Damfarar Intanet: EFCC ta Kama ‘Da da Uwa a Jahar Legas

0
Damfarar Intanet: EFCC ta Kama 'Da da Uwa a Jahar Legas   Jami'an hukumar EFCC sun kama wani mutum da mahaifiyarsa kan zargin damfarar intanet. Wanda ake zargin ya amsa cewa ya damfari mutane kudi kimanin Naira miliyan 50 tun shekarar 2020. An...

2023: ‘Dan Olusegun Obasanjo ya Nuna Goyan Bayan sa Kan Gwamna Yahaya Bello

0
2023: 'Dan Olusegun Obasanjo ya Nuna Goyan Bayan sa Kan Gwamna Yahaya Bello   Olujonwo Obasanjo ya na goyon bayan takarar Yahaya Bello a zabe mai zuwa. ‘Dan tsohon shugaban kasar ya na sha’awar matasa su karbi mulkin Najeriya. Obasanjo ya ce an...

Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Katsina ta Kama ‘Yan Damfara Uku

0
Rundunar 'Yan Sandan Jahar Katsina ta Kama 'Yan Damfara Uku Rundunar 'yan sanda reshen jahar Katsina ta samu nasarar cafke wasu yan damfara su uku. Yan damfaran na kiran mutane a waya su basu tsoro da cewa su aljanu ne su...

Cibiyar Arewa: Gwamna Lalong Zai Gudanar da Lakca Karkashin Jagorancin Tinubu

0
Cibiyar Arewa: Gwamna Lalong Zai Gudanar da Lakca Karkashin Jagorancin Tinubu   Jagoran APC kuma tsohon gwamnan jahar Lagos, Bola Ahmed Tinubu zai jagoranci gudanar da lakcar cibiyar Arewa wato 'Arewa House' da aka saba yi duk shekara. Daractan Arewa House, Dr...

Bincike ya Nuna  Cewa ‘Yan Boko Haram ke Horar da Makiyaya Dabarun Yaki

0
Bincike ya Nuna  Cewa 'Yan Boko Haram ke Horar da Makiyaya Dabarun Yaki   Sabon bincike ya nuna cewa 'yan ta'addan Boko Haram suna horar da makiyaya dabarun yaki. An gano cewa 'yan ta'addan basu bar makiyayan ba, suna karbar harajin sa...

NNPC ba Zata Cigaba da Daukar Nauyin Tallafin Man Fetur ba – Mele Kyari

0
NNPC ba Zata Cigaba da Daukar Nauyin Tallafin Man Fetur ba - Mele Kyari   NNPC ta bayyana cewa karin farashin litar man fetur ba zai fara aiki ba sai ta kammala tattaunawa da kungiyar kwadago. Babban manajan hulda da jama'a na...

Gadar Sama: Ilimi da Walwalar Jama’a ce ya Dace ta Zama a Sahun Gaba...

0
Gadar Sama: Ilimi da Walwalar Jama'a ce ya Dace ta Zama a Sahun Gaba - Rabi'u Kwankwaso ga Gwamna Ganduje   Sanata Rabiu Musa Kwankwaso na jahar Kano, ya zargi shugaba Buhari da rashin gane hoton gadar sama da Ganduje ya...

Aliko Dangote: Yadda Attajirin Mai Kudin Nahiyar Afirka ya Fara Kasuwanci

0
Aliko Dangote: Yadda Attajirin Mai Kudin Nahiyar Afirka ya Fara Kasuwanci   Aliko Dangote dan kasuwa ne da ya tsallaka gaɓar tekun nahiyar Afirka. Dayawa sun fahimci cewa hamshakin attajirin dan kasuwar kuma mai taimakon jama'a shine yafi kowa kudi a Afirka,...

Hotunan Makahon da Yake Sana’ar Hannu

0
Hotunan Makahon da Yake Sana'ar Hannu   Wasu hotunan wani makaho sun yadu a kafar sada zumuntar Twitter. A hotunan an hange makahon yana kera tasosin saka furanni. Kuma yana hakan ne ba tare da taimakon kowa ba Nakasa ba annoba bace wacce...

Kin Amsar Cin Hanci: Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Kano ta Karrama Jami’anta Biyu

0
Kin Amsar Cin Hanci: Rundunar 'Yan Sandan Jahar Kano ta Karrama Jami'anta Biyu   Rundunar 'yan sandan jahar kano ta karrama jami'anta biyu kan kin amsar cin hanci. Hakan ya faru ne yayinda jami'an suke gudanar da aikinsu a hukumar kare hakkin...