Manyan Attajirai 3 da Suka fi Kowa Kudi a Nahiyar Afrika

0
Manyan Attajirai 3 da Suka fi Kowa Kudi a Nahiyar Afrika Mujallar Forbes ta fitar da sunayen manyan Attajiran Afrika a shekarar nan. Aliko Dangote, Abdussamad Rabiu da Mike Adenuga aka samu daga Najeriya. Abdussamad Rabiu wanda ya cika shekara 61 yau,...

Rikici ya Tsinke Tsakanin ‘Yan Addini Biyu a Jahar Oyo

0
Rikici ya Tsinke Tsakanin 'Yan Addini Biyu a Jahar Oyo   Bayan shekara biyu, yan addinin Oro sun sake kaiwa Musulmai hari. Yan addinin gargjiyan sun hana kowa fita da rana saboda suna bikin shekara da suke yi. Yan sanda sun damke mutum...

Hukumar Tsaro ta Farin Kaya ta yi Martani Kan Zargin da Ake Mata Akan...

0
Hukumar Tsaro ta Farin Kaya ta yi Martani Kan Zargin da Ake Mata Akan Aiki ba Bisa Ka'ida ba   Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta karyata daukar umarni daga wasu daidaikun mutane. Ta ce tana bin ka'ida da tsarin aiki...

Hukuncin da Zamu Dauka kan Kyari – Hukumar Kula da Ayyukan ‘Yan Sanda

0
Hukuncin da Zamu Dauka kan Kyari - Hukumar Kula da Ayyukan 'Yan Sanda   Hukumar kula da ayyukan 'yan sanda ta bayyana irin hukuncin da za ta iya dauka kan Abba Kyari. A cewarta, za ta iya korarsa kai tsaye ko rage...

Tsawa ta yi Sanadiyyar Hallaka Mutane 17 a Kasar Bangaladesh

0
Tsawa ta yi Sanadiyyar Hallaka Mutane 17 a Kasar Bangaladesh   Wata tsawa ta hallaka akalla mutun 17 cikin mahalarta wani shagalin biki ana cikin cashewa. Lamarin ya faru ne a cikin wani jirgin ruwa dake kusa da tekun Shibganj a kasar...

Jahar Neje ta Kara Kudin Jami’ar Ibrahim Badamasi Babangida Lapai Sama da N200,000

0
Jahar Neje ta Kara Kudin Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida Lapai Sama da N200,000   Bayan na Kaduna, jami'ar jahar Neja ta kara kudin makaranta. Dalibai sun nuna bacin ransu kan wannan sabon mataki Wannan ya biyo bayan barazanar da ASUU take yi...

Zahra Bayero: Malamin Addinin Islama ya yi Tsokaci kan Shigar Amaryar Yusuf Buhari

0
Zahra Bayero: Malamin Addinin Islama ya yi Tsokaci kan Shigar Amaryar Yusuf Buhari   Malamin addinin Islama ya yi tsokaci kan yadda amare ke sanya kayan da suka saba addini lokutan bukukuwansau. Malamin ya kuma ja wo hankalin Zahra Bayero a gefe...

Gwamnati na Daukar Matakan da Suka Dace Domin Ganin an Samu Mafita Game da...

0
Gwamnati na Daukar Matakan da Suka Dace Domin Ganin an Samu Mafita Game da Matsalar Tsaro - Cif Chukwuemeka Nwajiuba   Karamin ministan ilimi ya bayyana dalilin da yasa gwamnati ba za ta tattauna da 'yan bindiga ba. A cewar gwamnati, hakan...

Jahar Katsina ta Hana Makiyaya Kiwo a Fili

0
Jahar Katsina ta Hana Makiyaya Kiwo a Fili   Kamar sauran jahohi, jahar Katsina ta shiga jerin jahohin da suka hana kiwon fili. Gwamnatin Buhari ta baiwa jahar Katsina biliyoyi don kiwon zamani. Jahar Katsina na fama da matsalar rashin tsaro. Masarautar Katsina ta...

Matashi a Titin Jahar Legas na Tallata Kodarsa

0
Matashi a Titin Jahar Legas na Tallata Kodarsa   Wani fusataccen dan Najeriya ya bayyana a titin jahar Legas yana tallata kodarsa ga mai sha’awar siya. A bidiyon wanda shafin Naijaloaded suka wallafa a Instagram, an ga mutumin a gefen titi dauke...