Dambe ya Barke Tsakanin ‘Yan Majalisa

0
Dambe ya Barke Tsakanin 'Yan Majalisa   Wasu 'yan majalisa sun bai wa hammata iska yayin wani zama na majalisar tarayya. Wadanda suka kwashi damben 'yan majalisar ne na yankunan da ake samun man fetur. Take a wurin aka ga wasu daga cikin...

‘Yan Bindiga: Rikici ya Tsinke Tsakaninsu

0
'Yan Bindiga: Rikici ya Tsinke Tsakaninsu   Kaikayi ya koma kan mashekiya a dajin kauen Illela da ke yankin karamar hukumar Safana a jahar Katsina. 'Yan bindiga kimanin dari uku, a karkashin kungiyoyi uku, sun gwabza kazamin rikici a tsakaninsu. Rahotannin sun bayyana...

APC: ‘Yan Majalisa Shida na Jahar Ogun Sun Koma Jam’iyyar

0
APC: 'Yan Majalisa Shida na Jahar Ogun Sun Koma Jam'iyyar 'Yan majalisa shida tare da shugaban marasa rinjaye na jahar Ogun ne suka koma jam'iyyar APC. Kakakin majalisar ya sanar da hakan a zaman majalisar na ranar Alhamis a wasiku mabanbanta. Sun...

Shugaban Boko Haram,Abubakar Shekau ya Gargadi Sababbin Hafsoshin Tsaro

0
Shugaban Boko Haram,Abubakar Shekau ya Gargadi Sababbin Hafsoshin Tsaro Shugaban tsagi guda na kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau ya fitar da sabon sako game da sabbin manyan hafsoshin tsaro. A sakon mai tsawon kimanin mintuna 9, Shekau ya shaidawa sabbin shugabannin...

‘Yan Bindiga Sun Kai Hari a Jahar Zamfara

0
'Yan Bindiga Sun Kai Hari a Jahar Zamfara Wasu 'yan bindiga dadi sun kai hari garin Magarya, karamar hukumar Zurmi, jahar Zamfara. 'Yan bindigar sun kashe mutane uku, sun sace shanu fiye da 100 tare da kone rumbunan da jama'a suka...

Muhimmin Sakon da Babban Sarkin Ife, Adeyaye Ogunwusi ya Aikawa ‘Yan Siyasa

0
Muhimmin Sakon da Babban Sarkin Ife, Adeyaye Ogunwusi ya Aikawa 'Yan Siyasa Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya gana da gwamnonin Jahohin Oyo da Ondo da kuma shugaban majalisar saraukan kabilar Yoruba. Babban sarkin masarautar Ife, Adeyeye Ogunwusi, ya ce sun ziyarci...

Kada Gwamnati ta Matsa wa Jama’a Kan Rigakafin Cutar Corona – Sarkin Musulmai

0
Kada Gwamnati ta Matsa wa Jama'a Kan Rigakafin Cutar Corona - Sarkin Musulmai   Sarkin musulmi na Sokoto, Alh. Muhammad Sa'ad Abubakar III ya shawarci gwamnati da kada ta takura wa jama'a akan riga-kafin cutar COVID-19. A cewarsa, matukar ana son a...

 Kungiyar Dattawan Arewa ta yi Martani Kan Canza Shugabannin Tsaro da Shugaba Buhari ya...

0
 Kungiyar Dattawan Arewa ta yi Martani Kan Canza Shugabannin Tsaro da Shugaba Buhari ya yi   Kungiyar dattawan arewa (NGF) ta ce ba canja shugabannin tsaro kadai ne zai kawo karshen rashin tsaro ba a Najeriya. Ta ce wajibi ne shugaba Muhammadu...

Sababbin Hafsoshin Tsaro: Jawabin Ministan Kwadago da Ayyuka Kan Nadin da Shugaba Buhari ya...

0
Sababbin Hafsoshin Tsaro: Jawabin Ministan Kwadago da Ayyuka Kan Nadin da Shugaba Buhari ya yi Sanata Chris Ngige, ministan kwadago da ayyuka ya taya Shugaba Buhari murna bisa nadin sabbin manyan hafsoshin sojoji. Ngige ya bayyana sauyan manyan hafsoshin tsaron a...

Yaduwar Korona: Shugaba Buhari ya Saka Sabuwar Doka

0
Yaduwar Korona: Shugaba Buhari ya Saka Sabuwar Doka Najeriya ta kafa sabuwar dokar hukunta masu saba dokokin da aka kafa don dakile yaduwar COVID-19. A ranar Talata, mutane 15 suka rasa rayukansu sakamakon cutar. Adadin wadanda suka kamu da cutar a duniya...