Amurka: Nasarar Joe Biden Kan Donald Trump
Amurka: Nasarar Joe Biden Kan Donald Trump
Majalisar dokokin Amurka ta tabbatar da nasarar Joe R Biden Jr a matsayin zababben shugaban kasa bayan nasara kan Donald Trump.
Kidayar kuri'un jihar Vermont ta baiwa Joe Biden adadin kuri'un Electoral College 279...
Yayin da Gwamnatin Najeriya ta Kara Farashin Wutar Lantarki: Kasar Ghana Zasu Sha Wutar...
Yayin da Gwamnatin Najeriya ta Kara Farashin Wutar Lantarki: Kasar Ghana Zasu Sha Wutar Lantarki Kyauta na Tsawon Watanni Uku
Al'ummar kasar Ghana za su mori lantarki kyauta na tsawon watanni uku.
Gwamnatin kasar ne ta bada wannan umurnin a matsayin...
Jam’iyyar PDP ta Kara Rasa Mambobinta a Jahar Zamfara
Jam'iyyar PDP ta Kara Rasa Mambobinta a Jahar Zamfara
Dubun dubatar mambobin jam'iyyar PDP sun yi kaura zuwa jam'iyyar APC a garin Kauran Namoda, jihar Zamfara.
Masu sauya shekar sun bayyana cewa sun bar PDP ne saboda rashin shugabanci a jam'iyyar.
Sauyin...
Kannywood: Fina-Finai Takwas da Suka Samu Karbuwa a 2020
Kannywood: Fina-Finai Takwas da Suka Samu Karbuwa a 2020
Kamfanin Kannywood ta kasance babbar masana'antar shirya fina-finan Hausa da ke yankin arewacin kasar.
A yayinda aka shiga sabuwar shekara, Legit.ng ta waiwaya baya domin zakulo wasu manyan fina-finai takwas da suka...
Hukumar Zabe ta Jahar Kano Tayi Watsi da ‘Yan Takarar Kananan Hukumomi
Hukumar Zabe ta Jahar Kano Tayi Watsi da 'Yan Takarar Kananan Hukumomi
Hukumar zabe ta jahar Kano KANSIEC tayi watsi da yan takara shida bayan sun gaza tsallake gwajin kwayoyi.
Prof Sheka, shugaban hukumar ya ce jamiyyun da yan takarar su...
Magoya Bayan Donald Trump Sun Fasa Cikin Majalisar Dokokin Amurka
Magoya Bayan Donald Trump Sun Fasa Cikin Majalisar Dokokin Amurka
Masoya shugaban kasan Amurka, Donald Trump, sun fasa cikin majalisar dokokin Amurka kuma hakan ya sa an dakatar da zaman rattaba hannu don tabbatar da Joe Biden matsayin zababben shugaban...
Shugaba Buhari ya Nada salisu Garba a Madadin Ishaq Bello a Matsayin Babban Alkalin...
Shugaba Buhari ya Nada salisu Garba a Madadin Ishaq Bello a Matsayin Babban Alkalin Kotun Abuja
A ranar Laraba, 06 ga watan Janairu, ne mai shari'a Ishaq Bello, babban alkalin kotun Abuja, ya yi murabus.
Sakamakon ritayarsa ne shugaba Buhari ya...
Hukunci Bisa Kuskure: Za’a Biyya Mutumin da ya Kwashe Shekaru 28 a gidan Yari...
Hukunci Bisa Kuskure: Za'a Biya Mutumin da ya Kwashe Shekaru 28 a gidan Yari N3.7bn
Daga bisani gaskiya ta yi halinta kuma na tabbatar da adalci a kan wata shari'ar bakar fata a Amurka.
Bisa kuskure aka yankewa Chester Hollman III...
‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Cikin Garin Yobe
'Yan Bindiga Sun Kai Hari Cikin Garin Yobe
Labarin dake shigo mana da duminsa na nuna cewa ana artabu yanzu haka.
Wannan karon jahar Yobe yan ta'addan Boko Haram suka kai hari.
Wasu yan bindiga da ake zargin yan Boko Haram ne...
2023: Ina Fatan APC Zata yi Koyi da Abinda Jam’iyyar PDP ta yi a...
2023: Ina Fatan APC Zata yi Koyi da Abinda Jam'iyyar PDP ta yi a 2015 - Nyesom Wike
Nyesom Wike, gwamnan jihar Ribas, ya ce 'yan Nigeria sun kosa shekarar 2023 ta zo domin PDP ta koma mulkin kasa.
Gwamna Wike...





















