‘Yan Bindiga Sukai Hari a Giwa, Jahar Kaduna

0
'Yan Bindiga Sukai Hari a Giwa, Jahar Kaduna   Wasu 'yan bindiga sun sake kai hari karamar hukumar Giwa, jahar Kaduna, bayan sojoji sun gama kakkabe abokansu. Kwamishinan harkokin tsaron cikin gida a Kaduna, Samuel Aruwan, ya tabbatar da sake kai harin...

‘Yan Sanda Sun Harbe Fitaccen Makashi

0
'Yan Sanda Sun Harbe Fitaccen Makashi   'Yan sanda sun harbi wani mutum da rundunar ke nema ruwa a jallo a Jahar Ogun. Mutumin da ake zargin dan kungiyar asiri kuma makashi ne ya gamu da ajali bayan da yan sanda suka...

2023: Da Gaske ne Gwamnan Jahar Rivers Yana Neman  Kujerar Shugaban Kasa ?

0
2023: Da Gaske ne Gwamnan Jahar Rivers Yana Neman  Kujerar Shugaban Kasa ?   Gwamna Nyesome na jahar Rivers Wike ya ragargarji masu adawa da gwamnatinsa a jaharsa. Gwamnan ya ce wasu daga cikin yan adawa ne suka yada fastocin yakin neman...

Wajibi ne Fulani su Bar Yankin Yarabawa Don a Samu Zaman Lafiya da Tsaro...

0
Wajibi ne Fulani su Bar Yankin Yarabawa Don a Samu Zaman Lafiya da Tsaro - Sunday Igboho   Wani matashi mai rajin kare hakkin yarabawa, Sunday Adeyemo, wanda aka fi sani da Sunday Igboho, ya isa jahar Ogun. Ya isa jahar ne...

Gwamnatin Shugaba Buhari ta Gazawa ta kowane Bangare a Harkokin Mulki – Jam’iyar PDP

0
Gwamnatin Shugaba Buhari ta Gazawa ta kowane Bangare a Harkokin Mulki - Jam'iyar PDP Jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya ta gargadi gwamnatin Buhari ta daina zargin manyan kasar nan da cin dunduniyarsa. PDP sun bayyana cewa sakamakon abinda gwamnatinsa ta...

Halayyar ‘Yan Najeriya ce Matsalar Najeriya – Garba Shehu

0
Halayyar 'Yan Najeriya ce Matsalar Najeriya - Garba Shehu   Mai magana da yawun shugaban kasa Garba Shehu bayyana cewa halayyar 'yan Najeriya ne matsalar Najeriya. Matsayin Najeriya a cin hanci da rashawar duniya na nuna cin hanci da rashawan 'yan Najeriya...

Babban Abin kunya ne Ace shugaba Buhari, a Matsayin Tsohon Soja, ya Gaza...

0
Babban Abin kunya ne Ace shugaba Buhari, a Matsayin Tsohon Soja, ya Gaza Magance Rashin Tsaro - Olusegun Obasanjo  Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya kara sukar shugaban kasa, Muhammadu Buhari, akan harkar tsaro. Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya kara...

Yan Sanda Sun Harbe ‘Yan Fashi a Adamawa

0
'Yan Sanda Sun Harbe 'Yan Fashi a Adamawa 'Yan sanda a jahar Adamawa tare da hadin kan 'yan banga da mafarauta sun samu nasarar kashe 'yan fashi. Sun kuma samu nasarar kame daya daga cikin 'yan ta'addan a yayin farmakin 'Yan sandan...

Rashin Lafiyar Umaru Musa Yar’adua: Jawabin Olusegun Obasanjo Kan Lamarin

0
Rashin Lafiyar Umaru Musa Yar'adua: Jawabin Olusegun Obasanjo Kan Lamarin Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa yana da masaniyar cewa marigayi Umaru Musa Yar'adua bashi da koshin lafiya kafin ya goyi bayansa. Tsohon shugaban kasar ya musanta zargin cewa kutunguila da kitimurmura...

Bayan Zuwan Sababbin Hafsoshin Tsaro Borno: ‘Yan Boko Haram Sun Kai Hari a Jahar

0
Bayan Zuwan Sababbin Hafsoshin Tsaro Borno: 'Yan Boko Haram Sun Kai Hari a Jahar Wasu da ake zargin 'yan Boko Haram ne sun kai hari Chabal da wasu anguwannin Magumeri dake jahar Borno. Al'amarin ya faru ne a ranar Lahadi wanda...