Tsohon Gwamnan Legas da Kuma Imo Ya Rasu
Tsohon Gwamnan Legas da Kuma Imo Ya Rasu
Tsohon gwamna a mulkin soja, Ndubisi Kanu, ya mutu yana da shekaru 77 a duniya.
A lokacin yana soja, Kanu, ya yi gwamna a jahohin Legas da kuma Imo.
Bayan Kanu ya yi murabus...
Hukumar Kula da Sufuri ta Jiragen Kasa a Najeriya ta Kawo Babban Cigaba
Hukumar Kula da Sufuri ta Jiragen Kasa a Najeriya ta Kawo Babban Cigaba
Hukumar kula da sufuri ta jiragen kasa a Nigeria (NRC) ta dauki babban mataki domin kawo karshen matsalar magudin sayar da tikiti.
Matafiya na yawan kokawa akan yadda...
Hukumar ‘Yan Sandan Najeriya ta yi Sababbin Sauye Sauye da canza Wuraren Aiki ga...
Hukumar 'Yan Sandan Najeriya ta yi Sababbin Sauye Sauye da canza Wuraren Aiki ga Jami'anta
Hukumar yan sandan Najeriya ta sanar da sabbin sauye sauye a tsakanin jami'anta.
Rundunar ta sauya wa wasu kwamishinonin yan sanda wuraren aiki.
Har ila yau hukumar...
Yaduwar Corona: Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Tun Shigowar Sabuwar Shekara
Yaduwar Corona: Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Tun Shigowar Sabuwar Shekara
Adadin masu kamuwa da Korona yana karuwa kullum tun da aka shiga sabuwar shekara.
Kwanaki 9 a jere, yan Najeriya sama da 1000 ke kamuwa da Korona.
Gwamnatin tarayya...
Shugaban Majalisar Dattijai ya Shawarci Shugabannin Najeriya da Su Dukufa Wajen Yiwa Mutane Aiki
Shugaban Majalisar Dattijai ya Shawarci Shugabannin Najeriya da Su Dukufa Wajen Yiwa Mutane Aiki
Ahmad Lawan ya shawarci shugabbanin kasar nan da su mai da hankali wajen yi wa al'ummarsu aiki.
Shugaban majalisar dattijan, ya ja hankalinsu da su daina bada...
Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta Gudanar da Faretin Bankwana ga AIG Bishi
Rundunar 'Yan Sandan Najeriya ta Gudanar da Faretin Bankwana ga AIG Bishi
Babban jami'in dan sanda, Omololu Bishi, mai mukamin AIG ya yi mutuwar bazata bayan kara masa girma.
A ranar 18 ga watan Disamba, 2020, IGP Mohammed Adamu ya karawa...
Makiyaya Sun Aika Manoni Lahira a Jahar Osun
Makiyaya Sun Aika Manoni Lahira a Jahar Osun
wasu makiyaya sun kashe wani manomi a garin Osun a ranar Talata 12 ga watan Janairu.
Al'amarin ya faru ne a gonar manomin dake kauyen Boole.
Sai da shanun makiyayan suka lalata amfanin gonar...
Makarantu Zasu Koma Karatu 18 ga Watan Janairu – Dakta Sani Aliyu
Makarantu Zasu Koma Karatu 18 ga Watan Janairu - Dakta Sani Aliyu
Makarantu zasu koma karatu ranar 18 ga watan janairu.
Shugaban kwamitin fadar shugaban kasa kan yaki da korona ne ya bayyana haka.
Ya fadi hakan ne a wani shiri na...
Kungiyoyin Malaman Jami’a SSANU da NASU Suna Zanga-Zangar Lumana a Abuja
Kungiyoyin Malaman Jami'a SSANU da NASU Suna Zanga-Zangar Lumana a Abuja
Wasu kungiyoyin malaman jami'a sun fito zanga-zangar lumana a babban birnin tarayya Abuja.
Kungiyoyin sun fito ne dan nuna kokensu dangane da tsarin IPPIS.
Sun kuma bayyana kukansu na rashin biyan...
Yadda Kungiyar Maza Masu Rowa ta Bunkasa a Sauran Kasashen Afirka
Yadda Kungiyar Maza Masu Rowa ta Bunkasa a Sauran Kasashen Afirka
Kungiyar samari masu masu matse aljihu ta fara bunkasa zuwa sauran kasashen Afirka.
Wasu daga cikin kasashen da suka bude rassan kungiyar sun hada da Ghana, Liberia, Uganda, Malawi da...





















