Kashe Matafiya: Hukumar ‘Yan Sanda ba ta Son a Kama Sunan Kowa – Kwamishinan...
Kashe Matafiya: Hukumar 'Yan Sanda ba ta Son a Kama Sunan Kowa - Kwamishinan 'Yan Sandan Jahar Plateau
Kwamishinan 'yan sandan jahar Filato ya magantu kan wadanda suka hallaka musulmai a Jos.
Ya ce ba wannan ne karon farko ba, amma...
Kisan Matafiya: ‘Daya Daga Cikin Matafiyan ya Bayyana Yadda Kirista ‘Dan Adaidaita Sahu da...
Kisan Matafiya: 'Daya Daga Cikin Matafiyan ya Bayyana Yadda Kirista 'Dan Adaidaita Sahu da Sojoji Suka Cece Shi
Daya daga cikin matafiyan da aka kaiwa farmaki a Jos ya bada labarin yadda Kirista ya taimaka masa ya tsira da ransa.
A...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 5 a Jahar Kaduna
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 5 a Jahar Kaduna
Miyagun 'yan bindiga sun kai farmaki kauyen Madamai dake karamar hukumar Kaura ta jahar Kaduna.
An gano cewa sun tsinkayi kauyen wurin karfe 5 na asuban Lahadi inda suka dinga harbe-harbe babu...
Sheikh Dahiru Bauchi ya Nemi Gwamnati ta Hukunta Wadanda Suke da Hannu a Kisan...
Sheikh Dahiru Bauchi ya Nemi Gwamnati ta Hukunta Wadanda Suke da Hannu a Kisan Matafiya a Jos
Dahiru Usman Bauchi yana so a hukunta wadanda suka kashe Bayin Allah a jahar Filato.
Shehin malamin ya bukaci a biya iyalan wadanda suka...
IBB ne ya sa Goodluck Jonathan ya Dare Kan Kujerar Shugaban Kasa a 2010...
IBB ne ya sa Goodluck Jonathan ya Dare Kan Kujerar Shugaban Kasa a 2010 - Femi Otedola
Femi Otedola ya bada labarin yadda ya yi da Ibrahim Badamasi Babangida a 2010.
Attajirin yace IBB ne ya sa Goodluck Jonathan ya dare...
Shugaban JIBWIS ya Magantu Kan Kashe Matafiya Musulmai a Jos
Shugaban JIBWIS ya Magantu Kan Kashe Matafiya Musulmai a Jos
Sheikh Jingir ya magantu kan yadda aka kashe wasu matafiya musulmai a garin Jos jiya Asabar.
Malamin ya bayyana kukansa, tare da kiran mutane a fadin Najeriya da su kwantar da...
Firgicin Taliban: Shugaban Kasar Afghanistan ya Tsallaka Zuwa Tajiskistan
Firgicin Taliban: Shugaban Kasar Afghanistan ya Tsallaka Zuwa Tajiskistan
Shugaba Ashraf Ghani na kasar Afghanistan ya tsere daga kasar biyo bayan mamayar Taliban.
Rahotanni daga kasar na bayyana cewa, a halin yanzu, Kabul na cikin firgici yayin da Taliban ke kara...
Tsohon Gwamnan Oyo, Rashidi Ladoja ya Gana da Gwamnonin Jam’iyyar APC 3 a Ibadan
Tsohon Gwamnan Oyo, Rashidi Ladoja ya Gana da Gwamnonin Jam'iyyar APC 3 a Ibadan
Gwamnonin APC uku dake kan Mulki sun dira gidan tsohon gwamnan Oyo, Rashidi Ladoja, ranar Lahadi.
Rahotanni sun bayyana cewa ana tsammanin gwamnonin sun gana da shi...
Muna Kira ga Hukumomin Tsaro da su Gaggauta Kama Wadanda Suke da Hannu a...
Muna Kira ga Hukumomin Tsaro da su Gaggauta Kama Wadanda Suke da Hannu a Kashe Matafiya Musulmai - CAN
Kungiyar kiristoci ta CAN ta bayyana matsayarta game da kashe musulmai da aka yi a garin.
Jos Wannan ya biyo bayan sanya...
Mutane 21 Sun Rigamu Gidan Gaskiya Sanadiyyar Rugujewar Gada a Jahar Jigawa
Mutane 21 Sun Rigamu Gidan Gaskiya Sanadiyyar Rugujewar Gada a Jahar Jigawa
Akalla mutane 21, ciki har da mutane 11 masu neman aikin soja, an ba da rahoton mutuwarsu a ranar Lahadi yayin da wata gada ta ruguje a Karamar...