Gwamnatin Jahar Kano ta Zabtare Albashin Ma’aikata

0
Gwamnatin Jahar Kano ta Zabtare Albashin Ma'aikata   Gwamnatin jahar Kano ta sanar da daina biyan ma'aikatanta karancin albashin N30,000. Jihar ta gaggauta komawa biyan karancin albashin zuwa N18,000 a ranar 6 ga watan Janairu. Gwamnatin ta bayyana cewa hakan ya biyo bayan...

‘Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Matar Kansila a Abuja

0
'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Matar Kansila a Abuja Yan bindiga sun yi garkuwa da iyalan kansila mai wakiltar mazabar Gwako da ke Gwagwalada a Abuja. Yan bindigar sun bukaci kudin fansar da ya kai naira miliyan 200 tun da fari...

Ahmed Musa: Shahararran ‘Dan Wasan Kwallon Kafar Najeriya, Zai Gina Makaranta a Jahar Plateau

0
Ahmed Musa: Shahararran 'Dan Wasan Kwallon Kafar Najeriya, Zai Gina Makaranta a Jahar Plateau   Babban dan kwallon Najeriya ya sake bayyana kudirin abin alheri. Bayan taimakon da yake yiwa matasa na daukan nauyinsu a jami'o'i, zai gina sabuwar makaranta. Kyaftan na Super...

2020: Abubuwan da Suka Jawo Matsalar Tattalin Arziki a Najeriya

0
2020: Abubuwan da Suka Jawo Matsalar Tattalin Arziki a Najeriya   A shekarar 2020 ne Najeriya ta sake shiga cikin matsijn lambar tattalin arziki Coronavirus da cire tallafin man fetur sun taimaka wajen jawo wannan matsi . Masana suna ganin akwai hannun karancin...

Kungiyoyin Masu Amfanin da Wutar Lantarki Sun Koka da Karin Farashin Wutar

0
Kungiyoyin Masu Amfanin da Wutar Lantarki Sun Koka da Karin Farashin Wutar Kungiyoyin masu amfani da wutan lantarki sun yi Allah wadai da karin farashin wuta a Najeriya. Kungiyoyin sun siffanta karin da rashin adalci da saba dokar da a ka...

An Cigaba da Shirya Fim Din Gidan Badamasi Zango na Uku

0
An Cigaba da Shirya Fim Din Gidan Badamasi Zango na Uku Nasashshen nishadi mai cike da nason kayatarwa na kwankwasa kofar ma'abota abotar kallon kayataccen shirin nan na " Gidan Badamasi" wanda ahalin yanzu anfara daukar zango na uku. Shirin da...

Bayan Rigakafin Korona: ‘Dan Majalisar Wakilan Amurka ya Kamu da Cutar

0
Bayan Rigakafin Korona: 'Dan Majalisar Wakilan Amurka ya Kamu da Cutar   Dan majalisar wakilan Amurka, Kevin Brady, ya bayyanawa duniya ranar Laraba cewa ya kamu da cutar Korona bayan karban rigakafin Pfizer-BioNTech na farko. A ka'ida sau biyu mutum zai karbi...

Manyan Ma’aikatan Kwalejin Fasaha Zasu Shiga Yajin Aiki

0
Manyan Ma'aikatan Kwalejin Fasaha Zasu Shiga Yajin Aiki   Manyan ma'aikatan kwalejin fasaha (poly) a fadin Najeriya, (SSANIP), sun kaddamar da yajin aikin gargadi a fadin tarayya kan rashin biyan bukatunsu da gwamnatin tarayya tayi. A ganawar shugabannin kungiyar ma'aikatan, an gargadi...

Yadda Masana Cibiyar Nazarin Likitocin Najeriya Suka Siffanta Rigakafin Cutar Korona

0
Yadda Masana Cibiyar Nazarin Likitocin Najeriya Suka Siffanta Rigakafin Cutar Korona   Masana a Cibiyar Nazarin Likitocin Najeriya sun siffanta rigakafin Korona da hadari ga 'yan Najeriya. Masanan sun ba da bayanin cewa, ba a san yanayin dadewar rigakafin a jiki ba. Masanan...

Sanadiyyar Hatsarin Mutuwar Kanin Sarkin Daura

0
Sanadiyyar Hatsarin Mutuwar Kanin Sarkin Daura Abin jimami ya samu Masarautar Daura da rashin kanin sarki Alhaji Umar Faruk Umar. Kanin Sarkin ya rasu ne a wani hatsatin mota da ta afka dashi tare da wasu mutane biyu. Mataimakin gwamnan jihar Katsina...