Gwamnatin Jahar Borno ta Nada Sabon Shehun Dikwa

0
Gwamnatin Jahar Borno ta Nada Sabon Shehun Dikwa Biyo bayan rasuwar Shehun Dikwa a makon da ya gabata, an nada sabon Shehun na Dikwa. Gwamna Babagana Umaru Zulum ne ya nada sabon Shehun a wata sanarwa da aka fitar. An nada Abba...

Rijistar Jam’iyyar APC: Muhammad Rili Yayi Kira Ga Matasa Da Su Shiga Siyasa Domin...

0
Rijistar Jam'iyyar APC: Muhammad Rili Yayi Kira Ga Matasa Da Su Shiga Siyasa Domin A Dama Dasu   A shirye shiryen da Jam'iyya mai rike da mulki ta All Progressive Congress (APC) ke yi na fara yin rijista ga al'umma da...

Saurin Karewar Data: Hukumar NCC ta Fara Binkice Akan Haka

0
Saurin Karewar Data: Hukumar NCC ta Fara Binkice Akan Haka Bayan rage farashin Data, yan Najeriya sun koka kan saurin karewarta. Hakazalika anyi korafe-korafen kwashe wa mutane kudi waya. Hukumar NCC ta lashi takobin gano gaskiyar abinda ke faruwa. Hukumar kula da sadarwan...

Yadda Shugaba Buhari ya Siffanta Cutar Corona

0
Yadda Shugaba Buhari ya Siffanta Cutar Corona   Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa akwai bukatar hadin kai don yaki da Korona. Shugaban ya siffanta Korona da wani kalubale dake addabar duniya kamar sauran ta'addanci. Shugaban ya bukaci kasashe da su hada kai...

Da Gaske Ganyen Wiwi Yana Taka Muhimmiyar Rawa Wajen Yakar Cutar Corona ?

0
Da Gaske Ganyen Wiwi Yana Taka Muhimmiyar Rawa Wajen Yakar Cutar Corona ? Masana sun nuna fa’idar ganyen wiwi wajen yakar Coronavirus. An gudanar da wani bincike a kasar Kanada da ya nuna wannan. COVID-19 ta hallaka mutane fiye da miliyan 2...

‘Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Abokan Ango a Jahar Taraba

0
'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Abokan Ango a Jahar Taraba   Wasu 'yan bindiga sun yi awun gaba da wasu matasa 25 dake kan hanyarsu ta dawowa daga daurin aure. Majiya ta bayyana cewa matasan sun fada shingen 'yan fashin ne a...

Dambe ya Barke Tsakanin ‘Yan Majalisa

0
Dambe ya Barke Tsakanin 'Yan Majalisa   Wasu 'yan majalisa sun bai wa hammata iska yayin wani zama na majalisar tarayya. Wadanda suka kwashi damben 'yan majalisar ne na yankunan da ake samun man fetur. Take a wurin aka ga wasu daga cikin...

‘Yan Bindiga: Rikici ya Tsinke Tsakaninsu

0
'Yan Bindiga: Rikici ya Tsinke Tsakaninsu   Kaikayi ya koma kan mashekiya a dajin kauen Illela da ke yankin karamar hukumar Safana a jahar Katsina. 'Yan bindiga kimanin dari uku, a karkashin kungiyoyi uku, sun gwabza kazamin rikici a tsakaninsu. Rahotannin sun bayyana...

APC: ‘Yan Majalisa Shida na Jahar Ogun Sun Koma Jam’iyyar

0
APC: 'Yan Majalisa Shida na Jahar Ogun Sun Koma Jam'iyyar 'Yan majalisa shida tare da shugaban marasa rinjaye na jahar Ogun ne suka koma jam'iyyar APC. Kakakin majalisar ya sanar da hakan a zaman majalisar na ranar Alhamis a wasiku mabanbanta. Sun...

Shugaban Boko Haram,Abubakar Shekau ya Gargadi Sababbin Hafsoshin Tsaro

0
Shugaban Boko Haram,Abubakar Shekau ya Gargadi Sababbin Hafsoshin Tsaro Shugaban tsagi guda na kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau ya fitar da sabon sako game da sabbin manyan hafsoshin tsaro. A sakon mai tsawon kimanin mintuna 9, Shekau ya shaidawa sabbin shugabannin...