‘Yan Bindiga Sun Halaka Jami’an ‘Yan Sanda Uku a Jahar Abia

0
'Yan Bindiga Sun Halaka Jami'an 'Yan Sanda Uku a Jahar Abia   Miyagun 'yan bindiga sun halaka jami'an 'yan sandan uku tare da kwashe makamansu. Lamarin ya faru ne bayan 'yan bindigan sun budewa 'yan sandan wuta a kan titi yayin da...

Jahar Kano ta fi ko Ina Zaman Lafiya a Najeriya – Gwamna Ganduje

0
Jahar Kano ta fi ko Ina Zaman Lafiya a Najeriya - Gwamna Ganduje Ganduje ya bayyana wasu irin matakan da gwamnatinsa ta dauka kan tsaro a Kano. Ministan tsarin Najeriya, Salihi Magashi, ya ce Najeriya na cikin halin kakanikaye. A cewar Ganduje,...

APC ta Kafa Kwamitin Sake Dawo da Jam’iyyar APC a Zukatan ‘Yan Najeriya

0
APC ta Kafa Kwamitin Sake Dawo da Jam'iyyar APC a Zukatan 'Yan Najeriya   APC ta nada wani kwamiti na mutum 61 gabanin babban taronta na kasa mai zuwa. Za a kaddamar da kwamitin a ranar Talata, 23 ga Maris, a Abuja. A...

Aikin Hajji: Gwamnan Jahar Kano ya Bawa Maniyyatan Jaharsa Shawara

0
Aikin Hajji: Gwamnan Jahar Kano ya Bawa Maniyyatan Jaharsa Shawara   Gwamnan jahar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya kirayi maniyyatan hajjin bana da su zama jakadun ƙasar nan nagari a lokacin gudanar da aikin. Gwamnan ya yi wannna kira ne a...

Yadda Gwamnan Jahar Benue Yayi Gudun Ceton Ransa a Gurin ‘Yan Bindiga

0
Yadda Gwamnan Jahar Benue Yayi Gudun Ceton Ransa a Gurin 'Yan Bindiga   Gwamnan Benuwai ya tabbatar da cewa ‘Yan bindiga sun kai masa hari a cikin jeji. Hadimin Samuel Ortom ya ce ba kirkirar labarin kanzon-kurege gwamnan ya yi ba. Terver Akase...

Mawallafin Jaridar Daily Nigerian, Jafar Jafar ya Kai Karar Gwamna Ganduje Wajen Sufeto Janar...

0
Mawallafin Jarida Daily Nigerian, Jafar Jafar ya Kai Karar Gwamna Ganduje Wajen Sufeto Janar na 'Yan Sanda   Mawallafin jaridar Daily Nigerian ya kai karar Ganduje wajen Sufeto-Janar na 'yan sanda. Ya bayyana cewa, Ganduje na shirin cutar dashi a wasu jawaban...

Kaduna Zuwa Abuja: Mutane 19 Sun Rasa Rayukan su Sanadiyyar Hatsarin Mota

0
Kaduna Zuwa Abuja: Mutane 19 Sun Rasa Rayukan su Sanadiyyar Hatsarin Mota Mutane 19 sun rasu sakamakon hatsarin mota a hanyar Kaduna zuwa Abuja. Wasu mutanen 34 sun samu raunuka sakamakon hatsarin da ya faru a Kateri. Kwamishinan tsaro na jahar Kaduna,...

 Jam’iyyar PDP ta Jahar Katsina ta Kori Shuwagabanninta

0
 Jam'iyyar PDP ta Jahar Katsina ta Kori Shuwagabanninta   Jam'iyyar PDP a ƙaramar hukumar Matazu dake jahar Katsina ta kori shugabanta da kuma shugabar mata. PDP ta yanke wannan hukuncin ne bayan kama su da laifin yin zagon ƙasa ga jam'iyyar a...

APC: Gwamnan Rivers Yayi Martani Kan Takarar Goodluck Jonathan a 2023

0
APC: Gwamnan Rivers Yayi Martani Kan Takarar Goodluck Jonathan a 2023 Gwamnan jahar Rivers, Nyesome Wike ba zai goyi bayan Goodluck Jonathan ba idan ya yi takarar shugaban kasa a APC. Wike ya ce duk da cewa dukkansu mutanen kudu ne,...

2023: Sanata Abu Ibrahim ya  Nuna Goyan Banyansa Akan Bola Tinubu a Matsayin Shugaban...

0
2023: Sanata Abu Ibrahim ya  Nuna Goyan Banyansa Akan Bola Tinubu a Matsayin Shugaban Kasa   Wani tsohon sanatan jahar Katsina ya bayyana ra'ayinsa game da bai wa Bola Tinubu shugabanci a 2023. Sanatan ya bayyana cewa, a karkashin mulkin Bola Tinubu...