Makarantu Zasu Koma Karatu 18 ga Watan Janairu – Dakta Sani Aliyu
Makarantu Zasu Koma Karatu 18 ga Watan Janairu - Dakta Sani Aliyu
Makarantu zasu koma karatu ranar 18 ga watan janairu.
Shugaban kwamitin fadar shugaban kasa kan yaki da korona ne ya bayyana haka.
Ya fadi hakan ne a wani shiri na...
Kungiyoyin Malaman Jami’a SSANU da NASU Suna Zanga-Zangar Lumana a Abuja
Kungiyoyin Malaman Jami'a SSANU da NASU Suna Zanga-Zangar Lumana a Abuja
Wasu kungiyoyin malaman jami'a sun fito zanga-zangar lumana a babban birnin tarayya Abuja.
Kungiyoyin sun fito ne dan nuna kokensu dangane da tsarin IPPIS.
Sun kuma bayyana kukansu na rashin biyan...
Yadda Kungiyar Maza Masu Rowa ta Bunkasa a Sauran Kasashen Afirka
Yadda Kungiyar Maza Masu Rowa ta Bunkasa a Sauran Kasashen Afirka
Kungiyar samari masu masu matse aljihu ta fara bunkasa zuwa sauran kasashen Afirka.
Wasu daga cikin kasashen da suka bude rassan kungiyar sun hada da Ghana, Liberia, Uganda, Malawi da...
Buɗe Makaranta: Jami’ar ABU Zaria ta Saka Ranar 25 ga Watan Janairu
Buɗe Makaranta: Jami'ar ABU Zaria ta Saka Ranar 25 ga Watan Janairu
Daga karshe, Jami'ar ABU Zaria ta sanya ranar 25 ga watan Janairu domin buɗe makaranta.
Sai dai jami'ar ta shirya wani tsari da za ta bi wajen koyar da...
Musayar Wuta: Dakarun Rundunar Sojoji Sun Kashe ‘Yan Bindiga Biyar, Sun yi Ranshin Jami’i...
Musayar Wuta: Dakarun Rundunar Sojoji Sun Kashe 'Yan Bindiga Biyar, Sun yi Ranshin Jami'i Daya a Katsina
An yi musayar wuta tsakanin 'yan bindiga da dakarun rundunar sojoji a kananan hukumomin jihar Katsina guda biyu.
A yayin dukkan musayar wutar, dakarun...
Hukuncin Kisa: Kotun Sojoji ta Yankewa Sojan da Ya Kashe Kwamandansa
Hukuncin Kisa: Kotun Sojoji ta Yankewa Sojan da Ya Kashe Kwamandansa
Kotun sojoji dake zamanta a Maiduguri, jahar Borno ta yankewa jami'in soja, Azunna Maduabuchi hukuncin kisa kan laifin kisan kwamandansa, Laftanal Babakaka Ngorji.
Kotun ta yanke a kashe shi ta...
Daddy Hezekiah ya yi Kira ga Gwamnatin Najeriya Kan Cin Bashin Kasar Sin
Daddy Hezekiah ya yi Kira ga Gwamnatin Najeriya Kan Cin Bashin Kasar Sin
Shugaban cocin Living Christ Mission Incorporated ya soki Gwamnatin APC
Daddy Hezekiah ya ce karbo bashi daga hannun Gwamnatin Sin ya na da illa.
Faston ya ce an murde...
Jawabin Ministar Kudi Kan Batun Aro Kudaden ‘Yan Najeriya da ya Dade a Bankuna
Jawabin Ministar Kudi Kan Batun Aron Kudaden 'Yan Najeriya da ya Dade a Bankuna
Gwamnatin tarayya za ta kara tura bukatan wasu sabbin kudade cikin kasafin kudin 2021.
Ana bukatan hakan ne domin sayawa yan Najeriya rigakafin cutar Korona.
Za'a samo wadannan...
Shugaba Buhari ya Mika Sakon Ta’aziyya Na Rashin Nafisatu Galadima Aminu Usman
Shugaba Buhari ya Mika Sakon Ta'aziyya Na Rashin Nafisatu Galadima Aminu Usman
Allah ya yi wa Hajiya Nafisatu Galadima Aminu Usman rasuwa, kamar yadda sanarwa daga fadar shugaban kasa ta nuna.
Marigayiya Hajiya Nafisa ta kasance babbar aminiya ga iyalin shugaban...
‘Yan Bindiga Sun Halaka ‘Dan Takarar Kansila na Jam’iyyar PDP
'Yan Bindiga Sun Halaka 'Dan Takarar Kansila na Jam'iyyar PDP
Yan bindiga sun halaka dan takarar kansila a jahar Delta.
'Yan bindigan sun kuma sace wasu mutane biyu da ke tare da shi.
Rundunar 'yan sandan Jahar Delta ta tabbatar da afkuwar...





















