‘Yan Gudun Hijira: Gwamnatin jahar Borno ta Saka Yara Fiye da 1000 a Makaranta

0
'Yan Gudun Hijira: Gwamnatin jahar Borno ta Saka Yara Fiye da 1000 a Makaranta   Gwamnan jahar Borno ya sanya yara 'yan gudun hijira 1,163 a makaranta a Damasak. Gwamnan wanda da kansa ya jagoranci shirin, ya share kwanaki a Damasak don...

Bayan Kamuwa da Cutar Korona: Tsohon Kwamishina a Jahar Edo ya Rasu

0
Bayan Kamuwa da Cutar Korona: Tsohon Kwamishina a Jahar Edo ya Rasu Mutanen jahar Edo sun tashi da alhinin mutuwar dan su, tsohon kwamishina a jahar, Didi Adodo. Ya rasu ne da safiyar Talata, 12 ga watan Janairu bayan fama da...

Sallamar Shugabannin Tsaro: Garba Shehu ya Mayarwa da Masu Batun Martani

0
Sallamar Shugabannin Tsaro: Garba Shehu ya Mayarwa da Masu Batun Martani   Mataimaki na musamman ga Shugaban kasa Buhari, Malam Garba Shehu ya ce 'yan Najeriya basu hango abinda Buhari ke hange. Ya yi wannan zancen ne bayan da aka tambayesa...

Karin Haske Kan Batun Sakin Mata a Wasan Kwaikwayo Daga Dakta Bashir Aliyu

0
Karin Haske Kan Batun Sakin Mata a Wasan Kwaikwayo Daga Dakta Bashir Aliyu Shahararren malamin addinin Musulunci, Dr Bashir Aliyu ya yi karin haske kan batun sakin mata a wasan kwaikwayo. Dr Bashir yace duk mutumin da ya furta saki ga...

Farfesa Pat Utomi ya yi Kira ga ‘Yan Siyasar Arewacin Najeriya da Su Hada...

0
Farfesa Pat Utomi ya yi Kira ga 'Yan Siyasar Arewacin Najeriya da Su Hada Kai Don Ci Gaban Kasa Baki Daya   Wani farfesa ya siffanta 'yan siyasar arewacin Najeriya da matsorata wajen gyara fasalin kasar. Ya siffanta su da masu dogaro...

Oyo: Rundunar ‘Yan Sanda ta Damke Fulani 47 Dauke da Makamai

0
Oyo: Rundunar 'Yan Sanda ta Damke Fulani 47 Dauke da Makamai Rundunar 'yan sanda sun kame wasu Fulani da ake zargi masu garkuwa da mutane ne. An kama Fulanin da gungun muggan makamai a wani yankin jahar Oyo. 'Yan sanda sun bayyana...

Babu Wanda Yake bi na Bashin Hakuri – Kwamishinan Abia ga ‘Yan Jam’iyyar PDP

0
Babu Wanda Yake bi na Bashin Hakuri - Kwamishinan Abia ga 'Yan Jam'iyyar PDP Karban bakuncin sanata Orji Kalu da wani kwamishinan Gwamna Ikpeazu yayi na ci gaba da janyo cece-kuce. Kwamishinan, Cosmos Ndukwe ya karbi bakuncin Kalu wanda ya kasance...

Kakakin Majalisar Kasar Amurka ta Nemi a Sauke Donald Trump Daga Kujerar Shugaban Kasa

0
Kakakin Majalisar Kasar Amurka ta Nemi a Sauke Donald Trump Daga Kujerar Shugaban Kasa Kakakin majalisar kasar Amurka, Nancy Pelosi ta yi kira a kan sauke Donald Trump daga kujerarsa. Nancy ta ce Trump mutum ne mai hatsarin gaske, ya kamata...

Elon Musk: Kadan Daga Tarihin Wanda Yafi Kowa Kudi a Duniya

0
Elon Musk: Kadan Daga Tarihin Wanda Yafi Kowa Kudi a Duniya   A ranar Alhamis, 7 ga watan Junairu, 2021, aka tabbatar da cewa Elon Musk ya zama mutumin da ya fi kowa arziki a fadin Duniya. Legit.ng Hausa ta tattaro maku...

Ina Farin Cikin Cika Alkawarin da na Yiwa Al’ummar Mutane Masu Nakasa – Shugaba...

0
Ina Farin Cikin Cika Alkawarin da na Yiwa Al'ummar Mutane Masu Nakasa - Shugaba Buhari Buhari ya cika alkawarinsa ga al'ummar nakasassun Najeriya, a cewarsa. Hajiya Sadiya Umar Farouq ta kai nakasassu fadar shugaban kasa. Shugaba Muhammadu ya bayyana cewa lallai ya...