Ga Wadanda za su Sauya Hali Kafin Sabuwar Shekara, Muna Basu Damar Yin Hakan...
Ga Wadanda za su Sauya Hali Kafin Sabuwar Shekara, Muna Basu Damar Yin Hakan - Janar Enenche
Hedkwatar tsaro ta yi jan kunne da kakkausar murya ga dukkan wasu 'yan ta'adda da ke fadin kasar nan.
Manjo Janar John Enenche ya...
Shugaba Buhari ya ja Kunnen Ma’aikatu da Hukumomin Gwamnatin Tarayya da ke Tattara Haraji
Shugaba Buhari ya ja Kunnen Ma'aikatu da Hukumomin Gwamnatin Tarayya da ke Tattara Haraji
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya rattaba hannu akan kasafin kudin sabuwar shekarar 2021.
A jawabin da ya gabatar yayin saka hannu a kan kasafin kudin, shugaba Buhari...
Likita ya Kamu da Cutar Korona Bayan ya yi Allurar Rigakafin Cutar
Likita ya Kamu da Cutar Korona Bayan ya yi Allurar Rigakafin Cutar
Tuni kasashen duniya, musamman a nahiyar Turai, suka fara amfani da allurar rigakafin cutar korona.
Jama'a da dama, musamman a nahiyar Afrika, na nuna shakku da alamun tambaya a...
2021: Najeriya Zata Samu Kanta Cikin Wadata – Satguru Maharaji
2021: Najeriya Zata Samu Kanta Cikin Wadata - Satguru Maharaji
Najeriya za ta samu tarin wadata a bangarori da dama a shekarar 2021 da za a shiga.
Wannan shine wahayin da Satguru Maharaji na One Love Family ya saki.
Maharaji ya kuma...
Gwamnatin Kaduna ta Rusa Otel Akan Saba Dokokin Jahar
Gwamnatin Kaduna ta Rusa Otel Akan Saba Dokokin Jahar
A karshe, an yi lebur da gidan da aka shirya banbadewa a jihar Kaduna.
Hukumar KASUPDA ta ce an rusa gidan ne saboda sun saba dokokin da gwamnati ta shimfida.
Gwamnatin Kaduna ta...
ACF ta Fadi Sabuwar Hanyar da Ake Shigo da Makamai Najeriya
ACF ta Fadi Sabuwar Hanyar da Ake Shigo da Makamai Najeriya
Kungiyar dattijan arewa (ACF) ta kwarmata cewa yanzu an koma amfani da Rakuma wajen shigo da makai.
ACF ta bayyana cewa mambobinta daga jihohn Sokoto da Zamfara ne suka sanar...
Abinda Jam’iyyar PDP Zatai Don Cin Nasara a 2023 – Atiku Abubakar
Abinda Jam'iyyar PDP Zatai Don Cin Nasara a 2023 - Atiku Abubakar
Atiku Abubakar ya yi jawabi wajen wani gangamin PDP a jihar Ebonyi.
Tsohon mataimakin shugaban Najeriyar ya yi kiran a samu hadin-kai.
Atiku ya caccaki masu sauyin-sheka daga PDP, su...
Abubuwa Uku da Suka Sammaci ‘Yan Najeriya a 2020
Abubuwa Uku da Suka Sammaci 'Yan Najeriya a 2020
Shekarar 2020 ta zo ma yan Najeriya yara da manya a cikin wata siga da basu saba gani ba.
Shekarar ta zo a baibai wanda ba za a taba mantawa dashi a...
Sabuwar Shekara: Shugaba Buhari Zai yi Jawabi Gobe da Misalin Karfe 7 Na Safe
Sabuwar Shekara: Shugaba Buhari Zai yi Jawabi Gobe da Misalin Karfe 7 Na Safe
Kamar yadda ya saba, shugaban kasa Muhammadu Buhari zai yi jawabin sabon shekara ga yan Najeriya gobe Juma'a, 1 ga watan Junairu, 2021 misalin karfe 7...
‘Dan Kungiyar Kwallon Kafar Nasarawa United ya Bace
'Dan Kungiyar Kwallon Kafar Nasarawa United ya Bace
Kungiyar kwallon kafa ta Nasarawa United ta sanar da bacewar dan wasanta Muhammad Hussain.
Shugaban kungiyar na Nasarawa United Isaac Danladi ne ya sanar da haka a ranar Laraba a garin lafiya, babban...