sace Mutane 7 a Unguwar Zango Dake Jahar Kaduna   'Yan bindiga sun afka unguwar Zango da ke Samarun Zaria a jahar Kaduna sun sace a kalla mutane bakwai. Wani shaidan gani da ido ya ce maharan sun afka...

Atiku Abubakar ya Koma Makaranta

0
Atiku Abubakar ya Koma Makaranta   Biyo bayan jita-jitan cewa Atiku ya koma Dubai da zama, dan siyasan ya yi martani. Tsohon mataimakin shugaban kasan yace makaranta ya koma karo ilimi. Ya ce Obasanjo ne ya bashi shawaran komawa makaranta. Abuja - Tsohon mataimakin...

Karamar Hukumar Rano ta Jahar Kano ya Hana Zancen Dare

0
Karamar Hukumar Rano ta Jahar Kano ya Hana Zancen Dare   An saka dokar hana yin zancen dare tsakanin samari da 'yan mata a karamar hukumar Rano ta jahar Kano. Tuni dai an umurci 'yan Hisbah da sauran jami'an tsaro da su...

Gina Wurin Kiwo: Ban Nemi N6b Daga Gurin Gwamnatin Tarayya ba, Kuma Bazan Nema...

0
Gina Wurin Kiwo: Ban Nemi N6b Daga Gurin Gwamnatin Tarayya ba, Kuma Bazan Nema ba - Gwamna Umahi   Gwamnatin Ebonyi ta ce ba ta goyon-bayan a ware fili domin ayi kiwon dabbobi. Gwamna David Umahi ya musanya kalaman da suka fito...

Fatakwal Zuwa Bonny: Mutane Sun Mutu Sanadiyyar Bude Wuta da Helikafta ya yi wa...

0
Fatakwal Zuwa Bonny: Mutane Sun Mutu Sanadiyyar Bude Wuta da Helikafta ya yi wa Jirgin Ruwa   Wani jirgi mai saukan ungulu da ba a tabbatar na wanene ba ya bude wa jirgin ruwa wuta a Bonny. Wani ganau ya bayyana cewa...

Shugaba Buhari ya Nada Dr.Simon Harry a Matsayin Sabon Shugaban NBS

0
Shugaba Buhari ya Nada Dr.Simon Harry a Matsayin Sabon Shugaban NBS   Muhammadu Buhari ya amince da nadin sabon shugaba a hukumar NBS. Zaman Yemi Kale ya kare bayan wa’adinsa sun kare a watan Agustan nan. Darektan tsare-tsare, Dr. Simon Harry ne zai...

Sifeto Janar na ‘Yan Sanda ya Karbi Rahoton Binciken Abba Kyari

0
Sifeto Janar na 'Yan Sanda ya Karbi Rahoton Binciken Abba Kyari   Bayan makonni da kafa kwamitin bincike, an kammala binciken Abba Kyari . Shugaba kwamitin ya mika takardun sakamakon binciken ga Sifeto Janar. IGP Alkali ya yi alkawarin tabbatar da cewa an...

‘Yan Sanda Jahar Osun Sun Aika ‘Yan Bindiga 3 Lahira

0
'Yan Sanda Jahar Osun Sun Aika 'Yan Bindiga 3 Lahira Rudunar ‘yan sandar jahar Osun ta ce ta sheke mutane 3 ya yin musayar wutar da ta shiga tsakaninsu a jahar. Dama wadanda ake zargin sun kai wa motar ‘yan sandan...