Atiku Abubakar ya Magantu Kan Kashe Matafiya Musulmai a jos
Atiku Abubakar ya Magantu Kan Kashe Matafiya Musulmai a jos
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya yi Allah wadai da kisan da akai wa musulmai a Jos.
Atiku ya kuma roki yan Najeriya da su bada gudummuwarsu wajen taimakawa jami'an...
Sabon Hari: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 3 a Jahar Kaduna
Sabon Hari: 'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 3 a Jahar Kaduna
Wasu 'yan bindiga sun sake kai sabon hari a ƙaramar hukumar Zangon Kataf dake kudancin Kaduna.
Maharan sun kashe aƙalla mutum uku tare da jikkata wata mata, sannan suka kona...
Kwalejin Fasahar Aikin Noma: Malamai 2 da ɗalibi 1 Sun Tsero Daga Hannun ‘Yan...
Kwalejin Fasahar Aikin Noma: Malamai 2 da ɗalibi 1 Sun Tsero Daga Hannun 'Yan Bindiga a Jahar Zamfara
Malamai biyu da kuma wani ɗalibi ɗaya da aka sace a kwalejin fasahar aikin noma dake Bakura sun tsero.
Mataimakin shugaban makarantar, Ali...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 4 Masu Gina Matatar Mai a Jahar Imo
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 4 Masu Gina Matatar Mai a Jahar Imo
Akalla ma’aikatan kamfanin Injiniyanci na Lee hudu ne aka tabbatar sun mutu bayan da wasu ‘yan bindiga suka kai musu harin.
kwanton bauna da safiyar Litinin 16 ga...
Yadda Hukumar NDLEA ta Kama 66.600kg na wiwi-wiwi da Hodar Iblis 2.3kg a Jahar...
Yadda Hukumar NDLEA ta Kama 66.600kg na wiwi-wiwi da Hodar Iblis 2.3kg a Jahar Legas
NDLEA sun cigaba da tabbatar da tsarinsu na kama masu safarar miyagun kwayoyi da kwace kwayoyin a hannunsu.
Suna tsaka da kamen ne suka kama wata...
Ba Siyasa ce a Gabana ba – Muhammadu Sanusi II
Ba Siyasa ce a Gabana ba - Muhammadu Sanusi II
Tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya magantu kan yunkurin tsayawa takarar shugaban kasa.
Ya ce, ba siyasa ne a gabansa ba, don haka ya ma koma makaranta zai yi PhD...
‘Dan Majalisa Mai Wakilatar Akure ta Arewa da Kudu, Omolafe Adedayo ya Mutu
'Dan Majalisa Mai Wakilatar Akure ta Arewa da Kudu, Omolafe Adedayo ya Mutu
Dan majalisa daga jahar Ondo ya riga mu gidan gaskiya bayan karamar jinya da yayi a asibiti.
Hon Omolafe Adedayo Isaac ta kasance dan majalisa mai wakilatar Akure...
Shugaba Buhari ya Saka Hannu kan Kudirin Dokar Masana’antar Man Fetur
Shugaba Buhari ya Saka Hannu kan Kudirin Dokar Masana'antar Man Fetur
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan kudirin dokar masana'antar ma fetur.
Shugaban ya rattaba hannun ne yayin da yake aiki daga gida saboda zaman killace bayan dawowa daga...
Gwamna Masari ya Bayyana Cewa An Samu Raguwar ‘Yan Bindiga Sosai a Jahar Katsina
Gwamna Masari ya Bayyana Cewa An Samu Raguwar 'Yan Bindiga Sosai a Jahar Katsina
Gwamnan Katsina, Aminu Bello Masari, yace an samu raguwar ayyukan yan bindiga sosai a jahar.
Masari ya faɗi haka ne yayin da yake amsa tambayoyin wakilan hukumar...
Nan Gaba Kaɗan Rotimi Amaechi Zai Koma PDP – Desmond Akawor
Nan Gaba Kaɗan Rotimi Amaechi Zai Koma PDP - Desmond Akawor
Shugaban PDP reshen jahar Ribas ya bayyana cewa nan gaba kaɗan Rotimi Amaechi zai koma PDP.
Shugaban yace Amaechi ya koma APC ne domin kayar da shugaban kasa a wancan...