‘Yan Bindiga Sun Harbi Tsohon Dan Majalisar Dokokin Jahar Sokoto

0
'Yan Bindiga Sun Harbi Tsohon Dan Majalisar Dokokin Jahar Sokoto   'Yan bindiga sun kai wa tsohon dan majalisar dokokin jahar Sokoto, Abdulwahab Goronyo hari a gidansa. Yayin harin, sun harbi tsohon dan majalisar a kafarsa sannan sun kuma awon gaba da...

2023: Ya Kamata Ayi Adalci Wajen Juya Shugabanci ta Yadda Mutane Za su yi...

0
2023: Ya Kamata Ayi Adalci Wajen Juya Shugabanci ta Yadda Mutane Za su yi Amanna da Tsarin - Sanata Kabiru Gaya Sanata Kabiru Gaya ya nuna muradinsa na son ganin yankin kudu ya samar da shugaban kasa na gaba. Tsohon gwamnan...

Olusegun Obansanjo ya Kalubalanci Matasan Najeriya da Su Kawo Canji a Najeriya

0
Olusegun Obansanjo ya Kalubalanci Matasan Najeriya da Su Kawo Canji a Najeriya   Olusegun Obasanjo ya yi magana a kan matasa da harkar shugabancin Najeriya. Tsohon shugaban ya ce matasan da ke tasowa ba za su tsinci mulki da araha ba. Obasanjo ya...

Real Madrid: Shugaban Kungiyar ya Kamu da Cutar Corona

0
Real Madrid: Shugaban Kungiyar ya Kamu da Cutar Corona   Florentino Perez, shugaban kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ya kamu da corona. Kungiyar ta sanar da hakan ne cikin wani sako da ta fitar a ranar Talata. Sanarwar ta ce amma a...

Jawabin Tsohon Shugaban Hafsun Sojojin Sama Yayin Faretin Tashi Daga Filin Jirgin Saman NAF

0
Jawabin Tsohon Shugaban Hafsun Sojojin Sama Yayin Faretin Tashi Daga Filin Jirgin Saman NAF Tsohon shugaban rundunar sojojin sama na Najeriya ya bayyana farin cikinsa na barin aiki. Ya bayyana cewa, ya cimma burinsa na abindsa yake son cimmawa a aikin...

Akwai Karacin Matan Arewa a Fannin Fasaha – STEM

0
Akwai Karacin Matan Arewa a Fannin Fasaha - STEM   Wata kungiyar fasaha mai suna STEM ta bayyana cewa akwai karancin matan arewa a fannin fasaha. Kungiyar ta bayyana wasu dalilai da suka zamto jigo na hana matan shiga fannin na fasaha. Hakazalika...

‘Yan Bindiga Sukai Hari a Giwa, Jahar Kaduna

0
'Yan Bindiga Sukai Hari a Giwa, Jahar Kaduna   Wasu 'yan bindiga sun sake kai hari karamar hukumar Giwa, jahar Kaduna, bayan sojoji sun gama kakkabe abokansu. Kwamishinan harkokin tsaron cikin gida a Kaduna, Samuel Aruwan, ya tabbatar da sake kai harin...

‘Yan Sanda Sun Harbe Fitaccen Makashi

0
'Yan Sanda Sun Harbe Fitaccen Makashi   'Yan sanda sun harbi wani mutum da rundunar ke nema ruwa a jallo a Jahar Ogun. Mutumin da ake zargin dan kungiyar asiri kuma makashi ne ya gamu da ajali bayan da yan sanda suka...

2023: Da Gaske ne Gwamnan Jahar Rivers Yana Neman  Kujerar Shugaban Kasa ?

0
2023: Da Gaske ne Gwamnan Jahar Rivers Yana Neman  Kujerar Shugaban Kasa ?   Gwamna Nyesome na jahar Rivers Wike ya ragargarji masu adawa da gwamnatinsa a jaharsa. Gwamnan ya ce wasu daga cikin yan adawa ne suka yada fastocin yakin neman...

Wajibi ne Fulani su Bar Yankin Yarabawa Don a Samu Zaman Lafiya da Tsaro...

0
Wajibi ne Fulani su Bar Yankin Yarabawa Don a Samu Zaman Lafiya da Tsaro - Sunday Igboho   Wani matashi mai rajin kare hakkin yarabawa, Sunday Adeyemo, wanda aka fi sani da Sunday Igboho, ya isa jahar Ogun. Ya isa jahar ne...