Karin Wa’adin Sifeto Janar: Rundunar ‘Yan Sanda ta yi Martani Kan Batun

0
 Karin Wa'adin Sifeto Janar: Rundunar 'Yan Sanda ta yi Martani Kan Batun   Rundunar 'yan sanda ta karyata rahoton da wata kafar yada labarai ta watsa akan IGP Adamu, babban rundunar 'yan sanda. Jaridar SaharaReporters ta wallafa cewa IGP Adamu ya bayar...

2023: Ubangiji ne Kawai Zai Iya Cewa ga Shugaban Kasar Najeriya – Rotimi Ameachi

0
2023: Ubangiji ne Kawai Zai Iya Cewa ga Shugaban Kasar Najeriya - Rotimi Ameachi   An yi wa Ministan sufurin kasa, Rotimi Ameachi, tambaya kan siyasar 2023. Rotimi Ameachi yace bai san wanda zai zama shugaban Najeriya na gaba ba. Jigon na APC...

Dalilin Tabarbarewar Ilimi a Najeriya – Sarkin Anka

0
Dalilin Tabarbarewar Ilimi a Najeriya - Sarkin Anka Shugaban majalisar sarakunan Zamfara kuma sarkin Anka, ya alakanta tabarbarewar ilimi da auren mace fiye da daya. Alhaji Attahiru Muhammad Ahmed ya ja kunnen maza a kan auren mace fiye da daya saboda...

Amurka ta Nada ‘Yar Najeriya a Matsayin Daraktar Harkokin Afrika

0
Amurka ta Nada 'Yar Najeriya a Matsayin Daraktar Harkokin Afrika 'Yan Najeriya a fadin duniya na nuna bajintansu a bangarori daban-daban na rayuwa. Wata mai sharhi kan lamuran yau da kullum, Zainab Usman, ta samu mukami a Amurka. Zainab Usman ta samu...

Donald Trump: Tsohon Shugaban Kasar Amurka ya Dawo Kan Kafofin Sada Zumunta

0
Donald Trump: Tsohon Shugaban Kasar Amurka ya Dawo Kan Kafofin Sada Zumunta   Bayan gargame asusun tsohon shugaban kasar Amurka Donald Trump, an sake bude masa. Tsohon shugaban kasan ya dawo kan kafofin sada zumunta a matsayin tsohon shugaba. Faceboo, Twitter, Instagram, Reddit,...

Babu Wanda Zai Tayar da Hankalin ‘Yan Kudu a Arewa – Gwamnan Jahar Jigawa

0
Babu Wanda Zai Tayar da Hankalin 'Yan Kudu a Arewa - Gwamnan Jahar Jigawa   Gwamnan Jigawa ya yi tsokaci kan tsangwamar da ake yiwa Fulani a kudancin Najeriya. Badaru yace yan kudun dake Arewa su kwantar da hankalinsu, babu wanda zai...

Gwamnatin Jahar Kogi ta Bayyana Dalilin Tashin Gobara a Makarantar Sakandare da ke Jahar

0
Gwamnatin Jahar Kogi ta Bayyana Dalilin Tashin Gobara a Makarantar Sakandare da ke Jahar   Gwamnatin jahar Kogi ta karyata jita-jitar da ake yadawa na cewa makiyaya ne suka kona makarantar sakandare ta Iluke Bunu. Sanarwar da kwamishinan watsa labarai na jahar,...

Dalilin da Yasa Bola Tinubu ya yi Shiru Kan Rikicin Makiyaya da Manoma a...

0
Dalilin da Yasa Bola Tinubu ya yi Shiru Kan Rikicin Makiyaya da Manoma a Kudu Maso Yamma - Sanata Shehu Sani   Shehu Sani ya caccaki Bola Tinubu a kan ci gaba da yin shiru game da rikicin makiyaya da manoma...

Addinin Musulunci Addini ne Mai Samar da Zaman Lafiya – Gwamnan Kano ga Malamai

0
Addinin Musulunci Addini ne Mai Samar da Zaman Lafiya - Gwamnan Kano ga Malamai Gwamnan jahar Kano ya gargadi malamai da su daina yin wa'azin da zai ke tada hankali. Gwamnan ya bayyana cewa addinin musulunci addini ne mai Samar da...

Wutar Lantarki: Bankin Duniya Ya Taimakawa Najeriya da Kudi $500m

0
Wutar Lantarki: Bankin Duniya Ya Taimakawa Najeriya da Kudi $500m   Bankin Duniya ta baiwa Najeriya wani tallafi mai muhimmanci ga al'umma. Najeriya na cikin kasashe mafi fama da rashin wutan lantarki a duniya, cewar bankin duniya. Kusan rabin yan Najeriya basu gani...