Ba Shugaba Buhari ne ya Gaza ba, Sai Dai ba a Bashi Shawara Mai...
Ba Shugaba Buhari ne ya Gaza ba, Sai Dai ba a Bashi Shawara Mai Kyau - Solomon Dalung
Tsohon ministan wasanni, Solomon Dalung ya koka kan yadda wasu suka kange shugaba Buhari da masu bashi shawara.
Dalung ya kuma bayyana ra'ayinsa...
Biafra: Gwanda Ballewa Daga Najeriya Akan Yakin Basasa – Ambasada Yerima Abdullahi
Biafra: Gwanda Ballewa Daga Najeriya Akan Yakin Basasa - Ambasada Yerima Abdullahi
Ambasada Yerima Abdullai yace gwanda a bari Igbo su kafa tasu kasar maimakon tada tarzoma.
Tsohon Jakadan Najeriyan zuwa Malaysiya kuma dattijo yace Najeriya ba zata juri wani yakin...
Gwamnan Jahar Borno ya yi wa Malaman Makaranta Jarrabawar Bazata
Gwamnan Jahar Borno ya yi wa Malaman Makaranta Jarrabawar Bazata
Gwamnan Borno, Babagana Zulum ya ziyarci wata makaranta a garin Baga.
Farfesa Babagana Zulum ya yiwa malaman makarantar jarrabawar musamman.
Zulum yace babu malamin da za a kora a sakamakon wannan gwaji...
Gwamnatin Najeriya ta Ware N4b ga Rundunar ‘Yan Sandan Kasar Domin Sayen Man Fetur
Gwamnatin Najeriya ta Ware N4b ga Rundunar 'Yan Sandan Kasar Domin Sayen Man Fetur
Gwamnatin Buhari ta samar da makudan kudade ga rundunar 'yan sanda domin sayen man fetur.
Wannan ne karo na farko da aka ware makudan kudade da suka...
Jami’an Sojoji Sun Dakile Rikici Tsakanin ‘Yan Asalin Yankin Jos da Hausawa a Jahar...
Jami'an Sojoji Sun Dakile Rikici Tsakanin 'Yan Asalin Yankin Jos da Hausawa a Jahar Filato
Jami'an sojoji sun yi nasarar dakile wani mummunan rikici da ka iya kazanta a karamar hukumar Jos ta Arewa da ke jahar Filato.
Rikicin dai ya...
Masana Sun Bayyana Wanda ya Cancanci ya Gaji Shugaba Buhari a 2023
Masana Sun Bayyana Wanda ya Cancanci ya Gaji Shugaba Buhari a 2023
Hasashen masana na kara tabbatarwa cewa, Osinbajo ne ya fi cancanta da gadon kujerar Buhari.
Wannan na zuwa ne daga wata kuri'a da jaridar ThisDay ta gudanar kan shugaban...
Yadda Sojojin Sama da na Kasa Suka Kashe ‘Yan Bindiga 70 a Jahar Neja
Yadda Sojojin Sama da na Kasa Suka Kashe 'Yan Bindiga 70 a Jahar Neja
Ayyukan sojojin sama da na kasa na Operation Gama Aiki (OPGA) suna cigaba da haifar da sakamako mai kyau.
An samu bayanai akan yadda mazauna yankin jahar...
Shugabannin Jam’iyyar PDP Sun yi Magana Kan Tsige Uche Secondus
Shugabannin Jam'iyyar PDP Sun yi Magana Kan Tsige Uche Secondus
Jam'iyyar hamayya ta Peoples Democratic Party (PDP) ta ce ba za'a tsige Prince Uche Secondus daga kujerarsa ba amma za'a gaggauta gudanar da taron gangami a Oktoba.
Asali an shirya gudanar...
Ranar da Za’a Fara Rubuta Jarabawar WAEC
Ranar da Za'a Fara Rubuta Jarabawar WAEC
Lagos - Hukumar dake shirya jarabawar fita daga sakandire a nahiyar Africa ta yamma (WAEC) ta sanar da ranar 16 ga watan Agusta a matsayin ranar da za'a fara jarabawar bana 2021, kamar...
Cin Zarafin Jami’anta: Gwamnatin Najeriya ta yi Barazanar Sake Duba Alakarta da Indonesiya
Cin Zarafin Jami'anta: Gwamnatin Najeriya ta yi Barazanar Sake Duba Alakarta da Indonesiya
Gwamnatin tarayya ta dauki kwararan matakai kan harin da jami’an shige da fice na Indonesiya suka kaiwa jami’in diflomasiyyar Najeriya.
Ministan harkokin waje Geoffrey Onyeama ya ce an...