Bukatu 7 da Zulum ya Roko a Gurin Tawagar Buhari

0
Bukatu 7 da Zulum ya Roko a Gurin Tawagar Buhari Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum ya shawarci tawagar gwamnatin tarayya da suka kawo masa jaje kan kisan manoma 43. Zulum ya shawarci gwamnatin tarayya ta yo hayan zaratan sojoji daga kasashen...

2015: ‘Yan Najeriya Sunyi Tsokaci Akan Kalaman Osinbajo

0
2015: 'Yan Najeriya Sunyi Tsokaci Akan Kalaman Osinbajo Sakamakon kashe-kashen da 'yan Boko Haram suke yi a Najeriya, mutane sun yi wani waiwaye adon tafi. 'Yan Najeriya sun tunatar da mataimakin shugaban kasa, Osinbajo wata wallafa da yayi a Twitter a...

Wani Dan Najeriya Zai Samu Matsayi a Fadar Sabon Shugaban Amurka

0
Wani Dan Najeriya Zai Samu Matsayi a Fadar Sabon Shugaban Amurka Joe Biden zai tafi da wasu bakakaken fata idan ya hau kan karagar mulki. Biden zai ba Adewale Adeyemo kujerar karamin Minista a gwamnatinsa. Cecilia Rouse da Neera Tanden za su...

Fafatawa Tsakanin ‘Yan Bindiga da Sojoji

0
Fafatawa Tsakanin 'Yan Bindiga da Sojoji Rahotanni sun bayyana cewa an shafe tsawon dare ana barin wuta a tsakanin sojoji da 'yan bindiga a tsakanin Zaria zuwa Kaduna. 'Yan bindiga sun matsa wajen yawaita kai hare-hare a yankin Zaria da kewaye...

Najeriya: Kasar Saudiyya ta Nuna Alhinin Kisan Manoma

0
Najeriya: Kasar Saudiyya ta Nuna Alhinin Kisan Manoma Kasar Saudiyya ta bayyana alhininta a kan kisan manoman jihar Borno da ake zargin 'yan Boko Haram sun yi. Saudiyya ta mika sakon ta'aziyyarta ga iyalan wadanda al'amarin ya shafa da gwamnatin Najeriya...

EFCC ta Kara Gurfanar da Babachir David Karo na Biyu

0
EFCC ta Kara Gurfanar da Babachir David Karo na Biyu   A karo na farko tun bayan mutuwar Jastis Jude Okeke, EFCC ta sake gurfanar da Babachir David Lawal. An fara gurfanar da Babachir, tsohon sakataren gwamnatin tarayya, a watan Fabarairu na...

Lai Mohammmed ya yi Martani Akan ‘Yan Ta’adda

0
Lai Mohammmed ya yi Martani Akan 'Yan Ta'adda   Muna bukatar taimakon kasashen ketare don kawo karshen ta'addanci, cewar ministan labarai da al'adu, Lai Mohammed. A cewarsa, akwai makamai na musamman da ya kamata Najeriya ta mallaka, idan ba haka ba, 'yan...

Ya Kamata Mazauna Yankuna Su Din ga Ba wa Sojoji Cikakken Bayani – Jonh...

0
Ya Kamata Mazauna Yankuna Su Din ga Ba wa Sojoji Cikakken Bayani - Jonh Enenche A ranar Litinin, rundunar sojin Najeriya sun yi korafi a kan yadda mazauna Maiduguri suke boye musu bayanai a kan 'yan ta'adda. A cewar Kakakin rundunar...

Buhari ya Tura Tawagarsa Zuwa Borno

0
Buhari ya Tura Tawagarsa Zuwa Borno Shugaban kasa Buhari ya aika wata tawaga zuwa Borno a kan kisan gillar da aka yi wa wasu manoma a jihar ta arewa. Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, ne ya jagoranci tawagar wacce ta hada...

Gwamnoni 36: Kisan Manoma 43 ya Nuna Gazawar Tsaron Kasa

0
Gwamnoni 36: Kisan Manoma 43 ya Nuna Gazawar Tsaron Kasa Kungiyar gwamnonin Najeriya ta kwatanta kisan monoma 43 na kauyen Zabarmari a matsayin zalunci. Sun fadi hakan ne ta bakin shugabansu, inda suka ce harin ya nuna gazawar tsaron kasar gaba...