Dalilin da Yasa Gwamnatin Jahar Kano ta Dakatar da ni – Abduljabbar Nasir Kabara

0
Dalilin da Yasa Gwamnatin Jahar Kano ta Dakatar da ni - Abduljabbar Nasir Kabara   An bayyana dalilin da yasa Gwamna Abdullahi Ganduje ya haramta wa Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara yin wa’azi a Kano. Kabara ya yi zargin cewa hakan ya kasance...

‘Yan Ta’addan Boko Haram Sun Kai Wa ‘Yan Sandan Najeriya Hari a Jahar Borno

0
'Yan Ta'addan Boko Haram Sun Kai Wa 'Yan Sandan Najeriya Hari a Jahar Borno Yan ta'addan Boko Haram sun kai wa yan sandan Nigeria hari a Borno. Sun kwace motoci biyu na yan sanda a yayin harin. Hakan ya faru ne yayinda...

Jami’an Tsaro Na Farin Kaya Sun Kama Shugabannin CNG a Jahar Kaduna

0
Jami'an Tsaro Na Farin Kaya Sun Kama Shugabannin CNG a Jahar Kaduna Wasu da ake zargin jami'an tsaro na farin kaya (DSS) sun kama wasu shugabannin CNG a Kaduna. Wadanda aka kama sune shugaban kungiyar, Ashir Shariff Nastura da kuma Balarabe...

Bayan Dakatar da Shi: Sheikh Abduljabbar Kabara ya Mayarwa da Gwamnatin Jahar Kano Martani

0
Bayan Dakatar da Shi: Sheikh Abduljabbar Kabara ya Mayarwa da Gwamnatin Jahar Kano Martani Shaikh Abdul Jabbar Kabara ya yi martani kan dakatarwa da gwamnatin Kano ta yi masa. Shaihin malamin cikin tattaunawar da aka yi da shi ya ce zaluntarsa...

Jakadun Najeriya a Kasashen Ketare: Shugaba Buhari ya Aikawa Majalisar Dattawa Sunayen Tsofaffin Hafsoshin...

0
Jakadun Najeriya a Kasashen Ketare: Shugaba Buhari ya Aikawa Majalisar Dattawa Sunayen Tsofaffin Hafsoshin Tsaro Muhammadu Buhari ya kara sunayen wadanda zai nada Jakadu a kasar waje. Shugaban kasar ya aikawa Majalisa sunan tsofaffin hafsun sojojin da ya cire. Hakan na zuwa...

Kai Shugaban Kasan Nigeria ne, ba Shugaban Fulani ba – Gwamnan Jahar Benue ga...

0
Kai Shugaban Kasan Nigeria ne, ba Shugaban Fulani ba - Gwamnan Jahar Benue ga Shugaba Buhari   Shugaban kasa yayi alkawarin cewa zai kasance na kowanni dan Nigeria, cewar Ortom. Gwamnan ya bayyana haka a wani taron manema labarai. Yace amma shugaban ya...

Abuja: Mutane Shida Sun Rasa Rayukansu Sakamakon Gobara

0
Abuja: Mutane Shida Sun Rasa Rayukansu Sakamakon Gobara Gagarumar gobara ta tashi a kasuwar tippe da ke Gwarimpa a garin Abuja. Gobarar ta yi sanadin rasa rayuka shida yayin da wasu suka samu miyagun raunika. An gano cewa wasu daga cikin 'yan...

ALLAH ya yi wa Tsohon Dan Majalisar Wakilai, Abdullahi Maikano Rabiu Rasuwa

0
ALLAH ya yi wa Tsohon Dan Majalisar Wakilai, Abdullahi Maikano Rabiu Rasuwa   Allah ya yi wa Alhaji Abdullahi Maikano Rabiu rasuwa. Tsohon dan majalisar ya rasu a ranar Alhamis yana da shekaru 72 a jahar Kano. Rabiu, wanda za a binne daidai...

Tsohon Gwamnan Zamfara, Abdulaziz Yari ya Amsa Gayyatar EFCC

0
Tsohon Gwamnan Zamfara, Abdulaziz Yari ya Amsa Gayyatar EFCC   Hukumar EFCC ta gayyaci tsohon gwamnan jahar Zamfara, Abdulaziz Yari. Abdulaziz Yari ya shafe sa’o’i a babban ofishin EFCC a Garin Legas a jiya. Ana zargin yunkurin fitar da kudi ya sa EFCC...

Jam’iyyar PDP ta Jahar Zamfara ta ci Alwashin Zarcewa a 2023

0
Jam'iyyar PDP ta Jahar Zamfara ta ci Alwashin Zarcewa a 2023   Jam’iyyar PDP ta bayyana cewa ita za ta ci gaba da rike jahar Zamfara a 2023. A ranar Litinin, 1 ga watan Fabrairu ne aka shirya kungiyoyin adawa da ke...