Jakadun Najeriya a Kasashen Ketare: Shugaba Buhari ya Aikawa Majalisar Dattawa Sunayen Tsofaffin Hafsoshin...
Jakadun Najeriya a Kasashen Ketare: Shugaba Buhari ya Aikawa Majalisar Dattawa Sunayen Tsofaffin Hafsoshin Tsaro
Muhammadu Buhari ya kara sunayen wadanda zai nada Jakadu a kasar waje.
Shugaban kasar ya aikawa Majalisa sunan tsofaffin hafsun sojojin da ya cire.
Hakan na zuwa...
Kai Shugaban Kasan Nigeria ne, ba Shugaban Fulani ba – Gwamnan Jahar Benue ga...
Kai Shugaban Kasan Nigeria ne, ba Shugaban Fulani ba - Gwamnan Jahar Benue ga Shugaba Buhari
Shugaban kasa yayi alkawarin cewa zai kasance na kowanni dan Nigeria, cewar Ortom.
Gwamnan ya bayyana haka a wani taron manema labarai.
Yace amma shugaban ya...
Abuja: Mutane Shida Sun Rasa Rayukansu Sakamakon Gobara
Abuja: Mutane Shida Sun Rasa Rayukansu Sakamakon Gobara
Gagarumar gobara ta tashi a kasuwar tippe da ke Gwarimpa a garin Abuja.
Gobarar ta yi sanadin rasa rayuka shida yayin da wasu suka samu miyagun raunika.
An gano cewa wasu daga cikin 'yan...
ALLAH ya yi wa Tsohon Dan Majalisar Wakilai, Abdullahi Maikano Rabiu Rasuwa
ALLAH ya yi wa Tsohon Dan Majalisar Wakilai, Abdullahi Maikano Rabiu Rasuwa
Allah ya yi wa Alhaji Abdullahi Maikano Rabiu rasuwa.
Tsohon dan majalisar ya rasu a ranar Alhamis yana da shekaru 72 a jahar Kano.
Rabiu, wanda za a binne daidai...
Tsohon Gwamnan Zamfara, Abdulaziz Yari ya Amsa Gayyatar EFCC
Tsohon Gwamnan Zamfara, Abdulaziz Yari ya Amsa Gayyatar EFCC
Hukumar EFCC ta gayyaci tsohon gwamnan jahar Zamfara, Abdulaziz Yari.
Abdulaziz Yari ya shafe sa’o’i a babban ofishin EFCC a Garin Legas a jiya.
Ana zargin yunkurin fitar da kudi ya sa EFCC...
Jam’iyyar PDP ta Jahar Zamfara ta ci Alwashin Zarcewa a 2023
Jam'iyyar PDP ta Jahar Zamfara ta ci Alwashin Zarcewa a 2023
Jam’iyyar PDP ta bayyana cewa ita za ta ci gaba da rike jahar Zamfara a 2023.
A ranar Litinin, 1 ga watan Fabrairu ne aka shirya kungiyoyin adawa da ke...
ALLAH ya yi wa Farfesa Ɗahiru Yahaya Rasuwa
ALLAH ya yi wa Farfesa Ɗahiru Yahaya Rasuwa
Allah ya yi wa fitaccen masanin tarihi, Farfesa Ɗahiru Yahaya rasuwa a jahar Kano.
Marigayin ya rasu ne a a yau Laraba a asibiti bayan fama da gajeruwar rashin lafiya.
Ɗan uwan marigayin ya...
Binta Nyako ta Kamu da Cutar Corona
Binta Nyako ta Kamu da Cutar Corona
Alkali Binta Nyako na babban kotun tarayya, Abuja, ta kamu da cutar COVID-19.
Kamfanin dillancin labarai, NAN, ta bayyana cewa za'a killaceta.
A ranar 28 ga Junairu, Alkalin ta halarci taron karrama marigayi Alkali Ibrahim...
Ba Za’a Samu Cigaba a Kasar Nan ba Sai an Hada Kai da Juna...
Ba Za'a Samu Cigaba a Kasar Nan ba Sai an Hada Kai da Juna - Sanata Ahmad Lawan
Sanata Ahmad Lawan ya ce akwai wasu dabi'un da ya kamata masu rike da mukaman shugabanci a Najeriya su mallaka.
Shugaban majalisan dattawan...
2023: Shugaban Kungiyar Masana Kimiyyar Magunguna ta Najeriya, Mista Sam Ohuabunwa ya Bayyana Ra’ayin...
2023: Shugaban Kungiyar Masana Kimiyyar Magunguna ta Najeriya, Mista Sam Ohuabunwa ya Bayyana Ra'ayin Fitowa Takarar Shugaban Kasa
Fitaccen masanin kimiyyar magunguna, Mista Sam Ohuabunwa, ya ce zai fito takarar shugaban kasa a 2023.
Ohuabunwa, wanda shine shugaban kungiyar masana kimiyyar...





















