ALLAH ya yi wa Farfesa Ɗahiru Yahaya Rasuwa
ALLAH ya yi wa Farfesa Ɗahiru Yahaya Rasuwa
Allah ya yi wa fitaccen masanin tarihi, Farfesa Ɗahiru Yahaya rasuwa a jahar Kano.
Marigayin ya rasu ne a a yau Laraba a asibiti bayan fama da gajeruwar rashin lafiya.
Ɗan uwan marigayin ya...
Binta Nyako ta Kamu da Cutar Corona
Binta Nyako ta Kamu da Cutar Corona
Alkali Binta Nyako na babban kotun tarayya, Abuja, ta kamu da cutar COVID-19.
Kamfanin dillancin labarai, NAN, ta bayyana cewa za'a killaceta.
A ranar 28 ga Junairu, Alkalin ta halarci taron karrama marigayi Alkali Ibrahim...
Ba Za’a Samu Cigaba a Kasar Nan ba Sai an Hada Kai da Juna...
Ba Za'a Samu Cigaba a Kasar Nan ba Sai an Hada Kai da Juna - Sanata Ahmad Lawan
Sanata Ahmad Lawan ya ce akwai wasu dabi'un da ya kamata masu rike da mukaman shugabanci a Najeriya su mallaka.
Shugaban majalisan dattawan...
2023: Shugaban Kungiyar Masana Kimiyyar Magunguna ta Najeriya, Mista Sam Ohuabunwa ya Bayyana Ra’ayin...
2023: Shugaban Kungiyar Masana Kimiyyar Magunguna ta Najeriya, Mista Sam Ohuabunwa ya Bayyana Ra'ayin Fitowa Takarar Shugaban Kasa
Fitaccen masanin kimiyyar magunguna, Mista Sam Ohuabunwa, ya ce zai fito takarar shugaban kasa a 2023.
Ohuabunwa, wanda shine shugaban kungiyar masana kimiyyar...
‘Yan Bindiga Sun Harbi Tsohon Dan Majalisar Dokokin Jahar Sokoto
'Yan Bindiga Sun Harbi Tsohon Dan Majalisar Dokokin Jahar Sokoto
'Yan bindiga sun kai wa tsohon dan majalisar dokokin jahar Sokoto, Abdulwahab Goronyo hari a gidansa.
Yayin harin, sun harbi tsohon dan majalisar a kafarsa sannan sun kuma awon gaba da...
2023: Ya Kamata Ayi Adalci Wajen Juya Shugabanci ta Yadda Mutane Za su yi...
2023: Ya Kamata Ayi Adalci Wajen Juya Shugabanci ta Yadda Mutane Za su yi Amanna da Tsarin - Sanata Kabiru Gaya
Sanata Kabiru Gaya ya nuna muradinsa na son ganin yankin kudu ya samar da shugaban kasa na gaba.
Tsohon gwamnan...
Olusegun Obansanjo ya Kalubalanci Matasan Najeriya da Su Kawo Canji a Najeriya
Olusegun Obansanjo ya Kalubalanci Matasan Najeriya da Su Kawo Canji a Najeriya
Olusegun Obasanjo ya yi magana a kan matasa da harkar shugabancin Najeriya.
Tsohon shugaban ya ce matasan da ke tasowa ba za su tsinci mulki da araha ba.
Obasanjo ya...
Real Madrid: Shugaban Kungiyar ya Kamu da Cutar Corona
Real Madrid: Shugaban Kungiyar ya Kamu da Cutar Corona
Florentino Perez, shugaban kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ya kamu da corona.
Kungiyar ta sanar da hakan ne cikin wani sako da ta fitar a ranar Talata.
Sanarwar ta ce amma a...
Jawabin Tsohon Shugaban Hafsun Sojojin Sama Yayin Faretin Tashi Daga Filin Jirgin Saman NAF
Jawabin Tsohon Shugaban Hafsun Sojojin Sama Yayin Faretin Tashi Daga Filin Jirgin Saman NAF
Tsohon shugaban rundunar sojojin sama na Najeriya ya bayyana farin cikinsa na barin aiki.
Ya bayyana cewa, ya cimma burinsa na abindsa yake son cimmawa a aikin...
Akwai Karacin Matan Arewa a Fannin Fasaha – STEM
Akwai Karacin Matan Arewa a Fannin Fasaha - STEM
Wata kungiyar fasaha mai suna STEM ta bayyana cewa akwai karancin matan arewa a fannin fasaha.
Kungiyar ta bayyana wasu dalilai da suka zamto jigo na hana matan shiga fannin na fasaha.
Hakazalika...






















