Gwamnatin Shugaba Buhari ta Gazawa ta kowane Bangare a Harkokin Mulki – Jam’iyar PDP
Gwamnatin Shugaba Buhari ta Gazawa ta kowane Bangare a Harkokin Mulki - Jam'iyar PDP
Jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya ta gargadi gwamnatin Buhari ta daina zargin manyan kasar nan da cin dunduniyarsa.
PDP sun bayyana cewa sakamakon abinda gwamnatinsa ta...
Halayyar ‘Yan Najeriya ce Matsalar Najeriya – Garba Shehu
Halayyar 'Yan Najeriya ce Matsalar Najeriya - Garba Shehu
Mai magana da yawun shugaban kasa Garba Shehu bayyana cewa halayyar 'yan Najeriya ne matsalar Najeriya.
Matsayin Najeriya a cin hanci da rashawar duniya na nuna cin hanci da rashawan 'yan Najeriya...
Babban Abin kunya ne Ace shugaba Buhari, a Matsayin Tsohon Soja, ya Gaza...
Babban Abin kunya ne Ace shugaba Buhari, a Matsayin Tsohon Soja, ya Gaza Magance Rashin Tsaro - Olusegun Obasanjo
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya kara sukar shugaban kasa, Muhammadu Buhari, akan harkar tsaro.
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya kara...
Yan Sanda Sun Harbe ‘Yan Fashi a Adamawa
'Yan Sanda Sun Harbe 'Yan Fashi a Adamawa
'Yan sanda a jahar Adamawa tare da hadin kan 'yan banga da mafarauta sun samu nasarar kashe 'yan fashi.
Sun kuma samu nasarar kame daya daga cikin 'yan ta'addan a yayin farmakin
'Yan sandan...
Rashin Lafiyar Umaru Musa Yar’adua: Jawabin Olusegun Obasanjo Kan Lamarin
Rashin Lafiyar Umaru Musa Yar'adua: Jawabin Olusegun Obasanjo Kan Lamarin
Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa yana da masaniyar cewa marigayi Umaru Musa Yar'adua bashi da koshin lafiya kafin ya goyi bayansa.
Tsohon shugaban kasar ya musanta zargin cewa kutunguila da kitimurmura...
Bayan Zuwan Sababbin Hafsoshin Tsaro Borno: ‘Yan Boko Haram Sun Kai Hari a Jahar
Bayan Zuwan Sababbin Hafsoshin Tsaro Borno: 'Yan Boko Haram Sun Kai Hari a Jahar
Wasu da ake zargin 'yan Boko Haram ne sun kai hari Chabal da wasu anguwannin Magumeri dake jahar Borno.
Al'amarin ya faru ne a ranar Lahadi wanda...
Ina Kira da a yi Watsi da Kaiwa da Kawowa na Makiyaya Daga Sassan...
Ina Kira da a yi Watsi da Kaiwa da Kawowa na Makiyaya Daga Sassan Arewa Zuwa Kudancin Najeriya - Gwamnan Kano
Abdullahi Ganduje, gwamnan jihar Kano ya bukaci a sanya dokar hana yawon shanu daga arewa zuwa kudu.
Ya ce za...
Sabbabin Hafsoshin Tsaro Sun Ziyarci Jahar Borno
Sabbabin Hafsoshin Tsaro Sun Ziyarci Jahar Borno
Sabbin hafsoshin sojojin da shugaba Muhammadu Buhari ya nada sun isa jahar Borno a ranar Lahadi.
An bayyana cewa hafsoshin sun isa garin Maiduguri domin zaman tattauna yadda zasu bullowa ta'addanci a yankin.
Hafsoshin zasu...
Babban Sifeton Rundunar ‘Yan Sanda da Sauran Manyan Jami’ai Za Suyi Ritaya
Babban Sifeton Rundunar 'Yan Sanda da Sauran Manyan Jami'ai Za Suyi Ritaya
Babban sifeton rundunar 'yan sanda tare da mataimakansa manya da kanana guda goma sha uku zasu yi ritaya.
Doka ta tanadi cewa jami'an dan sanda zai yi ritaya idan...
Dan Majalisa ya Harbe Dan Fashi
Dan Majalisa ya Harbe Dan Fashi
Wani dan majalisar tarayya dan jahar Sokoto ya samu nasarar aika wani dan fashi lahira.
Dan majalisar ya harbe dan fashin yayain da suka shiga gidansa yin sata da 'yan uwansa.
Rundunar 'yan sanda ta jahar...





















