Cristiano Ronaldo ya yi Sallamar Bankwana ga ‘Yan Juventus
Cristiano Ronaldo ya yi Sallamar Bankwana ga 'Yan Juventus
Cristiano Ronaldo ya yi bankwana da Magoya-bayan Juventus da kasar Italiya.
‘Dan wasan ya rubuta jawabin sallama bayan an bada sanarwar ya canza kulob.
Tauraron ya ji dadin irin girmama shin da aka...
Majalisar Dokokin Jahar Plateau ta Nemi Mazauna Jahar da su Kare Kansu da Hare-Hare
Majalisar Dokokin Jahar Plateau ta Nemi Mazauna Jahar da su Kare Kansu da Hare-Hare
An bukaci mazauna jahar Filato da su kare kansu daga hare-hare yayin da rikici ke ci gaba da kamari.
Majalisar dokokin jahar Filato ce ta yi kiran...
Rashin Tsaro: Gwamnatin Zamfara ta Bada Umarnin Rufe kasuwannin Jahar
Rashin Tsaro: Gwamnatin Zamfara ta Bada Umarnin Rufe Kasuwannin Jahar
Matsalar tsaro a jahar Zamfara ta yi tsamari kuma gwamnatin jahar na shirin daukar matakan kare al’ummarta.
Wasu gungun 'yan bindiga a jahar Zamfara sun mamaye garuruwa da dama inda suke...
Najeriya 61: Gwamnatin Tarayya ta Fara Shirin Shagalin Bikin Samun Yancin Kai
Najeriya 61: Gwamnatin Tarayya ta Fara Shirin Shagalin Bikin Samun Yancin Kai
Gwamnatin tarayya ta rantsar da kwamitin mutum 12 na shirya shagalin cikar Najeriya 61 da samun 'yancin kai.
Kamar yadda sakataren gwamnatin tarayya, SGF Boss Mustapha ya ce an...
Fitaccen ‘Dan Wasan Kwallon Kafa, Cristiano Ronaldo ya Koma Manchester United
Fitaccen 'Dan Wasan Kwallon Kafa, Cristiano Ronaldo ya Koma Manchester United
Kungiyar kwallon Manchester United dage kasar Ingila ta sanar da cewa tsohon dan wasanta, Cristiano Ronaldo, ya dawo gida bayan shekara da shekaru.
Manchester ta yi wannan sanarwa ne da...
‘Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Matan Aure 3 da Namiji 1 a Jahar Kaduna
'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Matan Aure 3 da Namiji 1 a Jahar Kaduna
Wasu mahara da ake zaton 'yan bindiga ne sun kai hari yankin Zango da ke yankin Samaru a Karamar Hukumar Sabon Gari, Jahar Kaduna.
A cikin haka...
Rufe Makarantu a Jahar Kaduna: Iyayen Yara Sun Fara Tura su Gurin Koyan Sana’o’i
Rufe Makarantu a Jahar Kaduna: Iyayen Yara Sun Fara Tura su Gurin Koyan Sana'o'i
Iyayen yara a Kaduna sun bayyana cewa suna tura yaransu zuwa koyon sana'o'i a yayin da makarantun jahar ke rufe.
Wani iyayen sun bayyana cewa yaransu na...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 11 a Jahar Katsina
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 11 a Jahar Katsina
'Yan bindiga sun kai mummunan hari kauyen Dan-Kumeji da ke karamar hukumar Kankara a jahar Katsina.
An tattaro cewa sun kashe mutane 11 tare da jikkata wasu shida a harin da suka...
Rikicin Jos: An Kona Shaguna 14 da Masallatai 2
Rikicin Jos: An Kona Shaguna 14 da Masallatai 2
Rikicin jahar Plateau ya ki ci, ya ki cinyewa har yanzu.
Bayan kisan kimanin mutane 35 a garin Yelwa, wasu sun kai hari kasuwa.
Sun kona Masallatai biyu tare da shagunan mutane duk...
Matsalar Tsaro: A Sokoto Kawai Mun Taba Binne Mutane 76 a Rana Daya –...
Matsalar Tsaro: A Sokoto Kawai Mun Taba Binne Mutane 76 a Rana Daya - Sarkin Musulmai
Sarkin Musulmi ya sake koka wa kan yadda ake fama da matsalar rashin tsaro.
Muhammad Sa’ad Abubakar III yace ba zai daina fadawa gwamnati gaskiya...





















